Tambaya ta shine qasan da aka girbe dankalin zaa iya qara amfani dashi a yi wani shukan koya tashi daga aiki sannan ya yanayin ban ruwansa sau nawa a sati ko wata? Mun gode Allah ya saka da alkhairi ya qara basira
Zaki iya amfani dashi. Ban ruwa ya daganta da wane irin lokaci ake. Lokacin damina ba sai anyi ban ruwa ba lokacin rani kuma sai a lura idan kasar ta bushe sai a yi ban ruwa.
Masha Allah keep it up
Very interesting. Like your page. Masha Allah
Masha Allah my god bless
Masha Allah
Ma shaa Allah
Jazakallahu khair
Ameen
I love this farm...Allah ya baki more basira sister......
Ameen ya rabbi. Ina godiya 🙏
Best video so far .i will make sure i put into practice everything i learned here God bless you ma.
MashaAllah Barakallah
Sister adama.
Hajara Hassan FGGC.
This is very inspirational. Thanks for the encouragement. Weldone ma'am.proud of you
Thank you too.
Wow, you really break this down. Make it look easy. Thank you. Will definitely try this
Masha Allah malama I am really impressed and looking forward to making you a role model in farming 😊
Thank you. 🙏
Masha Allah malama muna godiya Allah ya faranta
Chinese farmers are riding high👍
Dan Allah Ina bukatar shi irindakkalin hausa Taya akesamunsa munagodiya
WhatsApp 08052753000
Assalamu’alaikum barka da yamma muna nan muna bite da gudulley farm in sha Allah zamu sa order
Beautiful my sister. Which state are you. Am interested coming to meet you.
Thank you. We’re in Kaduna and you’re welcome to visit. WhatsApp 08091071707.
Can one make it grow vertical? To minimise space
great No food for Lazy
Pls what will be the average cost of 1 bag(estimate )in mutum nason yi?
Slm DunAllah tayaya zanyi reaching dinki for more info wallahi inada bukatar gamawa daku
WhatsApp 08091071707
Can a dry stem be used in the absence of a fresh one, please?
Tambaya ta shine qasan da aka girbe dankalin zaa iya qara amfani dashi a yi wani shukan koya tashi daga aiki sannan ya yanayin ban ruwansa sau nawa a sati ko wata? Mun gode Allah ya saka da alkhairi ya qara basira
Zaki iya amfani dashi. Ban ruwa ya daganta da wane irin lokaci ake. Lokacin damina ba sai anyi ban ruwa ba lokacin rani kuma sai a lura idan kasar ta bushe sai a yi ban ruwa.
Nagode@gudulleyfarms
ASLM DUN ALLAH YAKAMATA KU GAYAMUNA WANE IRIN SOIL ZAMUYI INFANI DASHI DOMIN YIN WANNAN NOMA. AYI HANKURI SHAWARA CE
Mun fada a cikin video.
Please can you make video on habanero pepper plants suck step by step
Okay. Coming soon in shaa Allah.
Kokuma ajiye mana numba ko inda zamu samukarin bayani
WhatsApp 08091071707.
Aslm you are a source of inspiration to us may Allah reward you. Pls how can i get cabbage seed to buy thank you.
Nice job, please i like to have your whatsapp number. Thanks..
Nice job, please i like to have your whatsapp number. Thanks..
Pls where can i get the watering can i have been searching here in Zaria?
WhatsApp 08052753000
Ok you mean 3%soil and 1% of cow dung making 4%
The ratio of soil to the cow dung is 3:1. For example if you add 3 bags of soil then you you add one bag of cow dung.
No bro 75% soil 25% cow dung
Gaskiya Muna karuwa da gudulley farm Amma Buna bukatar samun Karin bayani a ajiye Mana number ko inda zamu Sami Karin bayani
Ma shaa Allah. Ga number 08091071707.
@@gudulleyfarms Thanks a lot! May Allah bless you