Allah ubangiji ya biya da mafificin alkairi Allah sarki Wai ahaka akaso azigamu mu wulakanta malammu mu mudena ganin girman su 😢 yanzu wanene wanda zai mana wannan gatan idan basu ba, Allah muke roko yadda muka natsu muka saurara kuma muka kalli wannan sakon dg manzon allah Sallallahu alaihi wasallam allah yabamu ikon aiki da shi Muna rokon allah abin da malam yayi na kuskure allah ya yafe masa na lada kuma allah yabashi ladar da duk wanda ya temaka karatun yazo mana
A fahmta ta Ogah duk wnda xae bar mgnr malamae yadauki ta yan media ko wani Comrd ko dan Siyasa toh gsky Akwae qarancin aiki da Addini akansa, amma bynda xa ayi kuma ace wai malamai suyi shru akan yan Siyasa wnn ma ba qrmn jahiltar Kai bane wlh
'Malam mu ku ma guragu mu ké kuma mu na horgaba da irin salla da mu ké yo. Da ga zawené.
Salame aleykoum Malam mun datché Malam Allah ya bada lada Allah kuma ya sa mu Riga.
Aslm Brk Allah yajikan iyaye ameen Allah yawa malam albarka ameen
Malam inagodiya❤
Allah ubangiji ya biya da mafificin alkairi
Allah sarki Wai ahaka akaso azigamu mu wulakanta malammu mu mudena ganin girman su 😢 yanzu wanene wanda zai mana wannan gatan idan basu ba,
Allah muke roko yadda muka natsu muka saurara kuma muka kalli wannan sakon dg manzon allah Sallallahu alaihi wasallam allah yabamu ikon aiki da shi
Muna rokon allah abin da malam yayi na kuskure allah ya yafe masa na lada kuma allah yabashi ladar da duk wanda ya temaka karatun yazo mana
A fahmta ta Ogah duk wnda xae bar mgnr malamae yadauki ta yan media ko wani Comrd ko dan Siyasa toh gsky Akwae qarancin aiki da Addini akansa, amma bynda xa ayi kuma ace wai malamai suyi shru akan yan Siyasa wnn ma ba qrmn jahiltar Kai bane wlh
In sha Allahu har mu mutu zamu kasance cikin masu girmama malamanmu da mutunta su
@@Sirnajjashi in sha Allahu
@@Sirnajjashi in sha allah
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah yasaka da alkairi mlm
Allah saka da khair
Masha Allah tabarakallah
SHEIKH ALLAH SUBHANAHU WATAHLA YASA KAGAMA DA DUNIYA LAFIYA ALLAH SUBHANAHU WATAHLA YAKARA MA LAFIYA YABIYA KA DA ALJANATUL FIRDAUS AAMEEN YARAB
Yi
Allah ya Saka da alkhairi