Martanin sheik Aminu Daurawa ka gwamnatin Kano na sauke sarki sanusi ll

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 дек 2024

Комментарии • 63

  • @MustafahAhmadu
    @MustafahAhmadu 5 месяцев назад

    My Allah bless u and give u a beautiful long life

  • @abdulrahmanhalimahaske9874
    @abdulrahmanhalimahaske9874 6 месяцев назад

    Slm malam barka da yamma da fatan anwuni lfiy ubangiji Allah ya Karama malam lfiy da Nisan kwana Mai albarka, aini malam nagaji sarauta Amma bana kauna sarauta Sam da fatan ubangiji Allah yasa mu dace.

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 5 месяцев назад

    Siyasa ce . Gwurbatatta, da Rashin Ilimi da biyayyar yahudawa

  • @SaiduMusaMuhammad-gp7lb
    @SaiduMusaMuhammad-gp7lb 6 месяцев назад +1

    Allah ya saka Malam

  • @yushauladan1809
    @yushauladan1809 4 года назад +1

    Allah yakarama Malam lfy ubangiji Allah shikareka malam

  • @tasiulawan2308
    @tasiulawan2308 6 месяцев назад

    GooD bless you imàm daurawa

  • @maryamalhassan8022
    @maryamalhassan8022 4 года назад +6

    Malam kabj ahkl don kada su dawo kanka, Allah yasa kawa wanda aka zalunta. Allah yatona asirin duk wanfa keda hannu aciki yakuma sakawa sarki, Allah kuma yayiwa ganduje abinda yakewa talakawan kano 😭😭😭😭

    • @abdulbasisahabi194
      @abdulbasisahabi194 4 года назад

      Hjy Maryam Kar kidamu hajiya Maryam Mai gaskiya Yana Tari da Allah

    • @bashirtijjani2551
      @bashirtijjani2551 4 года назад

      To mudai addua ce tamu Allah ya iya mana Amman dai akwai cin fuska a tsarin sarautar nan ta yanxu

  • @AbubakarMohammed-qc5yj
    @AbubakarMohammed-qc5yj 6 месяцев назад

    Allah yasakawa malan da alkhairi

  • @abdulbasisahabi194
    @abdulbasisahabi194 4 года назад +2

    Gaskiya ni mlm Allah yakari mana Kai

  • @muzakkirusmane7221
    @muzakkirusmane7221 4 года назад +1

    Allahu akbar..... thanks mallam

  • @taaniantaisah3633
    @taaniantaisah3633 5 месяцев назад

    Allah ya biya Malam.

  • @ismailibrahim4022
    @ismailibrahim4022 6 месяцев назад

    Wannan maganar Malam yayi ta ne tun 2019 a lokacin da Ganduje yake kokarin tsige sarki Muhammadu Sunusi II

  • @abubakaradam6890
    @abubakaradam6890 4 года назад

    Yayi wannan Maganar Kafin sige sarki danhaka Ku makaryatane

  • @ibrahimalhajisuleiman9166
    @ibrahimalhajisuleiman9166 4 года назад +3

    Allah yasaka mallam

  • @abubakarharuna432
    @abubakarharuna432 4 года назад

    Malam Mai magana akan mu,ujuzar Annabi Kayne na Allah amman waccan na gwamnatine kudi aka bashi

  • @nafisasalam1399
    @nafisasalam1399 4 года назад

    This is a good speech👍👍👌

  • @buharilawangambo74
    @buharilawangambo74 4 года назад +1

    Allah ya sauwake

  • @jsjjzjshhs285
    @jsjjzjshhs285 4 года назад

    👍👍👍👌

  • @bulamamohammed918
    @bulamamohammed918 4 года назад +3

    Yaa-Allah kayi masa sauyi mafi Alkhairi

  • @exceptional1216
    @exceptional1216 4 года назад

    Gaskiya ne

  • @muhammadsani8309
    @muhammadsani8309 4 года назад

    Allah ya saka da alkairi

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 6 месяцев назад

    To mallam Aminu Daurawa yanzu kuma mai zaka ce tunda ga gwamnatin da kake ciki itama tayi doka ta cire sarki? Gara ma ganduje bai cire sanusiba sai da yayi laifi? Shi kuma wannan ba laifin fari balle na baki. Allah ya raba mu da son zuciya

  • @alhassanyusif7068
    @alhassanyusif7068 4 года назад

    Allah yasajawa malama da aljanna

  • @rrafssnacksnmore
    @rrafssnacksnmore 4 года назад

    Wallahi malam daramar gaske shame on kano wallahi 👎

  • @aramatuawwalmaitsauni6393
    @aramatuawwalmaitsauni6393 4 года назад

    Allah yaqara basira mallam

  • @alilantana4701
    @alilantana4701 4 года назад

    حسبنا الله و نعم الوكيل خيرا إن شاء الله خيرا للأمير ولاخوالنا الكنويين

  • @yushauladan1809
    @yushauladan1809 4 года назад +2

    Mudai Allah yasakamana anchimana zarafi a Kano ammah Allah yabimana haqqinmu

    • @hassanidris9030
      @hassanidris9030 4 года назад

      Allah yasaka Mana Yan kano

    • @hauwajafaru9809
      @hauwajafaru9809 4 года назад

      Allah yasa mu dace Allah ya tsaremana kasarmu da jaharmu baki da. Sarkinmu wani hanin ga Allah...

  • @rabiusale9699
    @rabiusale9699 4 года назад

    Malan Allah yasa mudace Allah yasaka, amma malam kayi ma yanmajalassu da ganduje hannunka akan su cire sarki

  • @AbdullahiMaikano-qb4kx
    @AbdullahiMaikano-qb4kx 6 месяцев назад

    It come to pass

  • @danmasukudicomediantv7772
    @danmasukudicomediantv7772 4 года назад

    Allah biya ka malan Allah bada lada Allah sa mu dace Allah ka ganar damu

  • @laoualikabiroumahamadou5431
    @laoualikabiroumahamadou5431 4 года назад

    Salama alaikum in uwa musulman je commence mon propos avec tristesse car mon lamido est destitué au pouvoir de Kano mais c'est qui du que ( Karamal magana ta zama banba ,su ma sukuka da kansu Lamido say dayo incha Allah saboda karya bâ ta stachans say dy tayi fure ) dans cadre je lance un appel à le Nigérian en général et a celle des gouvernants de l Êtat de Kano en particulier de sortir dire la vérité de la cause réelle cette litige ,et enfin je salue avec tout mes respect à mon sarki sanusi Lamido 2 muna fatan Allah y'a fudo gaskia kuma sabon gonna masartau Kano y'a kuka d'à kanchi Allah kayo Saban gonna Lamido say y'a koma incha Allah ,,,,,,,,,,,,,,,

  • @dumagerotv.6431
    @dumagerotv.6431 4 года назад

    Wannan yayi shi ne kafin sauke sarki, amma ba abinda kuka rubuta ba.

  • @saidourabiou6922
    @saidourabiou6922 4 года назад

    Salam cheick, tu as raison mais il faut noter que certains choses sont de réalités et la laïcité qui règne, nous voulons d'abord que l'islam domine et nous serons en paix

  • @adamaabdulkarimkiyawa7362
    @adamaabdulkarimkiyawa7362 4 года назад

    Masha Allah

  • @garbaharuna196
    @garbaharuna196 4 года назад +2

    Allah wadaran Ganduje

  • @zainabalimusa1219
    @zainabalimusa1219 4 года назад

    Gkys malam wlh Allah ya baka sa a

  • @aminamusa5203
    @aminamusa5203 4 года назад +1

    Allah shi kyta mana

  • @rukaiyahmhd7093
    @rukaiyahmhd7093 4 года назад

    👍👍

  • @habiba.ameeenmuhammad2401
    @habiba.ameeenmuhammad2401 4 года назад +1

    Hakane mallam

  • @abdulwahabyakubu8819
    @abdulwahabyakubu8819 4 года назад +1

    Allah ya mana jagora

  • @hauwasalemuhammad8108
    @hauwasalemuhammad8108 4 года назад +1

    Ya Allah kayima sakamako d aljanna

  • @shamsiyaaliyu6585
    @shamsiyaaliyu6585 4 года назад

    Malamin gawnati ke nan

  • @jarjisushuaibu929
    @jarjisushuaibu929 4 года назад

    Kaci uwarsu mallam

  • @idrisadamu1033
    @idrisadamu1033 4 года назад

    Malam suduniyace agabbansu

  • @jibrinsaiduabarj1626
    @jibrinsaiduabarj1626 4 года назад +1

    Mallam please tell them

  • @IsmaelMhud
    @IsmaelMhud 6 месяцев назад

    Kaima dai ka zabi tsagi

  • @kamiluinuwaadda7824
    @kamiluinuwaadda7824 4 года назад

    Shima gandujen Ya kuka da kanki,nan da shekaru uku wani gwammnan ne Zai zo.

    • @kamiluinuwaadda7824
      @kamiluinuwaadda7824 4 года назад

      Shima gandujen Ya kuka da kansa,nan da shekaru uku masu zuwa wani gwammnan ne

  • @ismailbaba6558
    @ismailbaba6558 4 года назад +1

    Wanna tunkafin matsiyachi Dan matsiyata ganduje yasaukeshi akayi

  • @ahijosuleimanibrahim6781
    @ahijosuleimanibrahim6781 4 года назад

    Hhhmmm, mungode Mallam.

  • @malamshuaibu3661
    @malamshuaibu3661 4 года назад

    Gaskiyane Malam jahilci yayimusu yawane dakuma rashin tunani

  • @binyabinya5649
    @binyabinya5649 4 года назад

    Allah ya karama girma

  • @jarjisushuaibu929
    @jarjisushuaibu929 4 года назад

    Kaci uwarsu mallam