Hakika Baba Yayi Kori Shekara Tamanin da Wani Abu Amma Babu mantuwa Yana Bayani Kuma Yana Kafa Hujja Kuma Hadda lokaci. Wannan abin Ayaba ne Ashaanin Tarihi. Allah Kara Wa Baba Lafia AlAmeen Agaisheka.
Ina mamakin yadda Muhammadu Kalhu ya ke iya tuna abubuwan da suka faru daki-daki!... Kowane lungu da saƙo, wuri da rana, da sunayen dukkan wanda abin ya shafa yana iya tunawa! Allah Ya ƙara ɗaukaka da basira da nisan kwana. Al-Ameen Allah Ya ƙara ɗaukaka da basira. Ana yi muna jin daɗi! Ina bada shawara in da hali a zaƙulo mana irin tsoffin bidiyoyin damben Shago. Roƙo na biyu, don Allah wanene ADO ƊAN KORE? Na ji Dan Anace ya masa waƙa bakandamiya, to yaya alaƙarsa take da Shago? Sannan Shago na da rai, ko ya kwanta dama? A ƙarshe, ina bada shawara a mayar wannan shiri ya zama littafi don yan baya. Allah Ya taimaka, Allah Ya saka da alheri Al-Ameen.
Muna godia ga Al Amenn TV. Ina da tanbaya: da Shago da Dan Anace wa riga rasuwa? Yau shekana nawa da Shago ya rasu ? Yau shekara nawa da Dan Anace ya rasu ? Nagode !!!
Allah yajikan musulmi
Allah yataimaki paladinawa Allah YATAIMAKI hamas
Wata sabuwa
@@alameensokototv496 😀😀
Allahumma Amin
Hakika Baba Yayi Kori Shekara Tamanin da Wani Abu Amma Babu mantuwa Yana Bayani Kuma Yana Kafa Hujja Kuma Hadda lokaci. Wannan abin Ayaba ne Ashaanin Tarihi.
Allah Kara Wa Baba Lafia
AlAmeen Agaisheka.
Ameeen nagode sosai
Do Allah Bani Number ka
Slm al ammen Dan allh kuje shehu fala yayiman alkalanci wanan kalubalen
Ina mamakin yadda Muhammadu Kalhu ya ke iya tuna abubuwan da suka faru daki-daki!... Kowane lungu da saƙo, wuri da rana, da sunayen dukkan wanda abin ya shafa yana iya tunawa! Allah Ya ƙara ɗaukaka da basira da nisan kwana. Al-Ameen Allah Ya ƙara ɗaukaka da basira. Ana yi muna jin daɗi! Ina bada shawara in da hali a zaƙulo mana irin tsoffin bidiyoyin damben Shago.
Roƙo na biyu, don Allah wanene ADO ƊAN KORE? Na ji Dan Anace ya masa waƙa bakandamiya, to yaya alaƙarsa take da Shago? Sannan Shago na da rai, ko ya kwanta dama?
A ƙarshe, ina bada shawara a mayar wannan shiri ya zama littafi don yan baya. Allah Ya taimaka, Allah Ya saka da alheri Al-Ameen.
Hummmm
Suna shiryawa kafin a fara hirar, days or weeks before the show
Al-Amin Tarihi yabi ta kanka 😀😀 Allah ya Kara lafiya Baba, Baga yana under new kukawa, a bakin tafkin chadi
Baga Kukawa Local Government ce
To
A tambaya mana labarin damben MAI GIDAN SAMA da BALARABE da MALAM BAKO a AZARE
To
Sannu da kokari Al_amin
Pls zanso atambayar mana baba kalhu yadda ta kasance danben shago da maje(jannasuru)
To
Very good
Aha
Baba Allah yasaka maka
Ameen
Allah ya kara basira❤
Ameeen
Sannu da kokari al ameeen
Yauwa
Masha Allah
Madallah
Ni haifaffen nguru ne, nasan machina ma ashe muma mjna da jarimai😊
Hhhh
Munajin Dadin HIRARKA
Nagode
Godiya maras adadi
Yauwa
Muna godia ga Al Amenn TV. Ina da tanbaya: da Shago da Dan Anace wa riga rasuwa? Yau shekana nawa da Shago ya rasu ? Yau shekara nawa da Dan Anace ya rasu ?
Nagode !!!
Kajira
To waichi chago waya kashé chi,kuma ina ya Mutu?..
Hhhhh
Blo f
?
L
To
Inda dan Anache kabashi aşırı mi yassa dan anache yayı tayıma mutane kidi Amman basu buwaya ba irin şu ado dan Kori
🥱
To ai Kuma kasan cewa ba kowane Dan anace zaibawa asiri kamar Shago ba,
Domin babu Wanda Dan anace yakeso kamar Shago.
Masha allah