Yaya Hanne u are in capital trouble 😅😂, Nabila u have to be extra patient, ustaz u have to change house for Nabila then let umma nd kubbra leave in same place.
Nabila wlh ina mai baki shawara wlh kibata duka mai kyau wannan yarinyar shu,umace wlh. Ko darikta bai baki umurniba wlh ni nabaki ki Bata duka mai kyau.
The family of Masu kallon Film din kishiyata a RUclips A channel ɗin Al-rahuz Film production Na farin cikin gayyatar kowa da kowa Zuwa wurin taron bikin Yaya hanne & Ɗan gwaggwasss Wanda za'ayi nanda wata ɗaya idan amarya ta kammala iddarta Wurin taro- RUclips A channel ɗin nan dai mai suna Al-rahuz Film production Allah yabada ikon zuwa amen Sanarwa daga mai kallon Film din kishiyata a koda yaushe 💃🏼💃🏼💃🏼
Kai mai kishiyata bamwa son kana daukar shawarar umar hashim yanzu me anfanin wannan tafiyar su abu humaira amotan me anfanin nunawa kasani bafa a film din izzar so mukeba sabida haka ka daina daukar shawarar umar hashim
Hummmmm dama nasan za a rina nabila Allah ya baki hakuri amma aikin gama ya gama kuma wanan yarinyar batada kunya ga kuma daurin gindi a wajan maman abu humaira dan haka zakiyi taganin abubuwa kala kala sai dai da kin koma gidan da mahaifinki ya baki toh da sauki ki barta a nan itada mahaifiyar shi
Allah sarki Nabila Kinsamu Kishiya Biyu Uwar Miji Da Wannan Yar Iskan
Wasa Ai dama duk abun daka zafafa shi ,sai Allah ya jarabce ka akai😂. Nabila ta zafafa kishinta tun farko😂😂😂
@asiyayero7113 Allah Sarki Tausayi Take Bani Wlh😥😂
Aikuwa
@@KhaliphaAngo wallahi nima tausayi take bani
@@asiyayero7113Yo kishi ay dole tayishi a Nono tasha ay😂
Yaya Hanne u are in capital trouble 😅😂, Nabila u have to be extra patient, ustaz u have to change house for Nabila then let umma nd kubbra leave in same place.
I’m wit u💯😂
Dan gogossss na hannatuwasss😅😅😅😂😂
Allah ya sa mucika da imani dan albarkar Annabi Muhammad s,a,w
Ameen Ameen ya RABB
annabin rahma
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Yaya Hanne tamu🎉🎉🎉
Gaskiya Kuburan nan shu'uma ce😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😅😅😅
Ta karewa yaya Hanne.
Ta je in da zata sha duka wahala
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Masha Allah Tabarakallah Alhamdulillah marabanku Da Zuwa fatan Alheri ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉😂😂😂
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Wlh umman abu humaira ta fita raina😢
Wlh nima
Wallahi nima
nima wlh allah sarki nabilah yanxu ma daya aka kare bare yanxu xa a aura masa itah@@SaniShamsiyya
Yaya hanne duniya Dan goggo warr😂💃💃💃
Gaskiya talla Yana yawa sosai❤❤❤
Yaya hanne zaki daku kam wajan dan gwago😂😂😂😂😂😂😂
Dolane Nabila ta fiskanci haka, saboda ta zafafa kishinta tun farko,😂😂😂😂,kuma komi anayinshi sawwa- sawwa ne😂
😂😂😂😂wayyo yaya hanne mu dan goggo ya mata kiranye😂😂😂😂😂
Gaskiya Bawa nabila adalciba Ita da abu humaira
Semun hadu a wajan bıkın yaya hanne d Dan gwaggos😂💃🏻💃🏻
Nabila wlh ina mai baki shawara wlh kibata duka mai kyau wannan yarinyar shu,umace wlh. Ko darikta bai baki umurniba wlh ni nabaki ki Bata duka mai kyau.
😂😂😂😂
Karfin Hali 😂
😂😂😂😂to gafa sabon darakta
@@Zeenatabubakarsabo ma daya waiya bata umarni nima dai wlh haushi take bani
Dan gogogo is wicked papapaaaa😂
Gaskiya baayiwa nabila adalciba maman shi kikya leshi kawai damatarsa❤❤❤❤❤❤
Mumata mune matsalar kanmu da kanmu,ba nason kishiya dan hk bazansa ayiwa wataba
Tabbijam Allah sarki ya hanne tashiga hannu amma wlh taban tausayi😂😂
Part din yaya Hanne 😂😂...dan goggosss
😂😂😂😂😂
Dan Allah kowa na comment ya kawo abun sadaka ayi wa yaya hanne addua Akan lamarin danggogoo😂😂😂😂😂😂😂
Aturo ta account dina
Gamu munxo kallon yy hanne 💃💃💃😂
😂😂😂
Yaya hanne 😂😂😂😂
Ay kuwa yaya hanne wataran zata sha duka😢
An buga kan yaya Hanne....😊😊😊😊😊😊😊😊
Malam Dan gwagassss😂😂😂 yaya hanne😂😂😂😂 tamu
😅😅😅😅😂 ai Yaya Hanne weds Gwagasssss
Macha allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Macha allah 😢😮😮😅😅
The family of
Masu kallon Film din kishiyata a RUclips
A channel ɗin Al-rahuz Film production
Na farin cikin gayyatar kowa da kowa
Zuwa wurin taron bikin
Yaya hanne
&
Ɗan gwaggwasss
Wanda za'ayi nanda wata ɗaya idan amarya ta kammala iddarta
Wurin taro- RUclips
A channel ɗin nan dai mai suna Al-rahuz Film production
Allah yabada ikon zuwa amen
Sanarwa daga mai kallon Film din kishiyata a koda yaushe 💃🏼💃🏼💃🏼
😂😂😂😂😂😂😂😂
😂
😂😂😂
Hmmm muna jira Season 8
😂😂😂
Yaya Hanne tace dan goggogus 😂😂😂😂😂wayyo yaya hanne wanda yaji haushin abinda ya faru da yaya hanne yamin like😂😂😂😂😂
Yaya Hanne😂😂😂😂😂
Masha Allah Yayi Dai Dai nabila ❤❤❤❤❤😂😂🎉🎉🎉🎉
Wayyyo Yaya hanne😂😂😂
Innice nabila hkra zanyi dakai
Yayah hanne kin dauko ruwan dafa kanki😂My yayah hanne🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Hege tsalaha wai ance da akuya tayi zina😂😂
Macha hallah❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Dan gwaggwasssss😂😂😂
Hhm Rigima tabblle gidan Habu humaita fahh 😂😂😂 muna jira A SEASON 8 IN SHA ALLAH
dan Allah kadakuyi wa nabila kisiya da wanna
MashaAllah 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Masha Allah Yaya Hanne tabani dariya😂😂😂
Gaskiya bai kamata Ku bari a cutar da mairo ba sai ya kamata Ku nuna masu Allah na tare da ita babu abinda zasu yi mata yayi aiki a kanta
Wly wly wly wan nan kouboura in hauchi dake bani
Yaya Hanne tamu😂😂😂😂
Damàn nasan tun da aka kawo yarinyar nan se ance Abu humaira ya aureta
Hanne na dan gwaggo 😂
Gaskiya Director bakayi ma Nabila adalci ba😢😢😭
Masha Allah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪✅
❤❤❤
Justice for Abu Humaira and Nabeela
Dan gwagwgwooosss😂😂😂😂
Yy hanne dan goggoss 😂😂
Gaskiya tallanku yayiyawa
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤ ما شاء الله ما شاء الله
Gaskiya bashi wa nabila adalci ba 😢😢😢😢😢 Dan Allah kar Abu humaira ya auri kubra
Shege dan goggo 😂😂😂😂
Kai mai kishiyata bamwa son kana daukar shawarar umar hashim yanzu me anfanin wannan tafiyar su abu humaira amotan me anfanin nunawa kasani bafa a film din izzar so mukeba sabida haka ka daina daukar shawarar umar hashim
Allah sarki Nabila 😢
Kubura cheguia tshe ni wly say na kakaryata
Yaya Hanne is the best
Haba umma bakiyi kanki adaltchiba hada Kai da marar tarbiya.
Allah yakama yaya hanne
Gaskiya talle yayi yawa kuma film din ba yawa
dan allah kuhada auren hanne d dan goggo 🤣🤣
Masha Allah ♥️🎉
Másha AllahA😂
Masha Allah shiri yayi Allah yakara basira
Gaskiya hadjia SAN kay gare ki kouma Nabila ba a mata ba adalci wly
Gaskiya ba a yiwa abu humaira a dalciba
Very very amazing AL RAHUZ
Masha Allah 😊
Allah sarki Laila
Yaya Hanne V's Dan Gwaggo 😂😂
Wanga umman abu humaira butulu ce
Wlh kuwa,Ni yanxu Duk Na tsane ta
@halimaabdulhadi8978 gaskya bata yi adalci bah
Gskya mman abu humaira Bata kyauta ba
Masha allah 🎉🎉🎉❤❤❤❤
Masha Allah
Masha Allah 😊😊😊❤❤❤😂😂😂😂
❤🎉 ❤❤❤❤❤🎉
Kai yaya hanne😂😂❤❤❤❤
WoW❤❤❤
Hajiya hanne taga ta kanta tare da dan goggo 😂
Yaya hanne duniya 😂😊
MashaAllah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Nice 👍🏻👍🏻❤❤❤
Matar malam b hijabi😢
Wai meyasa nabila batason yin kwalliyane kullum ba Dan kunne kamar Mai takaba😅
Wallh tun Farkon film din ba
Mayb Haka yanayinta yake
Machallah ❤❤❤
Salam kiyi hakuri Nabila ki zaunada mijinki lafia
yaya hanne😂😂😂
24:27 me yayi zafi wai ance da akuya tayi Zina 😂😂😂😂Wani Karin magana sai a film wlh 😂😂😂😂
Yaya Hanne Once Said 🤣🤣
Mikekas
Dan gwagwas
iKon sumurmuri duwawu yaki shiga birnin kano😅
Dani take zancen
Dan gogwais😂😂
Masha Allah fatan alkairi
Masha Allah 😅
Hummmmm dama nasan za a rina nabila Allah ya baki hakuri amma aikin gama ya gama kuma wanan yarinyar batada kunya ga kuma daurin gindi a wajan maman abu humaira dan haka zakiyi taganin abubuwa kala kala sai dai da kin koma gidan da mahaifinki ya baki toh da sauki ki barta a nan itada mahaifiyar shi
Yy hanne😂😂
Nice