NOMIS APP (VS) AQUA PROTOCOL

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 окт 2024
  • Yanda ake Transactions akan tonkeeper domin warware matsalan Nomis App minting
    #crypto #tapswap #tiktok #arewatech #fypシ゚viral #howto #mining #tech #tonblockchain #rocket
    #aquapro

Комментарии • 48

  • @MuhammadNuraadamu
    @MuhammadNuraadamu 3 месяца назад +1

    Amin afuwa akan tambayata
    Shin tayaya zaka kirkiri ko Kuma saka kudi akan ton keeper din da bashi da koda ton daya ne Dan Allah ina jiran wannan amsar domin mutane da dama suna sonyin tambaya irin wannan mu samman sabon fara minning

  • @MajeTV-m7g
    @MajeTV-m7g 3 месяца назад

    Allah ya saka da alkhairi oga Sadeeq.
    Nawa ya yi successful 🙏

  • @MustaphaMaliyu-im6ir
    @MustaphaMaliyu-im6ir 2 месяца назад +1

    Masha Allah 🙏❤

  • @ogeobidiegwu
    @ogeobidiegwu 2 месяца назад

    Thank you 🙏🏽

  • @Muktar33729
    @Muktar33729 3 месяца назад

    Ran ka ya dade
    Ni gaskiya nayi mining na aquq protocol balance nawa da suka ban shine 6007
    amma gas fee na ton ya hana ni connectin da nomis app amma ina naiman taimako idan da hali ataimaka aturamin iya wanda zanyi connecting
    Allah ya Kara daukaka da basira. Ina godiya

  • @NISAIABUBAKAR-i1c
    @NISAIABUBAKAR-i1c 3 месяца назад +1

    Masha Allah
    Allah ya bada Lada

  • @IdrisSani-zm1me
    @IdrisSani-zm1me 2 месяца назад

    ... Asslm,muna godiyada kokarin ilimantar damu gameda wannan harkar tamu ta mining da sauran online business Inshallahu,ni tambayata akan wannan Nomi's register din...don Allah tayaya zanyi register da acct dinda ba ataba transaction dashiba???gashikuma yana daya daga cikin cretaria din Nomis app din ..ngd.. jxkmllh bikhr.

  • @Jemila-og9sl
    @Jemila-og9sl 3 месяца назад

    Sadiq Tech, Pls how many ton do i need to make this transaction and how to i get thw ton i am running out of time

  • @AbduljalalIsmail-hx7fk
    @AbduljalalIsmail-hx7fk 2 месяца назад

  • @abbaalkali
    @abbaalkali 3 месяца назад +2

    اللهم صل على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين

  • @bushraishaq444
    @bushraishaq444 2 месяца назад

    Don Allah wannan app din shine octa idan naje play store n saka nomis app sai su kawomin octa

  • @BilkisuAdam-qg4it
    @BilkisuAdam-qg4it 2 месяца назад

    Aslm ance zamu iya sayar da hamster dimmu ni ina da miliyam ashirin da uku yazamyi

  • @hamisukassimabubakar
    @hamisukassimabubakar 3 месяца назад

    Naji dadin irin Wannan kokarin dakayi, Allah yakara basira.....
    Tambaya ta itace: nabi DUK hanyar daka fada, natura yake Kuma nadawo dasu Amma har yanzu Nomis app din yana nuna min can' t please i need your help

  • @MudassirBello-qw2ye
    @MudassirBello-qw2ye 3 месяца назад

    Sir dan Allah inaso Amin karin bayani akan wani mining me suna Tonoreom (TOR) Nagode

  • @Dan_Albarka_
    @Dan_Albarka_ 2 месяца назад +1

    Allah ya biya Ni dai wani na dan san wa 0.001😅

  • @ConfusedAstroStation-hx3rk
    @ConfusedAstroStation-hx3rk 3 месяца назад

    Sadik mungane Amma taya zamu Samu appdin Nomi's dinne bakayi bayaniba

  • @AISHASULAIMAN-mo4dt
    @AISHASULAIMAN-mo4dt 3 месяца назад +1

    Link please

  • @nafiumahmood4343
    @nafiumahmood4343 3 месяца назад

    Dole sai da ton keeper zanyi amfani din ni da telegram wallet nayi amfani

  • @IdrisSani-zm1me
    @IdrisSani-zm1me 3 месяца назад

    ...Asslm...m.Sadiq muna godiyada kokarin ilimantar damu gameda yadda zamu Samu karuwada nasara gameda wannan harkar tamu ta samu,Allah Subhanahu Wata aala ya sakada mafificin alkhairi.Ni inada wani observation ne danayi gameda vedios dinka kuma inafata zakasamu dubawa kumaka Kara inganta manashi,ta hanyar Kara zooming din videos din tayadda zamu rika gani clearly inshallah.Watau observation din shine videos din sunayin kanana ba kamar yadda nawasu sauran vendors din yakeba,don mu irinmu yawncin lokuta saimunsa medicated glass/goggle tukuna muke fahimtar video din...mungode... jxkmllh bikhr

  • @UmarAli-ip9ys
    @UmarAli-ip9ys 3 месяца назад

    Dan allah ya Zan yi wallet dina yaki connect da aqua protocol dina nayi nayi yaki connect

  • @SaniSulaiman-di5rd
    @SaniSulaiman-di5rd 2 месяца назад

    Videon pixel bazai samuba ko

  • @AbdullahiAbubakarFaraa
    @AbdullahiAbubakarFaraa 3 месяца назад

    Oga ni nayikomai suncemin yayi amma banga nomis dinaba acikin ton dinaba Allah yaxanyi nagani

  • @AbubakaSadeeq
    @AbubakaSadeeq 3 месяца назад +1

    Sir, nayi duk yadda kace amma idan nazo tura Ton din a daya wallet dinda na bude wato sabon wallet din sai ya rubuta "an error occured" meye matsalar please 🙏

    • @Sadiqtech_
      @Sadiqtech_  3 месяца назад

      Uodate ur app

    • @AbubakaSadeeq
      @AbubakaSadeeq 3 месяца назад

      @@Sadiqtech_
      Ok thank you sir

    • @AbubakaSadeeq
      @AbubakaSadeeq 3 месяца назад

      @@Sadiqtech_
      Sir wlh nayi update din amma haryanzu The same abunda yake rubutawa kenan 😭

    • @MajeTV-m7g
      @MajeTV-m7g 3 месяца назад

      Ka yi kawai a haka, nima ya nuna mini haka, kuma ragowar da ya rage mini a wallet na yi kuma ya yi

    • @AbubakaSadeeq
      @AbubakaSadeeq 3 месяца назад

      ​@@MajeTV-m7g
      Okay thank you

  • @masudtajo419
    @masudtajo419 3 месяца назад

    Chairman idan Score dinka is below average ya kenan?

  • @Abubakarsuleiman-xn3yw
    @Abubakarsuleiman-xn3yw 3 месяца назад

    Assalamualaikum inaso katuramin 0.02 natun yaza ayi

  • @UkashaSanusi-ph3qt
    @UkashaSanusi-ph3qt 2 месяца назад

    Inason in sai ton

  • @SafinaAliyu-t8t
    @SafinaAliyu-t8t 3 месяца назад

    Please idan mutun ya saka gas fee din taya zai gane yayi successful wacce alama zai nuna mai cewar yayi normal please

  • @FaridaZubairu
    @FaridaZubairu 3 месяца назад +1

    What about those using my ton wallet?

    • @Sadiqtech_
      @Sadiqtech_  3 месяца назад +2

      Use the same procedure

    • @user-hausa
      @user-hausa 3 месяца назад

      GalinkNawa ya nuna yayi connecting kuma banyi wani transaction ba. Ya kenan?

  • @salihuumar247
    @salihuumar247 3 месяца назад

    Allah ya kara basira

  • @josephjames4766
    @josephjames4766 3 месяца назад

    Nawa ya nuna yayi connecting kuma banyi wani transaction ba. Ya kenan?

  • @VICTORGABRIEL-nb7cm
    @VICTORGABRIEL-nb7cm 3 месяца назад

    Pls I mistakely delete my telegram wallet from menu

  • @yahayaabubakar1977
    @yahayaabubakar1977 2 месяца назад

    Pls inason siya ton

  • @UmarAli-ip9ys
    @UmarAli-ip9ys 3 месяца назад

    San Nan Kuma Dan allah ina San siyan ton

  • @Ms_heliza
    @Ms_heliza 3 месяца назад

    What of us that connect to telegram wallet

  • @hussainimohammed3915
    @hussainimohammed3915 3 месяца назад

    Gaskiya ka kyauta wannan abin yasa nai barnar ton dina jiya

  • @adamuadambagale-h8r
    @adamuadambagale-h8r 2 месяца назад

    Please dan allah phone number naka