May Allah bless you Dr. , most often the teachings goes one way. either men attacking women on their right and women preachers attacking men on the rights of women. Allah has chosen you to tell both sides what is expected of them Islamically. May Allah bless you, protect you and enrich you with knowledge to save the marital world of Muslims.
Ku canja title din nan kafin mutane su dena kallon ku. Abin da malama ta ce daban abinda kuka rubuta daban, wannan shi ya ke kawo rashin fahimta. Wani title din kawai zai duba.
MUJALLAR MATASHIYA Na kalla Na sake kalla kuma ni fahimta ta har yanzu ba ta yi daidai yadda kuke nufi ba. Babu yadda za a fassara sex education da finafinan zina da batsa. Amma fa malama bakuwarku ce za ta iya kara bayani ko ta fahimtar da ni. Sannan masu kallo za su yanke hukunci. Kafinin na yi tsokaci akwai wadanda suka rigani.
idan ka kalla za ka ji inda take magana a kan cewa ya kamata a ringa shiga youtube da binciken sex education, me ake a youtube? amma ta yi magana a kan mata ,masu aure sannan nan gaba za mu sake gayyatota don ta warware zare da abawa muna fata ka fahimta.
Aslm title din da aka yiwa videon nan gsky baizo daidai da abinda malamar nan na fada ba. ba tace a kalli film din jima'i bane, ah ah. nidai na fahimci tana nufin a nemi bayani akan yadda akeyi domin koyon abinda ba'a iya ba ko Kuma domin a kware.
Nima dai bisa ga nawa fahimtar Mallama bata ce a kali fim din jima'i ba. Sai dai akwai karin ilimi ta hanyar bayanai a cikin mutane internet wanda basu da laifi amma kalon fim din jima'i kai tsaye dai kam laifine ne a nawa fahimtar.
GASKIYA Tittle din video nan ba'ayi adalci tayi maga ne akan halaccin ga matar aure ta nemi ilimi na sex education ba wai blue fiml ba, kuji tsoron Allah...
Dan Allah ataimakaminda number Malama👏👏👏dan isar maaiki Sallallahu Alaihissalam
Thank you
Masha allah good malama
Hey friends...how are you to day.
May Allah bless you Dr. , most often the teachings goes one way. either men attacking women on their right and women preachers attacking men on the rights of women. Allah has chosen you to tell both sides what is expected of them Islamically. May Allah bless you, protect you and enrich you with knowledge to save the marital world of Muslims.
Masha Allah😍😍😍
Dan Allah a taimaka min da numbern malama
Allah ya saka da Alkhairi.
That's good 👍
Allah shibiya malama Muna godiya Daga Sokoto.
Masha Allah jzkl khairan
Ma shaa Allah yasaka maku da Alkhayri
Assalamu Alaikum Allah ya saka da Alkairi
Allah ya biyaki da laada may yawa wannan magana naki hakan mouke ta fama dachi allah ya Sakamiki da alhairi amine
Wallahi Malama Gaskiya kika fada, da yawa yaranmu Hausawa basu iya rike Mijiba, basu iya maganaba, Allah yasa sugane
mubaarak arakrabiru mud
jazakumullahu khaira ya malama
Jazakallahu khair
Alhamdulillah,yana da kyaua acigaba da ilmintar da junan my (maza da mata).
Sagir Sulaiman aha
Masha Allah ya Allah yasamudace
Allah ya sakawa Malama da mafificin alkhairinsa game da wannan fada karwa,kuma Allah yasa wadanda akayi dominsu sakon ya isa garesu.
Masha Allah
Allah yasa mu amfana
Allah ya saka ma da alkhairi bisa ga observation din ka Hausa 2019
Allah taimaka ubangiji allah bada ikon isar da sako
Allah ya kara lafiya
Allah ya taimaka
Allah saka
Don allah su maza basa lefine
Muna godiya matuka da wannan tasha, Allah ya taimaka
Manzan allah s. A. W. Yayi hakuri da mace kuma ku rinka hakuri da matanku
Allah yasaka
mashaallah
Machaallah
Allah sakamaku da Alkhairi
Allah karamun ku basira
Muna godiya
Allah ya kara miki lafiya da tsawon rayuwa malama.
Allah yataimaka malama
ALLAH YA BIYA
But
Allah.yabiyakidagidanAljanna
🤙
Allah yabiya
Allah ya saka da alkhairi
Allah yasaka
Ahmed adam
Allah yasa agama lafiya
pls Inlite our women's more about marriage is very very important.
Hmmm mata kenan
ma
masha allah
Allah ya saka
Ku canja title din nan kafin mutane su dena kallon ku. Abin da malama ta ce daban abinda kuka rubuta daban, wannan shi ya ke kawo rashin fahimta. Wani title din kawai zai duba.
idan ka kalla za ka fahimci abinda ake nufi ba wai a canza maganarta bane ka kalla sosai
MUJALLAR MATASHIYA Na kalla Na sake kalla kuma ni fahimta ta har yanzu ba ta yi daidai yadda kuke nufi ba. Babu yadda za a fassara sex education da finafinan zina da batsa. Amma fa malama bakuwarku ce za ta iya kara bayani ko ta fahimtar da ni. Sannan masu kallo za su yanke hukunci. Kafinin na yi tsokaci akwai wadanda suka rigani.
idan ka kalla za ka ji inda take magana a kan cewa ya kamata a ringa shiga youtube da binciken sex education, me ake a youtube? amma ta yi magana a kan mata ,masu aure sannan nan gaba za mu sake gayyatota don ta warware zare da abawa muna fata ka fahimta.
Allah ya saka da alheri
SalamAlaykum thank you for all your advice please how can I get with malama please
Slm
Sunan malama Zah'rau a kano take Hisbah
Please change the Title, it is inconsistent. Don't match the explanation.
Kuma shima namiji sauri saki masifa ne
Aslm title din da aka yiwa videon nan gsky baizo daidai da abinda malamar nan na fada ba. ba tace a kalli film din jima'i bane, ah ah. nidai na fahimci tana nufin a nemi bayani akan yadda akeyi domin koyon abinda ba'a iya ba ko Kuma domin a kware.
ka duba a hanlkali za ka fahimci abinda ake nufi
MUJALLAR MATASHIYA
Salaam alikum ina son dan Allah ku bane number den malma ina bukatan shawara dan Allah
Na fahimta
Nima dai bisa ga nawa fahimtar Mallama bata ce a kali fim din jima'i ba. Sai dai akwai karin ilimi ta hanyar bayanai a cikin mutane internet wanda basu da laifi amma kalon fim din jima'i kai tsaye dai kam laifine ne a nawa fahimtar.
Film din ilimin jimai malama tace ba film din jimai ba, ya Kamata a yi adalci
Ya fi kyau a kira wannan shirin da suna ( Dabarun mallakar mini)
"Dabarun mallakar Miji
GASKIYA Tittle din video nan ba'ayi adalci tayi maga ne akan halaccin ga matar aure ta nemi ilimi na sex education ba wai blue fiml ba, kuji tsoron Allah...
ka kalla a hankali za ka fahimci abinda take nufi
aliyu garbq gaskiya baiyiba kamatayai ace akwai tarbiyya aciki yaxa ace wai aje RUclips matar aure tana kallan tsirara. haba malama karya ne bai hallataba wallahi.
Gaskiya matan zamani basusan hakin namiji ba Allah kabamu mata nagari
Ai lnkunsamu nagarin su akewulakantawa
Gaskiya agyara title din
gaskiya shirinan yayi
Mungode
dama takai dan iska kara, muga ta neman kudi data
Allah ya saka da Alkhairi
Masha allah
Allah ya bamu ikon kiyaye wa
Good
Maryamu kinajin Hausa?
Salamu alaikum allah Ya biya malama
A salm man godi sosai
But
Allah ya saka da alkahri