Kowa ne gwamna dai mun gane idan yazo tafiya sai ya dauka yaron shi ya baiwa , ko zaya iya ko baza iya ba, ku maza kun sani wasun ku matan ku ke gaba kuna biye da su .
Muna alfari da ku muna maku fatan Alkhayri amin, yan'arewa ne munafukai su da ka basu kudi shi ke nan ka gama dasu, zayyi wahala ace wai daga arewa munyi haƙuri da kudin su dan mu samu kan mu.

Baba Buhari ke nan mijin Aisha ,baba Mai gaskia ke nan
Muna alfari da ku muna maku fatan Alkhayri amin, yan'arewa ne munafukai su da ka basu kudi shi ke nan ka gama dasu, zayyi wahala ace wai daga arewa munyi haƙuri da kudin su dan mu samu kan mu.
Wai miyasa mungadi baayin shirin koda yaushe dashiba
Fatan Alkhairi
Munafatan alheri agareku daga garin gwagwalada