murja kunya in kin fasa Allah ya tsine miki Albarka yanzu yanzu saurari jawabin Abu unaisa bayan....

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024

Комментарии • 110

  • @AminaAlkali-l4l
    @AminaAlkali-l4l 7 месяцев назад +5

    Allah yasakada Alkairi Malam Muna tare malam🙏

  • @umarjaurobuba
    @umarjaurobuba 7 месяцев назад +1

    Ameeeen SUMMA AMEEEEN

  • @umarjaurobuba
    @umarjaurobuba 7 месяцев назад +3

    MASHA ALLAH ALLAH YASAKA maka da Alheri malam

  • @muhammadsaminuayagi4880
    @muhammadsaminuayagi4880 7 месяцев назад +6

    Wallahi wannan wa'azin naka wa'aziine mai matukar amfani, Allah Ya saka da alkhairi.

  • @mariyamasoule1987
    @mariyamasoule1987 7 месяцев назад +3

    MASH Allah jazakum Allahu khayran

  • @Kingnamiji
    @Kingnamiji 7 месяцев назад +3

    . ALLAH ya tchiné mata
    . DjazakALLAHOU Khayran .

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 7 месяцев назад +2

    Gaskiyyane malam Allah yasakama da alkairi maganarka hakatake

  • @shafamohammad5918
    @shafamohammad5918 7 месяцев назад +1

    بارك الله فيك وجزاك الله خيرا الشيخ شكرا لك على hakanefa malam allah yasa mudaci ameen ya rabbi 🤲🤲🤲🇳🇪🇳🇪❤️❤️❤️

  • @user-pm9sb2hl3s
    @user-pm9sb2hl3s 7 месяцев назад +1

    Allah. Yakara. Wamalam. Lfy

  • @afiyaafiya834
    @afiyaafiya834 7 месяцев назад +1

    AMEEEN AMEEEN AMEEEN YA ALLAH 🤲🤲🕋🤲🤲

  • @Abdulidris-w9c
    @Abdulidris-w9c 7 месяцев назад +1

    Allah yasaka da alkhairi malan🙏🙏🙏

  • @RabiuMahamuddwai-kx1ow
    @RabiuMahamuddwai-kx1ow 7 месяцев назад +3

    Allah ya saka da alkhairi itakima Allah ya shiryeta

  • @AdamSalihuAliyu
    @AdamSalihuAliyu 7 месяцев назад +1

    Masha Allah

  • @aichaasouman2570
    @aichaasouman2570 7 месяцев назад +2

    Wallahi nima natsinemata kuma insha Allah bata gamawa lahiya

  • @aliyuaminubababa7110
    @aliyuaminubababa7110 7 месяцев назад +3

    You are right malam jazakallah

  • @AliyuIbrahim-s1y
    @AliyuIbrahim-s1y 7 месяцев назад +1

    Allah ya sheryemu kanhanya madaidaiciya

  • @HafsatMd
    @HafsatMd 7 месяцев назад +3

    Allah ya saka maka da alkairi

  • @AbuUnaisahOnlineTV
    @AbuUnaisahOnlineTV 7 месяцев назад +2

    Barakallahu Fikum Jami,An

  • @MagajiShehu-q6m
    @MagajiShehu-q6m 7 месяцев назад +1

    Allah yasaka da alkhairi malam,Allah yatsinemata ameen

  • @USMANSAIDU-ql9yb
    @USMANSAIDU-ql9yb 7 месяцев назад +1

    Allah yatsinemata albarka kuma dayardar Allah sai ta wulakanta cikin sauri

  • @احمدمحمدمحمود-ع6ج
    @احمدمحمدمحمود-ع6ج 7 месяцев назад +1

    بارك الله فيك يا شيخ

  • @usaibatudauda7003
    @usaibatudauda7003 7 месяцев назад +3

    Muma munce Allah yatsine miki Albarka.

  • @AminaUsman-p1u
    @AminaUsman-p1u 7 месяцев назад +1

    Allah ya shirya ya Ameen ya Rabbi🤲🏾🤲🏾

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 7 месяцев назад +1

    Wannan gaskiya ne Allah yasaka maka da allhairi malam amma dama murja ai tsinanniyace

  • @abdullahibashiru2699
    @abdullahibashiru2699 7 месяцев назад +1

    Allah ya saka maka da mafificin Alkhairi
    Allah Ya tsine mata Albarka ita da duk masu goyon bayanta

  • @RukaiyaIbrahim-t7o
    @RukaiyaIbrahim-t7o 7 месяцев назад +1

    Allah ya kawo karshen murja da ire irenta, Allah ya tsine miki Albarka

  • @Abdulidris-w9c
    @Abdulidris-w9c 7 месяцев назад +1

    Allah yasa mudace

  • @Sasha-to4ug
    @Sasha-to4ug 7 месяцев назад +2

    Allah ka baya ya'ya masu albarka amin.tir da halin yar banza.

  • @OgunduChinonso
    @OgunduChinonso 7 месяцев назад

    Amin

  • @shuaibharunagambo8102
    @shuaibharunagambo8102 7 месяцев назад +1

    Allah Ya saka da alheri ❤❤❤

  • @MuhammadmshanWaka
    @MuhammadmshanWaka 7 месяцев назад +2

    Allah ya saka wa shek

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 7 месяцев назад +2

    ALLAH yatsinewa masu izgilanc da addini albarka

  • @AbdoulMoumineSouley
    @AbdoulMoumineSouley 7 месяцев назад +1

    Yayi kyau Allah ya taimaka 👏👏👏

  • @shamsuumar6698
    @shamsuumar6698 7 месяцев назад +2

    Allah ya tsinemata albarka

  • @sumayyaabba4839
    @sumayyaabba4839 7 месяцев назад +2

    In mai shiyuwa ce Allah shiye ta in ba me shiyuwa bace Allah ka mana maganin tah

  • @AuwalSaminu-z9j
    @AuwalSaminu-z9j 7 месяцев назад +1

    Malam Allah ya Saka maka da alkhairi, na dade banga malami Mai fadar gaskiya kamar wannan ba.

  • @sulemanYakubu-l3o
    @sulemanYakubu-l3o 7 месяцев назад +4

    Malam nasakecewa Allah gafartawa iyaye

  • @yahuzamagajiango262
    @yahuzamagajiango262 7 месяцев назад

    Allah ya kara basira

  • @idriszakariyya719
    @idriszakariyya719 7 месяцев назад +2

    ALLAH GAFARATA MALAM MALAM YA GAYAMATA TAQIJI DUNIYA ZATA GAYAMATA BA MACHE BACHE KWANA NAWA NE

  • @kadidiglobal4799
    @kadidiglobal4799 7 месяцев назад

    Allah yatsinewa murja kunya da uwarta

  • @haliphashehu
    @haliphashehu 7 месяцев назад +2

    Allah yatsinewa Murna Kunya.

  • @UmarIbrahimattah
    @UmarIbrahimattah 7 месяцев назад +1

    Allah ya sassaka

  • @yarankanokids5527
    @yarankanokids5527 7 месяцев назад +2

    Uwartace bata bata tarbiyya ba da ubanta tinda duk suna raye kosu bawa mutane hakuri ko kuma suma insha Allah saita bijere musu

  • @Amtsneem
    @Amtsneem 7 месяцев назад +2

    Allah ya saka da alkhari malam

  • @muhdnasir1005
    @muhdnasir1005 7 месяцев назад

    Jazakallahu khair

  • @abduladanjaadanja1659
    @abduladanjaadanja1659 7 месяцев назад +1

    Malam Allah yasaka da Alkhaeri wllh Malam kuna kokari

  • @AUWALMAGAJI-vs9ju
    @AUWALMAGAJI-vs9ju 7 месяцев назад +1

    Allah yasaka da alkhairi

  • @UmmusulaimMuhammad
    @UmmusulaimMuhammad 7 месяцев назад +1

    Ubangiji Allah y shirye mu Baki daya

  • @يوسفإسمعل
    @يوسفإسمعل 7 месяцев назад +2

    Wannan gaskiya ne Allah ya sa ka da alkhairi
    Allah ya tsinema lalatattu

  • @aishaaminuahmad9524
    @aishaaminuahmad9524 7 месяцев назад +1

    Wannan haka yake malam . Wallahi murja fa tanada karfi a government din Kano dajin kalaman ta .kuma abin takaici wata kaskantacciya ce zaman kanta take wasu kaskastartun mutane irinta suke kulata .wai amman tazo ta samu daurin dingi a kano

  • @abdullahihassan2039
    @abdullahihassan2039 7 месяцев назад

    الله اكبر!!!

  • @user-mm5qk8fc7r
    @user-mm5qk8fc7r 7 месяцев назад

    aslm alkm malam Allah ya saamizani hasanat Allah ya sakada alkaire ameeen

  • @HafsatAbubakar-c9w
    @HafsatAbubakar-c9w 6 месяцев назад

    Allah Ubangiji ya saka maka da Alkhairi Malam

  • @Mahmudomar-r1w
    @Mahmudomar-r1w 7 месяцев назад +1

    Allah yatsine miki murja

  • @IsaIbrahimMajo
    @IsaIbrahimMajo 7 месяцев назад

    Allah ya senema allbarka

  • @ISAADAMUSMAN
    @ISAADAMUSMAN 6 месяцев назад

    Allah ya bada lada

  • @MaryamAminuMamangimbiya
    @MaryamAminuMamangimbiya 7 месяцев назад +2

    Amin mallan

  • @SaiduAdamu-b5o
    @SaiduAdamu-b5o 7 месяцев назад +1

    Allah ya sakama da gidan aljanna fiddausi

  • @IshamSani-gx7hi
    @IshamSani-gx7hi 7 месяцев назад +2

    Malam hakiƙa ka faɗi gaskiya wallahi damokaraɗiyya tamu bata yi ba

  • @IbrahimMohamed-r6z
    @IbrahimMohamed-r6z 7 месяцев назад

    Na gode allah yaka meen

  • @AhmadouIssiakou
    @AhmadouIssiakou 7 месяцев назад +2

    Gaskiya kenan

  • @salafi5018
    @salafi5018 7 месяцев назад

    Allah saka da Alkhairi Malam gaskiya kafad'in gaskiya

  • @IyasuIdris
    @IyasuIdris 6 месяцев назад

    Allah yastine mata albarka

  • @MpAminu-sp5cz
    @MpAminu-sp5cz 6 месяцев назад

    Wallahi murja tsinanniuace

  • @LAWALAbusafiyanu
    @LAWALAbusafiyanu 7 месяцев назад +2

    Allah ya gafarta mal.Allah ya ƙara lafiya da kwarin gwiwa.

  • @alhumaraliyunuhu6413
    @alhumaraliyunuhu6413 7 месяцев назад +2

    MALLAM WANNAN LAIFIN SHUAGABANNINE BAWANDA YAFI KARFIN HUKUMA

  • @maigishiritv9142
    @maigishiritv9142 6 месяцев назад

    Allah ya Saka da Alkairi ya biyaka da Aljannar firdausi

  • @sulemanYakubu-l3o
    @sulemanYakubu-l3o 7 месяцев назад

    Allah yama Albarka malam

  • @ItsjoelJohn
    @ItsjoelJohn 7 месяцев назад

    Allah ya sa mugyara

  • @alikai7967
    @alikai7967 7 месяцев назад +1

    Murja Allah yatsine miki tsinaniya

  • @samboyahya6752
    @samboyahya6752 7 месяцев назад

    Laanatullah alaiha

  • @mourtalahmohamed1855
    @mourtalahmohamed1855 7 месяцев назад +1

    Don Allah ayi hakuri . Muna kallo daga camerun

  • @ruqayyamuhammadsani8369
    @ruqayyamuhammadsani8369 7 месяцев назад

    Hmmm kin dai bani murja baki ya lahanta ki wallahi

  • @AUWALMAGAJI-vs9ju
    @AUWALMAGAJI-vs9ju 7 месяцев назад

    Allah yatsine mata albarka

  • @mangapremiereproductions8027
    @mangapremiereproductions8027 7 месяцев назад

    Laifin Gwamna ne da ya daure mata gindi. Ya kamata shi ma a tsine masa tare da ita.

  • @safiyanuabdulsalam3970
    @safiyanuabdulsalam3970 7 месяцев назад

    7:26

  • @NORAABODO
    @NORAABODO 7 месяцев назад

    Abun dakafada akan yarwani Allah na iya juyashj kan yarka

  • @aishaaminuahmad9524
    @aishaaminuahmad9524 7 месяцев назад

    Inda daurin dingi ba cewa take wai sai anbata commissioner ta karuwai da yan iska da yan daudu video clips din yana yawo kowa yana gani. Ai ko wannan ma nakasu ga wanman government din. Sanadin murja yan daudu sunyi karfi a kano

  • @danlamigano8619
    @danlamigano8619 7 месяцев назад +1

    Wannnan haka yake

  • @RukyMuhammad
    @RukyMuhammad 7 месяцев назад

    Adaiyi Adu,a

  • @HasiyaUmar-h6s
    @HasiyaUmar-h6s 7 месяцев назад

    Ikon Allah wannan ma malamine zagida ashar haka

    • @aishaaminuahmad9524
      @aishaaminuahmad9524 7 месяцев назад

      Ai ya zama jihadi zagin murja .don tana taba musulunci

  • @yarankanokids5527
    @yarankanokids5527 7 месяцев назад +1

    Ko an tabbata aidaman karuwa ce tinda ita ta fada kuma wannan ballagazar karuwa nima na fada har uwartama nacewa ballagaza

  • @IsmailaIbrahim-c5h
    @IsmailaIbrahim-c5h 7 месяцев назад

    Kabawa kunban kunya murja tazo Sokoto tayi rabin abinda takeyi a Kano kuga abinda zai faru da ita.

  • @MpAminu-sp5cz
    @MpAminu-sp5cz 6 месяцев назад

    Kodai murja jikan baraune

  • @SadiyaUsman-d9f
    @SadiyaUsman-d9f 7 месяцев назад

    Za muyi mata kuniti da aramadan dadukkan Wanda yake da sahannu agoyan bayanta ya kawar mana da su

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 7 месяцев назад +1

    waiku agaruruwanku bakuda matslane sai matalsar Kano?

    • @buharimuhammad5989
      @buharimuhammad5989 7 месяцев назад +1

      Kanbin Musulunci a Najeriya kenan. Mu ba yan Kano ba ne, amma mun damu da ita sosai

  • @annasadam6098
    @annasadam6098 7 месяцев назад

    wh nima banasonta

  • @mangapremiereproductions8027
    @mangapremiereproductions8027 7 месяцев назад

    Wai tsoron gwamnati a ke da ita ba za a tsine mata ba da ta daurewa mata gindi ta yi abinda ta ke yi. Ba gwamnan ne ya saka Daurawa sauka ya sauka ba. Tsoron Gwamnan kubke yi ne da ba za ku faɗa masa gaskiya ba.

  • @bilyayakubu1718
    @bilyayakubu1718 7 месяцев назад

    Kaima Allah ya tsinemaka albarka

    • @salihuumar5166
      @salihuumar5166 7 месяцев назад

      Kai dai Dan wahalane

    • @bauchi501
      @bauchi501 7 месяцев назад +1

      Shubhanallah, Kai Kai

    • @zainabmuhammed9513
      @zainabmuhammed9513 7 месяцев назад

      Kaidinma daka zagi malam Allah yatsinemaka Albarkah la’ananne kawai

  • @jammymusa3064
    @jammymusa3064 7 месяцев назад

    Yanda kuke tsinawa murja DA haka kuka tsaya Akan damuwan Nigeria damun Samu mafita . Amma Inna Sai batawa time dinku kukeyi Akan murja

  • @ibrahimmuhammad9712
    @ibrahimmuhammad9712 7 месяцев назад

    Lallai kam mlm

  • @halimaabdullahi6934
    @halimaabdullahi6934 7 месяцев назад

    Wallahi mallam Ka Fadi gaskia maganar Ka haqqin, ai kaji wani jahili yakamata abata ma mukami a gwamnatace to wa zaiba jahili mulki

  • @KabiruAHali
    @KabiruAHali 7 месяцев назад

    MAL DA KALLON BATSA?

  • @aliyusgida9997
    @aliyusgida9997 7 месяцев назад

    Shiriya aiba a hannunku takeba saiku hau kan mumbari kuna tsinewa mutane

    • @muhammadsharifinuwa9561
      @muhammadsharifinuwa9561 7 месяцев назад +1

      Annabi muhammadu ne yace atsinewa duk wani me irin aikin datake ,dan haka sedai idan kaiba mebin koyarwar Annabin bane kokuma baka yarda da Annabimmu ba to shiyasa kake ganin anyi lefi

    • @maimunazakari2588
      @maimunazakari2588 7 месяцев назад +1

      Allah yabaka yarinya irin Murja

    • @hauwashuaibu8311
      @hauwashuaibu8311 7 месяцев назад

      ​@@muhammadsharifinuwa9561 rabudashi inaga shima dan jam iyantane

  • @FickbanKalache
    @FickbanKalache 7 месяцев назад

    Rubbish

  • @aliyuaminubababa7110
    @aliyuaminubababa7110 7 месяцев назад +2

    Amin

  • @yahuzamagajiango262
    @yahuzamagajiango262 7 месяцев назад

    Allah ya kara basira