Bayan viden Abbas Rikici ya kara barkewa akan husaina matar soja da J town an zargeta da butulci.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024

Комментарии • 86

  • @ABUBAKARHAMISUMANDE-jo7ng
    @ABUBAKARHAMISUMANDE-jo7ng 18 часов назад +5

    Allah yasaka Miki keda mijinki Amin ya fattahu ya mannanu

  • @nasermukutar-iw3ly
    @nasermukutar-iw3ly 18 часов назад +9

    اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا محمد 🌺

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 15 часов назад +4

    Gaskiya Aminu j town ba aimasa adalciba sabida kowa yajimaganar dasukai

  • @isahsaadi9711
    @isahsaadi9711 15 часов назад +5

    Gaskiya yakamata ayima aminu adalci

  • @IsahMuhammad-zf7ee
    @IsahMuhammad-zf7ee 5 часов назад +1

    Ma'sha Allah good aminu j town ❤

  • @isahsaadi9711
    @isahsaadi9711 15 часов назад +3

    Gaskiya aminu mutumen kirkine in shaallah

  • @musaadamubiu7997
    @musaadamubiu7997 18 часов назад +3

    Aminu yi kuskure . matanna ba neman kudi daje yi ba. Abbas yayi dede fahimtat la ce Isa beyi kurkure ba waya gaiyace ku matsiyata en damfara ku he kunemi Sanaa Isa yafi karfin ku

  • @AliAbdullahi-t5p
    @AliAbdullahi-t5p 16 часов назад +2

    اللهم يامقلب القلوب والأبصارثبت قلوبنا على طاعطك

  • @abakardj4697
    @abakardj4697 15 часов назад +1

    Malam kaji tsoron Allah yaronnan yafadi gsky wallahi

  • @habibayakubu1283
    @habibayakubu1283 16 часов назад +4

    Ni banga laifin saeman abbas ba indai akan zance sallah ne
    Addini nagaba da kamai

  • @MoudeyhamaHama
    @MoudeyhamaHama 18 часов назад +2

    اللهم صل على حبيبنا محمد وعلى اله وصحبه وسلم ربي يجيب لنا الخير والعافيه والرزق🎉

  • @iloveislam1261
    @iloveislam1261 17 часов назад +2

    Hmmm Hausawan mu kenan

  • @AbbasMohammed-pp4dt
    @AbbasMohammed-pp4dt 18 часов назад +5

    Shaidan yayi galaba stakanin ordinary president da Aminu, sannan a iya fahimta ta ABBAS baiyi kuskure akan wannan kafiyar

  • @MoudeyhamaHama
    @MoudeyhamaHama 18 часов назад +1

    ما شاء الله ربي يسهل الله يفهمنا بالدنيا والاخره😢😢

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 18 часов назад +2

    Wa'alaikum salam

  • @ahmedrufai6545
    @ahmedrufai6545 17 часов назад +2

    Malan Don Allah kabarsa irin wannan magangamu.

  • @رابحهمحمد-ت2ص
    @رابحهمحمد-ت2ص 17 часов назад +1

    Allah sai yaymakahisabi daita ranagobekiyama

  • @AboukarKanarama
    @AboukarKanarama 17 часов назад

    Aminu sammmmm.baiya da gaskiya

  • @JamilaAliyu-u9e
    @JamilaAliyu-u9e 18 часов назад

    Allah yasa mudace amin amin

  • @saeedkds1180
    @saeedkds1180 18 часов назад +1

    🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻

  • @muhdmalahadamu3087
    @muhdmalahadamu3087 6 часов назад

    Gaskiya baiyi kuskuriba sabida ba ahannansa yaqarba ba

  • @IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c
    @IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c 16 часов назад

    dan allàh abu aisha kadenasa wawaye irin wannan duk fitinar aminu hine yakullata

  • @MahamaduAbuzaidi
    @MahamaduAbuzaidi 8 часов назад +1

    Kenan dan kana goyon bayan aminu shine dalilin da zakaima wani sheri

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 17 часов назад

    Allahumma Ameen ai tayitaneman taikoko harqafar wani sanata tarige dan yataimakamata yashureta daqafar bai taimakamataba tin kafin azowannan ga6ar

  • @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad
    @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad 6 часов назад

    Ahmad Isa ne mebabban kuskure acikinsu Allah yashiryemu

  • @AwalArouna-z7p
    @AwalArouna-z7p 18 часов назад +1

    I'm in some Armenia Allah

  • @user-ub3oh8xo5x
    @user-ub3oh8xo5x 7 часов назад

    سبحان الله

  • @RachidouKadi-gw9lw
    @RachidouKadi-gw9lw 18 часов назад +1

    🤔🤔 im dn nageriya kenn alha sarki

  • @رابحهمحمد-ت2ص
    @رابحهمحمد-ت2ص 17 часов назад

    Allah kasakawo usaina zaginda kaimata

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 18 часов назад

    Subahanahu wa ta'ala

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 17 часов назад

    Allah yatsaya mata yamata mafita na alkhairy ita da mijinta,da duk sauran wa'inda aka zalumta

  • @iloveislam1261
    @iloveislam1261 17 часов назад +2

    Wllahi ina cikin mutanen da sukasan aminu Inada tabbacin su aminu basu isa sa (handling case) din matan nan ba , sannan inda aminu yasan ordinary Ahmad da ko kudi aka bashi bare fara mishi rashin kunya ba

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 18 часов назад

    Sallallahu alaihi wasallama

  • @AbbasMohammed-pp4dt
    @AbbasMohammed-pp4dt 18 часов назад

    Ire iren wannan Musulunci na Allah waddai da shi,kuma bazamu gushe ba muna Allah ya isa har ya mutu

  • @ShuaibuBabaAliyu
    @ShuaibuBabaAliyu 15 часов назад

    Don girman Allah jama a kudaina maimaita wannan maganan tahanyar fushi,kuyi hakuri,kuyi hakuri,kuyi hakuri,don Allah

  • @salisdanhajiya4544
    @salisdanhajiya4544 18 часов назад +1

    Ba vidéo dari ba ko dubu zaiyi yayi amma yaranan suna samun dama sufadi ra'ayinsu amma wata Rana zai hadu da ire iren mu ya allah ka hadashi rigima da Irina azahiri wai bai tsoron kowa

  • @saniadamuadamu5669
    @saniadamuadamu5669 17 часов назад +1

    Aminu j town yayi kuskure shine gaskiyar magana,

  • @user-fy1yp6xw1x
    @user-fy1yp6xw1x 13 часов назад

    Yah Allah kanonamana karshen zalinci a nigeria

  • @AbubakarOsman-jq6ox
    @AbubakarOsman-jq6ox 18 часов назад +1

    ni a gani naitama wannan yarinyar ba a san ranta bane ta fada wannan mai shafin nan shi ne ya saka da tafade wannan maganganun

  • @BakawuChiyaman
    @BakawuChiyaman 17 часов назад

    Sannan kuma agidan soja Koda chief of arSt ne yache kabashi bindiga kaki bashi balaifi bane saboda in akamatsa kana iya harbi inta kamama xaka iya kashemutumma amma day anzalun cheshi heday Allah ubangiji ya sakamai wlh wannan kadanne achikin abunda akeyi aginda SOJA Allah ubangiji yasa mudache

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 17 часов назад +1

    Yanzu kai da kazo dan kare Aminu j town har kana cewa Abass yayi laifi da yaki ya bada bindigar sa to waye yace maka ana karban bindiga a hannun soja bayan yayi signing a office

  • @mariyayau5720
    @mariyayau5720 8 часов назад +1

    Akwai audio da akayi hira da abokin shi kuma ya fadi komai. Wlhy mutane kuna da zuzuta abu, taya ya zata biye ma muku, ga Wanda zai taimaka mata

  • @رابحهمحمد-ت2ص
    @رابحهمحمد-ت2ص 17 часов назад +1

    Kai aminu bakira ba yafice kazo kashigarayu warmata

  • @FarouqUmar-z8y
    @FarouqUmar-z8y 15 часов назад

    Kaima bekamata kasawan nanba wanan Ahmad mahaukashine

  • @DékémougoTokobilé
    @DékémougoTokobilé 15 часов назад

    Barka

  • @HdD-v6u
    @HdD-v6u 18 часов назад

    👍👍👍🤲🤲🤲🙏🙏🙏

  • @sulaimanadamu-kq1eu
    @sulaimanadamu-kq1eu 18 часов назад +1

    yayi kuskure Amma bada ogan yake

  • @AbbasMohammed-pp4dt
    @AbbasMohammed-pp4dt 18 часов назад +2

    Sannan ita husaina akan umurnin ordinary president take gudana,asa hakuri domin shedan na kokarin girmama wannan Al,amarin

  • @adamadam5998
    @adamadam5998 16 часов назад

    Kayi baykamata kasah wannan yaro mai zage zage

  • @mohammedomar3751
    @mohammedomar3751 18 часов назад

    🤲🤲🤲

  • @salisdanhajiya4544
    @salisdanhajiya4544 18 часов назад +1

    Gsky wannan abin bakuma wannan matar adalci ba wlh naji haushi sosai wai shi wannan ba abinda yake tsoro wlh karya yake da yaga wani yasan abin tsoro ne

  • @MahamadouMalanAli
    @MahamadouMalanAli 17 часов назад

    ❤❤

  • @maajimedium1180
    @maajimedium1180 6 часов назад

    Wannan bai saurari video Husaina ba da kyau

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 6 часов назад +1

    Wannan shi ne inda case ɗin usaina yakamata ya bi,wato tsakaninta da soja.Sai kuma masu riga malam masallaci suka fara tara mata tallafi.Wato da kuna jin cases na kotuna da yanzu kullum cikin tara tallafi ake,to kowacce hukuma da huruminta.

  • @souleybiniya5715
    @souleybiniya5715 14 часов назад

    Malan , masana doka sun ce Abas nada dama yaki bada makamin sa.

  • @Adamumaitaki
    @Adamumaitaki 17 часов назад

    االه يسو وقي

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 17 часов назад

    Kuma ai tanasan mujinta saunawa tanazuwa gurinsa ayanahaukar talalla6ashi Har yamataciki

  • @aliyujekafadaaliyujekafada9981
    @aliyujekafadaaliyujekafada9981 3 часа назад

    A a wlh wadda aminu sukayi waya da itah bah husaina bace

  • @muhdmalahadamu3087
    @muhdmalahadamu3087 6 часов назад

    Kumma j town shiyafara zagin odnary fra

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 6 часов назад

    Gaskiya case ɗin usaina,dole a samu haka duba da yadda ta ambaci sunayen sojoji.
    Kuma ita usaina saka fa saka ta aka yi ta yi wannan magana ga Aminu.
    Kuma batun yaranta,kaima za ta iya maka ka a kotu na yi mata ƙazafi.

  • @AbdullahiMamuda-g3f
    @AbdullahiMamuda-g3f 18 часов назад

    Sata akayi mace tanada rauni.

  • @Souleymanedjibrilladjibrillaou
    @Souleymanedjibrilladjibrillaou 18 часов назад +1

    Babu Dokanda tabasu dama sukarbi bindiga a hannusa zasu iya umartarsa da ya mayarda bindiga saboda lokacinda zakaje kadauka sai kayi saying da sauransu kafin kadauka don haka shi ogan Shima yayi kuskure da yace akwato bindiga a hannunsa

  • @dongayahaya7019
    @dongayahaya7019 17 часов назад

    Malam Abbas baiyi kuskureba,duk wanda yacezaihanamusulmisallah sai indaqarfinayaqare.
    Malam kai munafiqine.

  • @MurtalaSani-tp1go
    @MurtalaSani-tp1go 12 часов назад

    Kaima munafuki ne tsinanne yan maula

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 16 часов назад

    Ai kai yakamata ka amsa wadannan tambayoyin dayayi
    Saboda nidai ban fahimci amfanin sauraron maganganun batanci da kazafi

  • @habeeb9339
    @habeeb9339 13 часов назад

    Malam abu Aisha Idan Ka Saurari bayanai daga wadanda Suka San Dokokin Gidan Soja Suna Cewa Babu Dokarda ta Baiwa Maigidan Abbas dama Ya Umarceshi Cewa ya ajiye makami Anan take Saidai yace akamashi akaishi Guardroom Sannan ya wuce inda ya Amso Makamin Da Sunanshi da Kuma Lambarshi ya aiki ya Mayarda Makamin
    Indai kuwa hakane kaga kenan Baiyi Laifiba na kin ajiye makaminshi Hasalima Mai Gidanne ya Wuce Matsayinsa idan ya Tabbata Yadda aka Fada Allah Ya Bayyana Gaskiya Aduk inda take Kuma Allah yabi Masa Hakkinsa
    Kuma Gaskiya J-Town Yana Kokari Sosai Kuma mutumin kirkine Amma Gaskiya Shiya Fara Girmama Abun Amma Shiya Fara Zagin Wadannan Mutanen Ahmad Isa da Kuma Husaina kafin Suka Rama Zagin akansa
    Dukansu Muna kyautata musu Zato daga Aminu J-Town Har Ahmad Isah da Kuma ita Husainan Amma Wadannan Maganganun Yakamata ace An Ajiyesu A Fuskanci Azzalumai Wadanda Suka Zalunci Abbas Kuma Suke Zaluntar Sojojinmu Kuma Suke Zaluntarmu

  • @YakubuYunusa-k3v
    @YakubuYunusa-k3v 17 часов назад

    gutsun uwarka Kai mai magana Dan uwarka in ubanka ne aka ma haka zakace wai baiyi dai dai ba Dan shegiya Dan akuya Wawa dabba wai dam me yasa mutanenmu muna da matsala Wawa kasan yanda ake cin amanar kana Nan sojoji Wawa jaki

  • @aazzeeaazzee8403
    @aazzeeaazzee8403 16 часов назад

    haba abu aisha ba abo duk yakamata ace kayi magana akan shiba matsayin ka ya wuce magana akan ko shirme ba ka koma kamar yan tiktok ba

  • @Muhammadsani-xw6gg
    @Muhammadsani-xw6gg 17 часов назад

    Wlh sojoji sukamata muna fika anasaki kina la,antar bawan Allah kina kuma cikin wannan halin muna fukai

  • @saidousountalma4263
    @saidousountalma4263 15 часов назад

    Assalamoualaykoumewarahmatoulahiwabarakatouhou,allah,Sarki,Kay,Ahmed,da,Kay,aminou,jeta,da,Key,houssayna,doukaninkou,koussani,moussoulmay,kouke,Kouma,in,najeriya,kouke,koumayda,hankalinkou,da,tawssayinkou,gua,simane,abasse,Kouma,wanan,baywarallah,houssaynailliyassou,tana,tshikin,wani,hali,koutawssayamata,inakira,guareki,houssaynailliyassou,da,kimayda,hankalinkou,gua,abbasse,

  • @OFFICIAL_AUWALABDALLAH
    @OFFICIAL_AUWALABDALLAH 15 часов назад

    Walahi yanzu naga video a feccebook Wanda malan yake magana a kan police

  • @MainasaraMuhammad-c5d
    @MainasaraMuhammad-c5d 17 часов назад

    To Shi inbaisaurari mitakefadaba mu munsaurareta dakunnuwan basira Ado haka kakoma baya kasaurara zakaga Aina takefadar hakaba

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 7 часов назад

    Gaskiya kai wanda kake wanna jawabin jahili ne Allah yashirya ka. Miye na goyan bayan Aminu J Town

  • @habibayakubu1283
    @habibayakubu1283 16 часов назад

    Shi soja mijinta yazalinta wannan shida ALLAH
    Amma wannan itazezalinta
    Ance ba'aso idanbashida niyar zalilcinta meyedamuwarsa yahakuramana kamar yadda fauziyya D sualaima tayi
    Yabi wata hanya besauki akarbi kudin
    Dan ALLAH kudaina jahilci

  • @knowthebasicofcomputer2890
    @knowthebasicofcomputer2890 9 часов назад

    Assalamu alaikum malam wlh ya kamata kake tantance abinda xaka ke sawa a shafinka domin muna respecting naka . Saboda akwai dokokin gdan soja da sai ka sani kafin kayi hukunci

  • @habibayakubu1283
    @habibayakubu1283 16 часов назад

    Shege jahili wawa saboda anzagi ubanka aminu shine kake hauka meyakebaka mebi shinema ALLAH ka
    Taki karbar kudin aibakudinbane zefitoda mijinta ALLAH ne

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 18 часов назад +1

    Wallahi ba'ayiwa aminu jtw adalciba daga tawsayi sai aumarci ya tsinewa wani .ahaka kuma kina son Allah ya taimakeki wanan afarkon zancenta ya nuna gaskia.amma Yanzu min fahimci maqaryaciacé munafukacé .shima ordinaire président.yayi kuskure .amatsayinshi n'a mai hankali.haka kaway public kaway ka umarci Macé tatsinewa mutuminda yayi nufin allhairi.

    • @iloveislam1261
      @iloveislam1261 17 часов назад +1

      Kuba aminu shawara ya nemi sana'a in kuna kaunar shi

  • @Ibrahimmamaagadez
    @Ibrahimmamaagadez 15 часов назад

    No👎👎👎

  • @BakawuChiyaman
    @BakawuChiyaman 17 часов назад

    Sannan kuma agidan soja Koda chief of arSt ne yache kabashi bindiga kaki bashi balaifi bane saboda in akamatsa kana iya harbi inta kamama xaka iya kashemutumma amma day anzalun cheshi heday Allah ubangiji ya sakamai wlh wannan kadanne achikin abunda akeyi aginda SOJA Allah ubangiji yasa mudache

  • @OFFICIAL_AUWALABDALLAH
    @OFFICIAL_AUWALABDALLAH 15 часов назад

    Walahi yanzu naga video a feccebook Wanda malan yake magana a kan police

  • @BakawuChiyaman
    @BakawuChiyaman 17 часов назад

    Sannan kuma agidan soja Koda chief of arSt ne yache kabashi bindiga kaki bashi balaifi bane saboda in akamatsa kana iya harbi inta kamama xaka iya kashemutumma amma day anzalun cheshi heday Allah ubangiji ya sakamai wlh wannan kadanne achikin abunda akeyi aginda SOJA Allah ubangiji yasa mudache