Kuskure - Latest Hausa Audio Novel - Episode 7
HTML-код
- Опубликовано: 16 дек 2024
- #hausanovels #hausaaudionovel #kuskure
Kuskure labarin Samha da mahaifiyarta ta ɗauki karan tsana ta ɗaura mata a sanadiyar an saka mata sunan yayar mijinta, wadda ba sa ga maciji da ita. Wannan tsanar da uwar ke nuna mata ce ta saka yan uwanta mata guda biyu su ma suka tsane ta tamkar za su hura mata wuta sai kuma Allah ya kawo wani bawan Allah Haisam wanda ke son ta.
Masha Allah ❤❤❤❤❤
Hmmmm wlh Mama In Sha Allahu Allah saiya sakawa Baiwar Allah dakika Tsana Haka Kawai
mash allah allah karabasira😊😊😊😊😅😅😅❤❤❤
Masha Allah
🤸🏻🤸🏻🤸🏻🤸🏻🤸🏻🤸🏻
Thanks 🎉🎉🎉
❤🎉❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤🎉 ❤❤❤
❤❤
Bazaka fada masa cewar kayi mata fyade ba wawa kawai
Masha Allah merci beaucoup ma belle Allah ya kara basira da daukaka da lafia mai anfani ya kara nisan kwana masu albarka ya kara kwarin Idon karatu ❤❤❤🎉🎉🎉
❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉
❤❤❤❤😢😢😢😢😂😂😂😂😂😂
Nifah banson wannan shige shigen da fared yske yawan yuwa Samha habba bafah matar ka bace ba
ma sha Allah❤❤
Masha Allah