Zainab indomie ta fusaa ta yaga asase saboda cin mutuncin da akayiwa uban gidanta (Adam A. Zango)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 янв 2025

Комментарии • 160

  • @ahmedgarba6948
    @ahmedgarba6948 8 месяцев назад +3

    Bilya from Ghana has said my mind I felt Adam within me and thank you Zainab for shedding more light. Cheers Adam ❤

  • @majahofficial8159
    @majahofficial8159 8 месяцев назад +5

    Duk yadda akayi wannan bawan Allah gaskia yanada farin jini sosai,
    Wato sai najikawai adam a zango yayimin wlh Allah yakara daukaka. Zango yafikarfinsu Hassada ga mairabo wlh taking.

  • @AbubakarAliyuIbrahim-l9u
    @AbubakarAliyuIbrahim-l9u 8 месяцев назад +15

    My favorite actor ❤
    Ni banason star stardom dinta ta dawo, nafison Allah ya kawo mata miji na gari.

  • @DAMBUWATV442
    @DAMBUWATV442 8 месяцев назад +10

    😭😭😭😭😭Allah sarki wlh Mai gida Kai Dan halak ne kuma wlh duk Mai yaga bayanka baya iyawa domin Kai Mai kyakkyawar xuciya ne Mai aikata alkhairi ne Ina tare akoda yaushe kuma Ina nan xuwa gareka Mai gida domin ayi tafiyar ka tare Dani kabani wannan damar Mai gida daga young doctor sokoto 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻Allah ya Kara yima kariya daga makiyanaka

  • @bilalnyame7790
    @bilalnyame7790 8 месяцев назад +15

    Well as a ghanaian, I never met zango b4 but his face and his actions alone will tell u he is a good man, yes. He is confident and blessed dats why some of them hate him

    • @HalimaIsaBako
      @HalimaIsaBako 8 месяцев назад +1

      Dama Idan Allah ya yiwa bawansa daukaka Sai ya sha fama da mahadasa.Allah ya kara maka hakuri zango ya kare ka daga dukkan shairi

    • @bilalnyame7790
      @bilalnyame7790 8 месяцев назад

      @@HalimaIsaBako beautiful submission

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 8 месяцев назад

      Anwa Annabawan Allah da Sahan bayin Allah bare wani mutum

  • @NanakhadeejaAbdulkadir
    @NanakhadeejaAbdulkadir 8 месяцев назад +4

    Allah sarki Zainabu,ai mutum din kenan da akace mugun icce. A wancan lokacin ai dama aljihun Adamun yake yabo,yanzu kuma aljihun rarara,Allah ya bamu tsawon rai wanda yafi rarara kudi ya Faso kiji yadda Tijjani zai tube rarara a duniya.

  • @armayaounouhou9433
    @armayaounouhou9433 8 месяцев назад +4

    Gaskiya ne mai gida Adam dan halal ne kuma Allah na taré dashi❤❤❤

  • @abdullahirabiuabdullahi7864
    @abdullahirabiuabdullahi7864 8 месяцев назад +3

    Allah yashiga lamarinka sbd mutucin annabi Muhammad s w a ❤❤❤🎉🎉

  • @YaronDonga
    @YaronDonga 8 месяцев назад +2

    Gaskiya Nayi Farinciki Da Ganinki da kuma Wannan Maganar na kare Zango dakikayi Aradu sainaji nakara Sonki Azuciyana 😍😍

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 8 месяцев назад +3

    Wlh yarinyan nan batada matsala,
    She has a clean heart.

  • @hjgtogo8479
    @hjgtogo8479 8 месяцев назад

    Salam aeilkoum machallah merci

  • @gaddafiahmed3538
    @gaddafiahmed3538 8 месяцев назад +1

    Adam A Zango is an super start which God as exalted not from yesterday to today and always

  • @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy
    @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy 8 месяцев назад +6

    Gaskiya Asase bakayiwa Zango Adalchi

  • @hawalaminououmachaibourama6474
    @hawalaminououmachaibourama6474 8 месяцев назад +6

    Témoignage touchante wallahi

  • @abbanyusee
    @abbanyusee 8 месяцев назад +5

    Thank you for this Zainab❤🙏🙏🙏. They are ingrates, sadly!!!

  • @hamzagarbamoctar1977
    @hamzagarbamoctar1977 8 месяцев назад

    Allah Sarki Adamu, allah yasachi a aljanna firdawsi

  • @faizatuabubakar8915
    @faizatuabubakar8915 8 месяцев назад

    Ai hassada gamai rabo takine, Allah yakaramaka lfy,da nisan kwana ❤

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 8 месяцев назад +1

    Allah sarki rayuwa kenan

  • @Masaudu2_attlili_Attagazuti
    @Masaudu2_attlili_Attagazuti 8 месяцев назад +4

    Allah sarki sorry adamu wlh talauci ne kawai yasa suke maka wannan surutun😂😂😂😂😂kai kayi haƙuri Mas'ud Fulani from Libya 🇱🇾🇳🇪💪muna yinka sosai

  • @alhassanabdulaitukur6858
    @alhassanabdulaitukur6858 8 месяцев назад

    Nice one Zainab Allah Yasakamiki

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 8 месяцев назад +3

    Allah sarki duniya zainab indomi kinanan daranki

  • @FaridaDaweye
    @FaridaDaweye 8 месяцев назад

    Wayyo Adam Allah ya taimakeka❤

  • @Moubarakgali
    @Moubarakgali Месяц назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy
    @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy 8 месяцев назад +3

    Allah yamuki Albarka Zainab

  • @saidubalarabe3505
    @saidubalarabe3505 8 месяцев назад

    Allah na bayan mai gaskiya kuma gaskiya daya take ayi hakuri da rayuwa da abokan rayuwa

  • @ISAHAABDALLAH
    @ISAHAABDALLAH 8 месяцев назад

    Allahu'akkubar bawan Allah Adamu zango 😢

  • @auwalnakowaauwalnakowa4800
    @auwalnakowaauwalnakowa4800 8 месяцев назад +2

    Masha allah gaskiya daya ne Allah yamiki albarka

  • @ziko_gaming.
    @ziko_gaming. 8 месяцев назад

    Allah sarki Adam 😢😢😢

  • @Baqureshiya
    @Baqureshiya 8 месяцев назад +6

    ALLAH yasakawa takwara da Alheri❤❤❤

  • @BasiruUmar-jq8yx
    @BasiruUmar-jq8yx 8 месяцев назад

    Allah sarki rayuwakenan

  • @abdulrasheedbuhari1282
    @abdulrasheedbuhari1282 8 месяцев назад +4

    Allah yayi miki albarka ya baki zurriyya mai albarka

  • @BakarMussa-ql9wd
    @BakarMussa-ql9wd 8 месяцев назад

    Waiyo Adamu allah ya taimakeka akan maqiya

  • @hamzagarbamoctar1977
    @hamzagarbamoctar1977 8 месяцев назад

    Allah Sarki har natuna docter zango

  • @lawalsamaila8668
    @lawalsamaila8668 8 месяцев назад

    Gaskiyane indomy

  • @djamiloujamil
    @djamiloujamil 8 месяцев назад

    Har yanzu wannan baiwar Allah tana raye 😢 ikon Allah Kai rayuwar duniya 🌏

  • @YarMamata
    @YarMamata 7 месяцев назад

    Agaskiya ni wlh wannan aikinma da kukeyi way shi film 📽️ amatsayinku na mata kamata yayi ace kuna gidan mazajanku wlh domin duk wata mace burinta shine gidan mijinta Allah ya kawo mazan aure basu albarka

  • @fatimausman1190
    @fatimausman1190 8 месяцев назад

    Allah yasa sakon Nan yaje a kunnen asase😔

  • @Sanikanda
    @Sanikanda 8 месяцев назад

    Allah ya saka miki da alkairi indo

  • @AbdallaAmeen
    @AbdallaAmeen 8 месяцев назад

    Allah Shi Kyauta❤❤

  • @hausaversion2023
    @hausaversion2023 8 месяцев назад

    What she is saying about him that is what exactly adam zango said, me to be sincere i trust adam zango in all his speech, pressure ne ya masa yawa wlh Allah ya bashi lfy

  • @REALABUONE
    @REALABUONE 8 месяцев назад

    Wallahi wannan gaskiya kikafada zainab

  • @HarissouMaidadji-ch3sf
    @HarissouMaidadji-ch3sf 8 месяцев назад

    Masha allah zainab indomi ta gayi gaskiya yayi

  • @Yahayabinmustapha
    @Yahayabinmustapha 8 месяцев назад

    My boss❤❤❤❤

  • @buhariiliyasu5
    @buhariiliyasu5 8 месяцев назад +1

    Muna godiya sosai Zainaba Indomie

  • @Abulfatee
    @Abulfatee 8 месяцев назад +1

    Allah yasaka Miki da alkairi

  • @BilyGotomo
    @BilyGotomo 8 месяцев назад

    Kayi haquri Adam a zango rayuwane saida maqiyiya

  • @adamumuhd2743
    @adamumuhd2743 8 месяцев назад +6

    Allah ya miki albarka zainab indomee

  • @GambosSabiu
    @GambosSabiu 8 месяцев назад

    Indomie if you was born in 1990 that's means you're 34 years old wow but your ⭐ still shining bainu bakya tsufa love you so much

  • @magajimuftahumuhammad1530
    @magajimuftahumuhammad1530 8 месяцев назад +4

    Fitina bata da kyau, Amma wallahi ni naji dadin wannan fitinar. Saboda naga fuskar da dade bangani ba, kuma naji murya dana dade ina missing.
    MISSING YOU A LOT @ZAINAB❤❤❤🎉😅

    • @ChamssiyaSanidanbaba
      @ChamssiyaSanidanbaba 8 месяцев назад +3

      Wly wly wly da Adamou zai aureni nayi ranstsuwa da dakin Kaaba da n'a bar aikina dan na nunama gaskiar aire har saï ka manta da aurenka nawane. N'a mantar da Kai bakin cikin dunia.❤❤❤

    • @magajimuftahumuhammad1530
      @magajimuftahumuhammad1530 8 месяцев назад

      @@ChamssiyaSanidanbabahmm

    • @ChamssiyaSanidanbaba
      @ChamssiyaSanidanbaba 8 месяцев назад

      @@magajimuftahumuhammad1530 tabas hakane kudirina

    • @GambosSabiu
      @GambosSabiu 8 месяцев назад

      Nima haka wlh tunda Allah ya halicce ni a Kennywood Banda jaruma kamar indomie Kuma har gobe inayinta

  • @laminuumar3961
    @laminuumar3961 8 месяцев назад +1

    Allah ya kareka Yaya ado

  • @bilkisusani7035
    @bilkisusani7035 8 месяцев назад

    Very good zainab thank alot❤

  • @SANINUHU-hw7ji
    @SANINUHU-hw7ji 8 месяцев назад

    Adamu kayi hakuri

  • @rahmacherif7311
    @rahmacherif7311 8 месяцев назад

    ❤❤🎉🎉 macha'allah

  • @RilwanuHyalkwal
    @RilwanuHyalkwal 8 месяцев назад

    I love you indomie❤❤❤❤

  • @AuwaluHusaini-yg7jz
    @AuwaluHusaini-yg7jz 8 месяцев назад

    Bawani fim maimasoya kamarwannA😂😢❤

  • @hamzagarbamoctar1977
    @hamzagarbamoctar1977 8 месяцев назад

    Yaya zainab Allah yabiyaki

  • @AbdazizAdem-xj4ok
    @AbdazizAdem-xj4ok 8 месяцев назад

    AbdallahNiger ❤❤🙏🙏

  • @IbrahimGarba-t2u
    @IbrahimGarba-t2u 8 месяцев назад

    ماشاءالله تبارك الله الرحمن ❤

  • @samailahakilou1843
    @samailahakilou1843 8 месяцев назад +1

    Masha allah Allah yabiyaki zainab

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 8 месяцев назад +1

    Allah sarki

  • @MusaSaiduYusuf
    @MusaSaiduYusuf 8 месяцев назад +1

    Masha Allah madalla❤❤😊😊

  • @usmanbabanmaryam5412
    @usmanbabanmaryam5412 8 месяцев назад +1

    Dan adam butulu

  • @Arabi_zab_boy
    @Arabi_zab_boy 8 месяцев назад +1

    Yar halak ❤

  • @MZAMANITV
    @MZAMANITV 8 месяцев назад

    Dan gurman Allah kuyi hakuri flis

  • @aishainusa5415
    @aishainusa5415 8 месяцев назад

    Alhamdulillah Masha Allah.. Adam Sai Allah

  • @WasilaAbubakar-p1n
    @WasilaAbubakar-p1n 8 месяцев назад +1

    Allah shiyi me kyau mutum namiji dashi amma se son stegumi da kananun magana time to kana social media abinda mutane yakama ta susani akanka da wanda be kamataba duk sani akeyi allah ya shiryamau gabadaya

  • @maryamabubakar4375
    @maryamabubakar4375 8 месяцев назад

    Duk ya manta da wannan saboda rashin adalci na dan Adam. Allah ya biyaki Zainab da kika iya fitowa kifada gaskiya.

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi 8 месяцев назад +1

    Zainab indomie ❤

  • @yussufle227
    @yussufle227 8 месяцев назад +1

    Allah yasa mudace

  • @Fatima_flth
    @Fatima_flth 8 месяцев назад +1

    Masha allah alhmdulillahi ❤❤

  • @GcjjdbbjjGfvjnvcjjj
    @GcjjdbbjjGfvjnvcjjj 8 месяцев назад +1

    Macha allah zainab

  • @ibfx
    @ibfx 8 месяцев назад +1

    Allah ya raba mu da butulci

  • @muzagayatv943
    @muzagayatv943 8 месяцев назад

    Mai gida kayi hakuri daukaka ce insha Allahu

  • @UsamaLeko
    @UsamaLeko 8 месяцев назад

    Masha allah❤❤❤

  • @testnotsarah3613
    @testnotsarah3613 8 месяцев назад

    🌹🌹🌹MY SWEET BEAUTIFUL ROLE MODEL

  • @MamanAminou-d4h
    @MamanAminou-d4h 8 месяцев назад +1

    Elhalak kinbiyamu wlly yakamata zango ayyanzu kasan halin mutane

  • @MahamaneDoudou
    @MahamaneDoudou 8 месяцев назад +1

    Gaskiya un kannywood wanan karan bakuyiba ana kalan ku mutanan kirki mayan mutane ama wanan karan ya akayi kuka kasa tauche zuciyar ku? Désolé chawarar da zanbaku da Allah kudai na wanan cece kucin

  • @lovelive153
    @lovelive153 8 месяцев назад

    Adam one in world zainab second in world

  • @aishatmusaduhu5280
    @aishatmusaduhu5280 8 месяцев назад

    Allah ya kyauta

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 8 месяцев назад

    Amaida Wuka cikin Kube Adam Zango kayi hakuri kazama bangonda aka jingina

  • @bukharisuleiman
    @bukharisuleiman 8 месяцев назад

    Biri yayi kama da mutum . Integrity doesn't mean stupidity. May Allah give us deep understanding. Kowa yayi haquri pls.

  • @Khadijasarakitv
    @Khadijasarakitv 8 месяцев назад

    ❤❤❤❤

  • @Umarbarikiusman
    @Umarbarikiusman 7 месяцев назад

    Inayinki indomi

  • @abdourahmanmaiga1695
    @abdourahmanmaiga1695 8 месяцев назад

    Masha Allah

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza 8 месяцев назад +1

    Na karanta a Mujallar FIM ta Ibrahim Sheme lokacin da jaridar ke fada da Zango har su ke ikirarin Adamu Ya tara Jahilai irinsu Nabraska da Falalu Dorayi

  • @DoumachiGambo-cr7wk
    @DoumachiGambo-cr7wk 8 месяцев назад +1

    iKon Alla Zainab indomie kécthé zubé haka eh duniya kizo in armé ki ko kinyi jiki,ki warké!!!

  • @MdMohammad-g7l
    @MdMohammad-g7l 8 месяцев назад +1

    ي رب يالله 🫡👍

  • @يونس-ظ2ش
    @يونس-ظ2ش 8 месяцев назад +1

    🎉🎉

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 8 месяцев назад +3

    A Zainab Tijjani Asase bece Adam Zango bashi da adalci ba, yace de bashi da zumunci, amma gsky ya yabi Adam ta wajen kyauta da rashin son abin duniya, ki koma ki saurari zancensa

  • @jibrinharuna4807
    @jibrinharuna4807 8 месяцев назад

    Now U don see the truth bah
    Adam U are doing well nah only God go judge u not a man continue with what U are doing boss Adam from your faithfully Jibson....

  • @maidarakatsinamedia9698
    @maidarakatsinamedia9698 8 месяцев назад

    Wllh wllh zango indai ka tafi da rayuwar ka haka ko shakka banayi kai ɗan aljanna ne

  • @younoussoumar8465
    @younoussoumar8465 8 месяцев назад

    👏👏👏👏

  • @gambobambino
    @gambobambino 8 месяцев назад

    ❤❤😂❤

  • @HassansaydoumahamadMahamad
    @HassansaydoumahamadMahamad 8 месяцев назад

  • @SalehYones-uh3to
    @SalehYones-uh3to 8 месяцев назад

    ❤😢

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 8 месяцев назад

    3:21 "We were family" 😅😅😅 not we are family

  • @Mallambashirmangaf
    @Mallambashirmangaf 8 месяцев назад +1

    Mallam bashir mangafi musawa Katsina idan har mutane zasu iya frta alkairi abakunansu su iya riqe khairu azukatansu Babu MAKAwa da duniya tazauna lafiya Kai mutane FALYAQUL KHAIRAN AULAYAS MUT 😮😮😮😮😮😮

  • @fadilahmuhd680
    @fadilahmuhd680 8 месяцев назад

    Yar amana ado

  • @SaidouaboubacarSaidouaboubacar
    @SaidouaboubacarSaidouaboubacar 8 месяцев назад

    Ni aganina wannan cin mutunci dakuke yiwa adam azango akarche nassace ga Adam azango

  • @fatmazmurrud6369
    @fatmazmurrud6369 8 месяцев назад

    Don Allah komi ya wuce,

    • @hnhsn7923
      @hnhsn7923 8 месяцев назад

      Hajiya wannan magana sai an dauki lokaci ana jujjuyata, kin san mutane babu abinda suke son ji irin gulma.