ZANGA-ZANGAR ZAMFARA TA DAUKI SABON SALO: KALAMAN SHUGABAN KASA SUN FUSATA MU

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024

Комментарии • 16

  • @umarmubaraksambo1345
    @umarmubaraksambo1345 Месяц назад +2

    Matsalar dora shugaba TSOHO kenan,kodai yayi tayi muku mulkin kama-karya,kokuma ya janyo muku yaki. Allah ya tsaremu!

  • @USMAN..DONO-t1h
    @USMAN..DONO-t1h Месяц назад +1

    Allah ja kwana jarimin jarimai na wannan shekara Allah kara lafiya My brother

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar Месяц назад +1

    Ya kamata indai akwai masu hankali acikin gomnatin Bola Tunubu suyi gaggawar gyarawa👌

  • @ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz
    @ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz Месяц назад +2

    Allah sarki rayuwa allah kawo mana dauki 😭

  • @abubakaribrahim4410
    @abubakaribrahim4410 Месяц назад +1

    Da kyau matasa Allah ya taimaka

  • @abuhafsajibril
    @abuhafsajibril Месяц назад

    An gama da mutanen Nigeria, sede Allah yagyara

  • @isiyamurtala6108
    @isiyamurtala6108 Месяц назад

    Allah ya kyauta

  • @SmilingBus-uh4kd
    @SmilingBus-uh4kd Месяц назад

    yasauka kawai

  • @alamincomputerdaki-takwas5750
    @alamincomputerdaki-takwas5750 Месяц назад +1

    Ina bada shawara idan tinubu Bai Jaye subsidy ba , mu hada Kai mu rubuta takarda zuwa ga kasar RASHA, MUYI rubuce rubuce mu tura zuwa kasashen waje

  • @MusakallahMusakallah
    @MusakallahMusakallah Месяц назад +1

    Da kyau matasanmu kun bigenifa

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir Месяц назад

    Mu yan kasa bama bukatar wannan mulkin don bai da wni ampani ga kuma azzaluman ma aikata Masu karawa zaluncin gwamnati kwarin guiwa