Kiran Young Shiekh da Adif ɗan Dr. Abdallah da yara, Jawabi na ilimi daga Mal. Lawan Triumph

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 62

  • @HassanIbrahim-r4l
    @HassanIbrahim-r4l 7 месяцев назад +1

    Masha Allah fatan alkairi malam lawan turayam

  • @zakios121zakios3
    @zakios121zakios3 7 месяцев назад

    Allahu akbar maa shaa Allah jazakhallahu khaira sheikh

  • @danbakoyechaibou3526
    @danbakoyechaibou3526 8 месяцев назад

    Mâcha Allah! Malan Allah ya baka lada kuma ya baka tsawan rayuwa, ya kuma gafartama iyayinka.

  • @HauwaUmar-wt5ds
    @HauwaUmar-wt5ds Год назад

    MashaAllah Mallam, ka bada hujjoji ji ne basayi Allah ka shirye su

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 Год назад

    MASHA ALLAH JAZAKUMULLAHU KHAIRAN sheikh sunnah kenan dadadi

  • @NurumadiYusuf-ju1cn
    @NurumadiYusuf-ju1cn Год назад

    Jazakal lahu karem ya shikh Allah saka

  • @alkalikalli8918
    @alkalikalli8918 8 месяцев назад

    Masha Allah, Allah ya saka, ya kara basira.

  • @SalisukanoMimi
    @SalisukanoMimi Год назад +1

    Lahaula wallakuwata gsk allah y sherya mutanen mu wllh wasu mutanen sai allah y kamasu yanda suke zagin mllm sheyasa muke cikin wane hali

  • @salafi5018
    @salafi5018 Год назад

    Masha'Allah Allah saka da Alkhairi Malan Lawan

  • @HassanIbrahim-r4l
    @HassanIbrahim-r4l 7 месяцев назад +1

    مالام إينا سانكا سابو دا الله

  • @aminuyaro3846
    @aminuyaro3846 Год назад +1

    Malam Allah ya saka da alheri Allah ya kauda idon makiya😍🙏

  • @fateemaalgonimusa96
    @fateemaalgonimusa96 8 месяцев назад

    Gaskiyane malam

  • @Abbahalabunu
    @Abbahalabunu 8 месяцев назад

    Allah yabada lada

  • @MUHAMMADISHAUSULAIMAN
    @MUHAMMADISHAUSULAIMAN 8 месяцев назад

    ALLAH YASA MUDACE

  • @zakios121zakios3
    @zakios121zakios3 Год назад

    Maa shaa Allah jazakhallahu khaira

  • @NafiouMoustapha
    @NafiouMoustapha Год назад

    Jazakallahu hairan

  • @Jabiradam905
    @Jabiradam905 Год назад

    Mashaa Allah kwarai kuwa

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558

    بارك الله فيكم وجزاكم الله خيرا

  • @assiddeeqmumar2023
    @assiddeeqmumar2023 Год назад

    Masha Allah 🙏

  • @muhammadaudi8208
    @muhammadaudi8208 Год назад

    Jazakhumullah khairan

  • @AbdullahiMuhammad-qv1eq
    @AbdullahiMuhammad-qv1eq Год назад

    جزاك الله خيرا يا شيخ

  • @محمدجددهمحمد
    @محمدجددهمحمد 8 месяцев назад

    Malam inasanka

  • @RasheedatAbubakar-dw4dz
    @RasheedatAbubakar-dw4dz Год назад +1

    Allah yakare mana ku malam

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 Год назад +1

    Har zagin mutane ake sashi wannan yaron dan yan bidi.a ne wai young ustas

  • @abdul-basidsaadanbantaje5392
    @abdul-basidsaadanbantaje5392 Год назад +2

    Wannan Gaskiya ne

  • @auwalmuhammadmusa9031
    @auwalmuhammadmusa9031 Год назад +1

    Karya kake

    • @muhammadsani6118
      @muhammadsani6118 Год назад

      Abinda Mahaifinka ya koya maka kenan karyata Manya? Dukda nasan bakada manyan

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558

    حفظكم الله ورعاكم شيوخنا الكرام في هذا المجهود الكبير

  • @salimyarma9252
    @salimyarma9252 Год назад +2

    Hassada gamerabo takice kaima bakakai arba inba kafara wa azi

  • @shaayaahmad2717
    @shaayaahmad2717 Год назад +1

    wawa

    • @muhammadsani6118
      @muhammadsani6118 Год назад

      Amma kai bakada Manya ko?

    • @HauwaUmar-wt5ds
      @HauwaUmar-wt5ds Год назад

      Ubanka ne wawa

    • @shaayaahmad2717
      @shaayaahmad2717 Год назад +1

      @@HauwaUmar-wt5ds kejahila mhaukaciya bakisan niba kibi'a hankali shida yasani kekuma 'yan abiyarima ashakida kisan mikike fada akwai zagin da in anyi yana bukatar kafahimci waye yayi kuma miyasa akayi kingane ba'a hawana kamar yadda kukeyi tattara🤔

    • @TUNATARWAHAUSATV
      @TUNATARWAHAUSATV 11 месяцев назад


      Toh waye Kai???
      Banzane kai, mani ne kai

  • @muhammadabbaaliyu2793
    @muhammadabbaaliyu2793 Год назад

  • @abusalmamambila992
    @abusalmamambila992 Год назад

    Gàskiyane Malam

  • @abdoultankson9476
    @abdoultankson9476 Год назад +2

    Shege uban hasada ahaka zaka muto bakada mai ilimi a gidanka

  • @abubakarsani7984
    @abubakarsani7984 Год назад

    Kai kaji tsoron Allah mlm ya Dade dayin wannan mgnr run kafin Adif akan wannan yaron dan bidi'a ne yayi magana.

    • @abubakarsani7984
      @abubakarsani7984 Год назад

      Wannan shine gaskiyar maganar bawani maganar tsoro,ai idan ka saurari karatunda yayi na mako biyu da suka wuce saidama yayi yabo ga Adif bisaga irin wannan namijin kokarin da yayi.

  • @saidutaufiq8587
    @saidutaufiq8587 7 месяцев назад

    Zeyer baada sallah kow?

  • @ModuGazari-jx8kt
    @ModuGazari-jx8kt Год назад +1

    Sannu lawan dan hasda

    • @TUNATARWAHAUSATV
      @TUNATARWAHAUSATV 11 месяцев назад

      Toh wama za'ai wa hassada.
      A dauri KASHI ko adauri igiya

  • @RabiuUsman-be3ps
    @RabiuUsman-be3ps Год назад

    Lauwali ɗan hassada

  • @babangidausman233
    @babangidausman233 Год назад +1

    Wannan malamin muna fikine wlh tunka da walwala yakeyi

    • @suleimanisah918
      @suleimanisah918 Год назад

      Kainedai munafiki ga hujja Ana nuna maka kana yaudarar kanka

  • @suleturai118
    @suleturai118 Год назад +1

    hassada phone store hhhhhhhhhhh warrrrrrrrrrrrrrrr.....

    • @suleimanisah918
      @suleimanisah918 Год назад

      Jahili Ana maganar ilimi da hujja kana maganar hassada jahili kawai Dan bidiah

    • @suleturai118
      @suleturai118 Год назад

      @@suleimanisah918 ya ake gane mutum jihiline bakatan bayeni ba nakasa baka amsar danbayar kaba kunada ilimi ne hala ku y'an izala.....

  • @MNarasuluTV
    @MNarasuluTV Год назад +1

    Wawa Jaki

    • @AbdulrahmanHussieni-lb6ie
      @AbdulrahmanHussieni-lb6ie Год назад +1

      Amma baka da tarbiya gaskiya

    • @GALADIUM
      @GALADIUM Год назад +2

      Gaskiya vaka samu tarbiyya daga wurin iyayenka ba

    • @khadijamusaabdullahi7749
      @khadijamusaabdullahi7749 Год назад +1

      Ni ban San Meye matsalar ku ba, yau duk Wanda ya ba ka koda shekara 1 be kamata ku ringa zagin shi Amman ba ku da komai sai wawantar da Malamai to wallahi ku ji tsoron Allah koda ba akidar ku Daya ba Hakan be kamata

    • @sabiumusarg7182
      @sabiumusarg7182 Год назад

      ​@@khadijamusaabdullahi7749Dan Allah meye zagi acikin maganarsa???

    • @daudmusah2740
      @daudmusah2740 Год назад

      Haka kawai kayi zagin?

  • @sanisalekaka5137
    @sanisalekaka5137 Год назад

    Adawace.malam.kokaima.bakakaishi.ilimiba

    • @Ammoonhashim
      @Ammoonhashim Год назад

      😄 Haba dai sbd ilimin nagidanku ne