Wow am watching this movie am really happy, amma gaskiya suleiman mamanka tana hanaka sakewa yakamata mama tabari kayi magana mana, wllh da,ace nine dana korata gida ubanta
Alhamdulillah hakan Yana nuni dacewa Inka samu uwa ta gr kayi Allah godia Allah yasa mudache Yasa mugama da iyayenmu lfy Yaya Ahmed Bifa Muna daukan darasi akan wannan shirin rabbana ya Kara Maka daukaka kagama da rayuwa lfy dagani naka As, sadeeq Biu town
Based on last Trailer zanyi comment. Abinda Sulaiman yake so Humaira da Mahaifiyarta da 'Yan kallo ku fahimta shine; 1. Aure ba "strict partnership" bane saboda ita MATA Bata da total control akan schedules dinta, Bata total control akan movement dinta, Bata total control akan maganar da zata fito daga bakinta. Sai abinda mijinta ya yarda dashi. Wannan haka yake a shari'ance Babu abinda zai canja hakan matukar ma'auratan musulmai be. 2. Yawancin Mata da maza masu takama da "karkataccen" ilimin Boko Suna dauka cewa Hakkin mace ne Sai tayi Aiki. Don haka idan tacewa mijinta zata Yi Aiki wai DOLE Sai ya barta. Wannan ya sabawa shari'a kwata kwata. Idan mijinki yace Baya bukatar kiyi Aiki DOLE ki hakura mutukar Yana sauke hakkinki na ciyarwa da sauran bukatun yau da kullum. Ku dubi Sulaiman ku gani Babu abinda ya ragi matansa dashi. 3. Annabi (S.A.W) ya tabbatarwa da musulmai cewa MIJI shine SHUGABA a gidansa, Don haka alakar Mata da miji shine alakar SHUGABA DA MABIYI. Wannan Philosophy ne Wanda yawancin Mata Basu yarda dashi ba ko ince Suna inkari. Duk inda shugaba yake ba a musu dashi, ba a daga murya a gabansa, idan yayi kuskure da dabara ake gyara Masa da sauran abubuwa da yawa. ALLAH ya saka Ahmad A Bifa da Aljanna.
Wlh da achee nine sarakuwata tama wannan cin fuska wlh saina sakar mata yarta saidae duk abinda zaifaru yafaru gaskiya izza tayima wannan sarakuwa yawa kasaketa kawai👍👌nice best after izza so series 👌happy sallah once again
Hakika mahaifiyar Suleiman tayi playing role nata as Uwa. Wlh this is what happening now in Northern Nigeria, May Almighty Allah give us all understanding
@@shawana i will inshaa ALLAH try and watch the series to ascertain it. But IZZAR SO remain the best, because the cast and dialogue are differently put to suit our religion. Then this one, ZAMAN AURE also soo captivating that depicts our way of marital life, many of us are facing the same problems in our homes.
Amin thumma Amin... Sakon Akan iyaye Mata ne, Wato idan aka barwa mace Ragamar dawainiyar gida toh kadan daga cikinsu suke daura yayansu akan daidai, So- yana hana su ganin laifin yayansu mafi akasarin lokuta,
An nuna difference between responsible and irresponsible mother's keep it up, kafin kayi aure tabbas ka binciko halin uwar matarka... Humaira kinzo da bidi'a implant Kuma😱, Allah kuma yayi ikonsa😂😂😂
Dan Allah ku rinka nutsuwa kuna dubawa sosai kafin ku saki episode, bai kamata ace muna jin dadin shrinku mai cike da nasiha a cikinsa amma muna cin karo da kurakurai masu yawa ba..kuna yawan maimaita abu, sannan bayan display mistakes dakuke har background voice yana fitowa haba.
My issue with sule is he never accepts his faults. Kullum wai shi ne daidai. What Inna said is the truth. Ba abunda ya hada ka da mai aiki kwata kwata. Your mother in-law is a senseless person dama but Kai ma dai a gyara
@Isah Fatima Batula hajiya ba dikka muka taru muka zama dayaba Kuma wasu matanna nakun da sunga mijin su Yana Dan Dafa wani abun sa yanaci Sai su sake jikin su saiyasa mostly mu maza bama mafaramayin Hakan
Ba auren muke tallatawa ba, solution din, kuma sakon is simple idan sule zai auri matan duniya baki daya yayi expecting sai ya sami wacce bata da matsala he is wrong thats where the story is heading to. We have never shown where sulaiman divorce mace kai tsaye sai a Episode guda daya....
@@bifastudios gaskiya ne dama bakowani mai kallo bane zaigane amma akwai darasi acikin shirinnan sosai kuma ku a gaske yana faruwa Zakaga mutum yayi aure yafi 8amma bazaman lfy
Alhamdulillahi!!
Gaskia naji dadin maganar da inna tamayar wlhy, humaira kuma yar mace ce, yakamata idan mutum xeyi aure yasan kalar Mahaifiyar matar da xe aura sbd hakan ma yanada kyau sosaii
Allah yaqara basira da hangen nesa
Wow am watching this movie am really happy, amma gaskiya suleiman mamanka tana hanaka sakewa yakamata mama tabari kayi magana mana, wllh da,ace nine dana korata gida ubanta
Ina son inna wlh🥰🥰💞💞💞 Allah yayiwa rayuwa Albarka
Ameen
Amiiin
Alhamdulillah hakan Yana nuni dacewa Inka samu uwa ta gr kayi Allah godia Allah yasa mudache
Yasa mugama da iyayenmu lfy
Yaya Ahmed Bifa Muna daukan darasi akan wannan shirin rabbana ya Kara Maka daukaka kagama da rayuwa lfy dagani naka As, sadeeq Biu town
Based on last Trailer zanyi comment.
Abinda Sulaiman yake so Humaira da Mahaifiyarta da 'Yan kallo ku fahimta shine;
1. Aure ba "strict partnership" bane saboda ita MATA Bata da total control akan schedules dinta, Bata total control akan movement dinta, Bata total control akan maganar da zata fito daga bakinta. Sai abinda mijinta ya yarda dashi. Wannan haka yake a shari'ance Babu abinda zai canja hakan matukar ma'auratan musulmai be.
2. Yawancin Mata da maza masu takama da "karkataccen" ilimin Boko Suna dauka cewa Hakkin mace ne Sai tayi Aiki. Don haka idan tacewa mijinta zata Yi Aiki wai DOLE Sai ya barta. Wannan ya sabawa shari'a kwata kwata. Idan mijinki yace Baya bukatar kiyi Aiki DOLE ki hakura mutukar Yana sauke hakkinki na ciyarwa da sauran bukatun yau da kullum. Ku dubi Sulaiman ku gani Babu abinda ya ragi matansa dashi.
3. Annabi (S.A.W) ya tabbatarwa da musulmai cewa MIJI shine SHUGABA a gidansa, Don haka alakar Mata da miji shine alakar SHUGABA DA MABIYI. Wannan Philosophy ne Wanda yawancin Mata Basu yarda dashi ba ko ince Suna inkari. Duk inda shugaba yake ba a musu dashi, ba a daga murya a gabansa, idan yayi kuskure da dabara ake gyara Masa da sauran abubuwa da yawa.
ALLAH ya saka Ahmad A Bifa da Aljanna.
Madallah Da Fahimtar Inda Labarin Ya dosa... Fan's of the week... ❣️
Masha Allah
Uwa tagari komice arayuwa
Allah yasaka d alkairi yakaro basira
Dawannan sakon film dinnan nake karatunatar damutani dasudena zagin Wanda sukeyi aure samada biyu dankowa da,irin daddarar rayuwarsa musamman inkukayi la,akari dashi sule na mama haryanzun bashida wani bakin Hali Kuma dukwanda suka rabudashi haryanzun sunasonshi
Wlh da achee nine sarakuwata tama wannan cin fuska wlh saina sakar mata yarta saidae duk abinda zaifaru yafaru gaskiya izza tayima wannan sarakuwa yawa kasaketa kawai👍👌nice best after izza so series 👌happy sallah once again
Masha allah inayimuku barka da sallah sule wlh yabani tausayi a wannan episode din
gaskiya munajin dadin wannan Shirin naku sosai Allah yakara basira.
Amma yana dakyau kudan Kara lokaci🕠
Hakika mahaifiyar Suleiman tayi playing role nata as Uwa. Wlh this is what happening now in Northern Nigeria, May Almighty Allah give us all understanding
Hmm Allah yasa dai cikin da humaira tayi ba a wajen aiki tadebo ba.
Masha allah umma
Habba inna daga lace sule Allah ya Bada sa'a ♥️💯
One of the best series, after IZZAR SO. 👍👍👍
Ahh you never watch Alaqa
Nope I didn't, is the series good too?
@@Maizankotv yeah
@@shawana i will inshaa ALLAH try and watch the series to ascertain it.
But IZZAR SO remain the best, because the cast and dialogue are differently put to suit our religion. Then this one, ZAMAN AURE also soo captivating that depicts our way of marital life, many of us are facing the same problems in our homes.
@@Maizankotv of course, but each of the three series has its distinctive message that need to be assimilated by our youths.
Masha Allah Shiri Yana kyau🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦
sosai ma allah qara basira
Tooo Na ennafa AnfataTunanin Ayi Wufffff da Hareeee Hmmm enatunanin Hana Aiki Yadannokai 😂😂😂😂Allah yakaramaku baseera da Daukaka Ameen
Gaskiya kinci sa'a inna ta sauko. Da dane wallahi da anga rigima
Kai ohh Wannan al'amari dai toh!
Agaskiya kuna kokari malan bala kanada abin dariya masanman a gulma sa abinci
Gaskiya yay kanada siyasa
To wai a film dinnan babu iyaye mazane wan case din a na iyaye maza ne ba mata ba
Idan da iyaye maza ai da babu labarin
@@bifastudios gsky dai to Allah ya fidda sulee naga cikin halin dayake ciki
Amin thumma Amin... Sakon Akan iyaye Mata ne, Wato idan aka barwa mace Ragamar dawainiyar gida toh kadan daga cikinsu suke daura yayansu akan daidai, So- yana hana su ganin laifin yayansu mafi akasarin lokuta,
Kai malan bala akwai cii wai Banda Allah yasa uwarta ta,iya sarrafa maggi
Mallam bala akoi iya jawabi tambaya daya tak sai zuba jawabi 🤣🤣🤣
Inna ince wani abu 😅😂😅😅
Team Malam Bala kayi wuff da Harry domin ta iya sarrafa maggi
😂😂😂😂😂
Allah sarki suwaiban inna kwana biyu shuru
An nuna difference between responsible and irresponsible mother's keep it up, kafin kayi aure tabbas ka binciko halin uwar matarka... Humaira kinzo da bidi'a implant Kuma😱, Allah kuma yayi ikonsa😂😂😂
Dan Allah ku rinka nutsuwa kuna dubawa sosai kafin ku saki episode, bai kamata ace muna jin dadin shrinku mai cike da nasiha a cikinsa amma muna cin karo da kurakurai masu yawa ba..kuna yawan maimaita abu, sannan bayan display mistakes dakuke har background voice yana fitowa haba.
Macha allah allah ya kara basira ta re da daukaka
Very nice episode and very short one
السلام عليكم
😂😂😂😂
Suley kana kime komi baka iyayi🤣🤣🤣🤣🤣
Gasikiya yakamata anuno yaro🤣🤣❤❤
Laifin ka shine bata damar aiki dakayi mata bakowacce irin dama akebasu ba
One of the best series after Labarina And Kwana 90
I'm very interested in this series wlh
Ka dauka shawaran Mallam Balla kawai.
Kuci gaba da mu nishadi Allah yakara
Masha Allah, very interested series
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🌹🌹🌹🌹🥀
Nice series
Slm Ousmane Moussa da ga libya akara mana minti 28 yai kadan gaskiya KO minti 40
Nice series keep it up
Gaskiya yanayin short dayawa
Masha Allah. ❤
Nima nace kayi wuf da Harira
Masha allah watching from 🇳🇬🇸🇦eid Mubarak 💥🎈
ALLAH ya shiryi mallam bala😄
Malam bala really made my day
Nice episode
Don Allah kayi wuff da haryyyyy
Excellent and perfect series wlh
Kai ko indomi baka iyaba 😅😂
Inna kada kimanta kinja kaya fa
Am really rejoice with this episode
Masha Allah best series
My issue with sule is he never accepts his faults. Kullum wai shi ne daidai. What Inna said is the truth. Ba abunda ya hada ka da mai aiki kwata kwata. Your mother in-law is a senseless person dama but Kai ma dai a gyara
Same thing I’ve been saying wallah he has many faults and he has failed to acknowledge them. He’s always right kawai
His wife fault … she allow mai aiki to take over wifey job .. so Sule is not at fault
I want you to listen to what mallam bala said ace tun daga Laila har yanzu sule ney mey gaskiya ?
@@hauwalawal9173 exactly and it’s beginning to be somehow gaskya.
@@germeluor really??? You totally don’t see his fault at all??
Masha Allah
Kai ko irin indomie baka Iya dafawaba 😂
@Isah Fatima Batula hajiya ba dikka muka taru muka zama dayaba
Kuma wasu matanna nakun da sunga mijin su Yana Dan Dafa wani abun sa yanaci Sai su sake jikin su saiyasa mostly mu maza bama mafaramayin Hakan
Shawaran da mallan bala fa itayakamata adauka😆😆😆
Maganar malam Bala seï GIRKI
Interested
Inna namu🤣🤣🤣👍👍👍💯💯💯
Allah yayiwa mai gadinan albarka,😂😂😂😂😂😂
Kai ko indomin nan baka iya dafawa ba, hhhhhhhhh
Oh boko is now becoming some thing else between humaira 's mum and sulai this matter is serious
Gaskiya sule auran naka yayi yawa haba Dan Allah
Ba auren muke tallatawa ba, solution din, kuma sakon is simple idan sule zai auri matan duniya baki daya yayi expecting sai ya sami wacce bata da matsala he is wrong thats where the story is heading to. We have never shown where sulaiman divorce mace kai tsaye sai a Episode guda daya....
@@bifastudios Wannan haka yake
@@bifastudios yeah Allah ya taimaka
@@bifastudios gaskiya ne dama bakowani mai kallo bane zaigane amma akwai darasi acikin shirinnan sosai kuma ku a gaske yana faruwa Zakaga mutum yayi aure yafi 8amma bazaman lfy
gaskiya uwal homiara batayiba
To sule 😂 kayi kokari kodan indomin nan kakoya😂kuma kada ka manta da shawarar mlm bala 😂 fa
😄😄😎
Le meilleur série
Ma sha Allah Allah ya qara basira
Muna yabawa da namijin kokarin sule dan ina
شكرا لك سليمان
Very nice ❤️
Ini ne wlh i will marry harira
Too short
Masha allah
Anfara amaý¿ kacika aïki ashé
Allah sarki sule kayi hakuri
GaSakyane🇱🇾🙏👈💯
Wow excellent series keep it up.
Gaskiya inna ta birgeni da nine sule da tuni omer ta koishe kayanta
Masha Allah tabarakallah
Thenki your
Mashallah ♥merci beaucoup ♥
Yeyyyy lamarinnan yamin dadi
Mashallahu ❤️❤️
نعم
Masha Allah🇳🇬🇸🇦
Humair anyi ciki
Allah yasa kar tazubar
masha allah 🌺😘
Suley ya iya kuka
Aure dadi dawuya, Amman atanbayi suleee🤪🤪🤪🤪🤪🤪
Wow nice
Yayi SILEMA
Omg , 🥰🥰🥰
Sule naso ka maida martani wa sarakou anañ
Lallai da alamun yin wuff da harira
😂😂😂
@@shesraph8999 naga anfara tunanin shawarar mlm bala
👍👍👍👍👍
Masha Allah 🇳🇪
Humaira mamanki zata kashemiki aure hattara samun kaman sule dakaman wiya
Muna godi ya
Tnx