Izzar so Yanzu Ya Chanja Akala Gaba daya Yanzu Ya Koma Na Siyasa Da Wani Bangaren Amma Yanzu An Bar Bangaren Addini An koma Harkar Yau da gobe Allah Yajikan Nura Mustafap waye Dashi Da Har Yanzu Za a Na Tafiya ne Akan Addini
Assalamu Alaikum ya aiki wai dan Allah acting din Jibril haka aka tsaramai Koko Yana karawa da Nashi gaskiya abinda yakeyi bai kyauta wa fatan alkhairi
😂lallai izzar so ya zama izzar hauragiya da shiririta, don yanzu ko an bayyanwa Umar Hashim cewa shi ɗan matawalle ne baze bawa masu kallo armashi ba, sannan auren shi da Karima akwai ƙura tunda taci mutuncin Matawalle da ɗiyar sa Hajara, ai abu ya lalace
Masha Allah ya Allah yakara basira da lfy danisan kwana munagodiya
Allah ya jikan MALAM Nura Mustafa waye
Dan tun bayan rasuwar sa wallahi wannan film din yazama sai ahankali
Wnnan gsky ne
Wlh hakane kam
Wallahi, ga viewers na izzar so sai raguwa suke kullum
Gaskiya basirarku ta qure
Ameeen
Gaskya yakamata izzar so yafi haka tchitta muna godya allh kara ilimi🎉🎉❤
❤❤❤❤
❤❤❤❤
🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤ thank you so much my Umar Hashim
Masha Allah
Gaskiya ba sira ya kare izzar so nafarko yafi kyau a kan wananan mungodefa
Baku da nazari allah shikara hudy zuwa biyat kuna abu daya babu wani abu na fahimta da karuwa tir da ku😮😮😮
nan gaba kallon IZZAR SO saidai yan Libya da Saudiyya
Aikode wnnan shine batun gsky
Kamar ya kenan
Kamar ya kenan
Masha Allah Allah yakara basira da Nisan kauna
اللهم صل وسلم على نبينا محمد ❤
Masha Allah god has increased wisdom❤❤❤
Mamak yaza ta kasan ciwa nan gaba kozu muji mogani tari❤❤❤❤❤❤❤❤😢
Gaskiya Aminu Saira rayuwa ce.mun gaji gaskiya
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Sallallahu alaihim wasallam allahumma Salli ala Muhammadu wasallim bila adadin s a w
Izzar So yazama shirme bakomai sai talla
Gaskiya Yaya lawan mugaji da Bata data mungaji gaskiya
Where are the people who don't speak Hausa but like watching izzar so
Masha Allah may Allah help us❤🙏
U MAR KA BAR MI NI KA RI MA I NA SO DAN ALLAH INA SO❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Mai baban sauna kiyi hakuri kajiko ❤❤❤❤❤❤❤❤
Izzar so Yanzu Ya Chanja Akala Gaba daya Yanzu Ya Koma Na Siyasa Da Wani Bangaren Amma Yanzu An Bar Bangaren Addini An koma Harkar Yau da gobe Allah Yajikan Nura Mustafap waye Dashi Da Har Yanzu Za a Na Tafiya ne Akan Addini
❤🎉Abun godiya ga Allah da kawu mu da firm na yau. Allah Ya nuna na gaba bijahi Sayyadil Wujudi Ya Khanzil Khairati.
Gaskiya Umar hashim baikamata Ave tsakanin ka da matawalle yazama haka ba.
Oumar haheme dan allah Ina karima tafarin izzaso da ita tafikweou dan allah amaidota.
Karema tayi aure amma kuma auren ya mutu
Taye aure
Ae tayi aure
Ayya Tayi Aure
Yayi aure ae
Gaskiya yanzun bamu gamsuwa akan Wannan Shirin basirar tana son ta qare sai kame kame muna asrar datar mu kawai
Gaskiya kusakee tallan yayi yawa yanzu izzar so kussa tallan tahi yawa Gaskiya kusakee
Jiburil duniyane❤❤❤😂😂😂
Macha allah
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Mâcha Allah ❤❤❤
Masha allah ❤️❤️❤️
Izzar so talah tayiyawa
Masha Allah Umar hashim inaso lambar ka
Agaskiya basirar ku takare tinda Allah ya ma nura Mustapha waye rasuwa Allah ya jikan sa da rahama anman gaskiya kusake daractor dan shirme yayi yawa
A gaskiya wannan season 3 yazama sai ahankula wallahi
Masha Allah ❤
Gaskiya wanan dai karima abinda tayi beyi ba gaskiya ya kamata agyara
Masha Allah 🎉🎉
Lamarin na birgeni walahi ❤❤❤
A gaskiya tun bayan rasuwar Late Nura Mustapha Waye wannan shirin ya zama Shirme 😢😢😢do Allah a gyara ko ku rasa mabiya, ga talla saikace me😭😤
Masha Allah 😁
🎉❤🎉❤😂🎉😂❤
Masha Allah
Gaskiya izzardo Bakuyi ba wannan ba Wani abin fahimta aciki Kuma talla tayi yawa gsky
gbrille😂❤
❤❤❤❤❤
Allah yazikan nura Mustapha wayé 😢😢 Allah bawan Allah wayyo Rayuwa bakomaibané
Machaalla😂❤😢
WoW❤❤❤❤❤😊
Gaskia wannan film bai armashi Qata2
Masha Allah Allah basira da daukaka ameeen ♥️♥️💯
❤😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤nijidadi sosai wlh
Masha allah
I'm the first comment
Harga Allah tallah kawai muka kalla amma ba izzar so ba👿
Assalamu Alaikum ya aiki wai dan Allah acting din Jibril haka aka tsaramai Koko Yana karawa da Nashi gaskiya abinda yakeyi bai kyauta wa fatan alkhairi
Gaskiya tallah yayi yawa sosai
Izzar so yazama kamekame film ba karshe ba pasali shirme banza
Gaskiya duk Kun lalata wanna Shirin Allah yaji kan nura waye
Ameen ya Allah ❤
Nifa wallahi karima tanaburgene,dazansan indazanganta dananemera💞💞
Dan Allah kugwara Muji dadin kalonku
Gaskiya tallan yayi yawa
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
For does who are complaining stop watching and let us be for God sake.
Toya❤❤❤
Fini et essaie une autre séries comme tout les producteur prend exemple
Gaskiya bakwakyautawa kukai Umar gidan ubansamana haba mufa abundamukejirakenan
Seasons 3 baya da dadi😢
Barka da dahowa
Very very fantastic Bakori
gaskiya shirinku nakyau sai dai lokacin da kukaba shirin yayi kadan gaskiya
Gaskiya inasanki karima💋❣💘
Masha Allah
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
😮😮😢😢😂😂❤❤❤❤ nice 👍🏻👍🏻
Shirme😊
Love ❤️ you oumar hashim❤
Don darajar Annabi Muhammadu ku gyara shirinku don kayatar da masu kallo ngd
Yakamata ku qara inganta izzar so
Süper actions bien fêté
Ba abinda ku ka iya yanzu
Shirme kawai da bata data akeyi a izzar so
YK 😅😅😅😅
bayan yanzu talla kuke ba izzar sò ba aikin banza
Gasiya izzarso baya qayatar damu kamar da saboda jan ran yayi yawa kuma film din bashida yawa
😂lallai izzar so ya zama izzar hauragiya da shiririta, don yanzu ko an bayyanwa Umar Hashim cewa shi ɗan matawalle ne baze bawa masu kallo armashi ba, sannan auren shi da Karima akwai ƙura tunda taci mutuncin Matawalle da ɗiyar sa Hajara, ai abu ya lalace
Ni nana ni ce so ❤❤
❤
If Karima meet u people here, 😅😅😅😅😅
Izzar so yazama shurme wlh
Dan Allah in fasaharku takare kukare film dinnan haka
❤q❤❤❤❤❤❤❤❤
Macha alla ❤❤
Na kusan hakura da wannan shirin naku wlh
Hello
yan bahun Uba
Alhamdullahi
❤❤❤❤❤❤
Talla tayi yawa film ba yawa
Nomal wallahi ya yi
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉😢
Slm alekum daulodin Naman wahalar
Oumar stp ont est fatigue du n importe quoi seul la volonté d Allah n'a pas de fin😅