Kashim Shettima ya bai wa Musulman Najeriya hakuri kan kalamansa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya bai wa Musulmai haƙuri kan kalaman da ya yi game da takarar shugabancin majalisar dattawa.
    A cikin wata hira da BBC, Shettima ya ce, ba a fahimci maganar da ya yi a muhallinta ba.

Комментарии • 28

  • @abbasmaikaras6023
    @abbasmaikaras6023 Год назад +2

    Masha Allah
    Na ji dadi matuka da wnn hakuri da Kashim ya bayar.
    Allah Ubangiji ya yafe mana baki daya

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 Год назад

    Masha Allah, mataimakin shugaban kasan kashim shattima in alfahari d Kai na rashin girman Kai d rokon yan Nigeria afuwa akan bayananka dasuke ganin kamar cikin mutunci ne garemi baji abunda kace ba Amma yadda kayin yy kyau Allah y kara bamu shugabanai nagari wayanda suka san darajan talakawanau Alhamdullah y Allah

  • @user-sp2se1ch2p
    @user-sp2se1ch2p 7 месяцев назад

    Masha allah 🤲

  • @Freedom-l1g
    @Freedom-l1g Год назад

    Allah gafarta Mana gaba dayanmu. .... Allah baku nasara Excellency

  • @salisuabdullahi6998
    @salisuabdullahi6998 Год назад

    Wlh kashim ya burgeni allah kuma ya yafe mana baki daya ba ku ikon sauke nauyin da ya daura muku

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 Год назад

    Mun yafe maka Kashim Shatima, amma dan Allah kada ka kara kwabsawa, saboda Kwata-kwata baka iya magana ba.

  • @wujudunique
    @wujudunique Год назад

    Allahu Akbar, Allah Ya yafe maka da mu baki daya. Naji dadin wannan gajeren tattaunawar

  • @NAKOWAPLUSTV
    @NAKOWAPLUSTV Год назад +1

    Masha Allah done ❤ ❤ ❤

  • @zailanihaladutv3962
    @zailanihaladutv3962 Год назад +1

    Masha allah alhamdulahi

  • @abdulqudusmustapha4519
    @abdulqudusmustapha4519 Год назад

    Masha Allah wannan yanuna mana cewa kai kanuri ne
    Muna alfahari da kasan cewa kanuri

  • @salimbashir1374
    @salimbashir1374 Год назад

    Allah ya yafe mana gaba daya

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 Год назад

    Munji Dadi ya nemi yafiyar Allah da Al'ummah. Haka a ke so idan mutum Yayi kuskure ya nemi gafarta. Madallah muma masu laifin ne Allah ya gafarta mana Gabadaya. Allah Yayi maka Jagora zuwa daidai.

  • @sulaimanabubakar4515
    @sulaimanabubakar4515 Год назад

    Masha allah

  • @sulaimanabubakar4515
    @sulaimanabubakar4515 Год назад

    Magana ta qare , allah ya qara imani

  • @Umarmukhtar010
    @Umarmukhtar010 Год назад

    First comment 🎉

  • @musahalilu9510
    @musahalilu9510 Год назад

    Allah yaganar damu

  • @fifalord4811
    @fifalord4811 Год назад

    Allah ya karbi tubanka ya baka ikon gyara wa a gaba

  • @talibunajat8178
    @talibunajat8178 Год назад

    nuna cewa bakada kabilanci da addinanci na musulunci ba shine zai sa ka zama shugaban kasa ba. abun takaici harda ayyana inyamurai security dinka. bai kamata ba 'yan siyasa musulmi su rinka wasa da addini ba. amma ka kyauta da ka baada huri akan kalaman da kayi

  • @ahmadzakariya7477
    @ahmadzakariya7477 Год назад

    Zakayi bayanine gamaida furicin dakayimana

  • @isaisah9817
    @isaisah9817 Год назад

    Hm. Wai Saro. Hahahah

  • @anpaltreasure
    @anpaltreasure Год назад

    Maslaha ne ka qi bari su ZAMA mataimakan Tinumbu ka dage sai da aka zabe ka alhali KASAN maslahar itace a bar ma su?
    Matsalarka daya itace surutu kuma muddin ba ka gyara ba haka za'a dosa samun tuntuben harshe daga gare ka

  • @idrissouzenabou1090
    @idrissouzenabou1090 Год назад

    Kashim shettima muna goyon bayan ka dari bisa dari. gara arne me imani ga musulmi dan taadda. annabi ya nemi alfarman kristan kasar habacha sarki najashi wannan sarki ya rike amana fiyar da wasu daga cikin larabawa musulmai.

  • @adambailand7949
    @adambailand7949 Год назад

    Bamu bukata,anyi walqiya,yanzu mungane

  • @abuhafsajibril
    @abuhafsajibril Год назад

    نعوذ بالله منك إن كنت تقيا...

  • @SirajWahaj92
    @SirajWahaj92 Год назад +1

    Daga baya kenan 😂😂😂

  • @queenzee7553
    @queenzee7553 Год назад

    A kiyaye gaba, musulmi kake wakilta ba wasu ba, pls know what to say at any pointing time pls

  • @mabrukah1141
    @mabrukah1141 Год назад

    Ai yariga yabayardamu dan wahala kawai