Daga Bakin Mai Ita tare da Amina Hassan - tsohuwar matar Adam Zango - BBC News Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 янв 2025

Комментарии • 50

  • @clementine6580
    @clementine6580 Год назад +9

    This lady is very mature. She is sure of herself and she knows what she wants. I like that.

  • @aobfallatah181
    @aobfallatah181 2 года назад +11

    ALLAH ya baki miji na gari ke bar harkar film muna godiya BBC Hausa

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 года назад +8

    Allah sarki , itace matar Adam A zango ta farko

  • @ofarisaac8989
    @ofarisaac8989 Год назад +23

    My class mate in queen Amina college 2006 set,science class,she is the yellow house captain

  • @mhhaafiz
    @mhhaafiz 2 года назад +21

    Kun yi mata tambayoyi da sukai zurfi da yawa gaskiya akan abunda ya shafi personal life dinta.
    Amma naji dadin yadda cikin hikima duk ta bada amsar su.
    Fatan Alkhairi gareta,

  • @faridasaibou8794
    @faridasaibou8794 2 года назад +2

    Wayo mamar Haidar Kenan Masha allah 😊 allah ya kara sauwan rai da lafiya

  • @MuhammadMala-i2s
    @MuhammadMala-i2s 3 месяца назад

    Like kamar itace Fatima ashirin film din unrevealed heart koh

  • @sffds4184
    @sffds4184 2 года назад +2

    Masha Allah maman haidar Allah ya cika Maki gurinki

  • @HafsatHussaini-p9n
    @HafsatHussaini-p9n 4 месяца назад

    Happy birthday to you 🎉🎉

  • @AhmadIbrahim-ox4pw
    @AhmadIbrahim-ox4pw Год назад

    Great interview

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 2 года назад +1

    Du Allah BBC ku hira da wadda takewa Nura m inuwa amshi don ko shunanta ma ba wanda yassani

  • @yarmadara2008
    @yarmadara2008 2 года назад +6

    Masha allah adamu yyi rashin xallaxiyya ga kyau ga murya 😅

    • @najat780
      @najat780 2 года назад +1

      Wai xallaxiyya🤣🤣🤣💔💔

  • @YahuzaAliyu
    @YahuzaAliyu 4 месяца назад

    Masha Allah

  • @BardeHamza-j7z
    @BardeHamza-j7z 5 месяцев назад

    Amina hasana❤

  • @FirdausiBello-qs3mg
    @FirdausiBello-qs3mg 5 месяцев назад

    Hi❤

  • @HafsatHussaini-p9n
    @HafsatHussaini-p9n 4 месяца назад

    🎉🎉🎉

  • @حسنمحمدحبيب-ط1و
    @حسنمحمدحبيب-ط1و Год назад +1

  • @umarsong8362
    @umarsong8362 Год назад +2

    These are some of the most insensitive personal questions I've ever seen for an interview. You could clearly see she was uncomfortable answering some of the questions about her ex-husband.

  • @UmarbelloUmarbello
    @UmarbelloUmarbello 6 месяцев назад

    Nice

  • @ayoubayoussouf7724
    @ayoubayoussouf7724 Год назад +1

    Ma sha Allah

  • @mouhamedsaid2351
    @mouhamedsaid2351 Год назад

    🎉🎉🎉❤❤❤❤

  • @abubakarmuktar9149
    @abubakarmuktar9149 11 месяцев назад

    Daman ksme mahaifiyar haidar a zango ne

  • @hauwabello3247
    @hauwabello3247 2 года назад +2

    Pls inason ayi fira da uwar dakina labarin akwai tausai da Kuma Dadi konawa akiyi pls Taya zansamiku

  • @zainabnurashitu6873
    @zainabnurashitu6873 2 года назад +2

    Is the boldness for me😎

  • @NanaSani-r2y
    @NanaSani-r2y 10 месяцев назад

    ❤❤

  • @RabiaaturabiuShuaibu
    @RabiaaturabiuShuaibu 4 месяца назад

    watarana a kano

  • @muhammadibrahimmbk5185
    @muhammadibrahimmbk5185 2 года назад +2

    allah yasa da rabo asakanin ku ameen ya rabb

  • @InouseInouse
    @InouseInouse 5 месяцев назад

    ALOVE

  • @ANATHAUSATV
    @ANATHAUSATV Год назад

    Darr

  • @musahabdulkarim5147
    @musahabdulkarim5147 Год назад +1

    Na karu a nan, ashe suhuwar matan a zango ce

  • @NanaSani-r2y
    @NanaSani-r2y 10 месяцев назад

    Yagiad

  • @ZainabTarimu-of6vz
    @ZainabTarimu-of6vz 11 месяцев назад

    D

  • @AbubakarMuhamud-y9q
    @AbubakarMuhamud-y9q 4 месяца назад

    Da kau

  • @arewanewztv765
    @arewanewztv765 2 года назад +1

    Wai shi adams zango mata nawa ya aura ne?

    • @Saadah_gta
      @Saadah_gta 2 года назад

      4 Akwai wannan, sai ta Cameron, sai nass da kuma sophie da take gidansa yanxu

    • @MamanmuhseenTV
      @MamanmuhseenTV Год назад +1

      Aa bakwai ne domin yayansa bakwai Kuma ko wannne da uwarsa

  • @halimcyhausagirl5308
    @halimcyhausagirl5308 2 года назад

    Bayan ta shirin nass akwai wata cab

  • @salihuadamu6203
    @salihuadamu6203 2 года назад +2

    Amma naga kinmayar da kanki fara

    • @jamilaadamuy9975
      @jamilaadamuy9975 2 года назад

      Aa tuntunin fara ce gaskiya, ka nemi hotunan auren ta da zango, zaka ga hakan. Kawai dai a yanzu hutu yazo ne ta qara haske😀

    • @maryamabubakar4028
      @maryamabubakar4028 2 года назад

      @@jamilaadamuy9975 a a ta kara haske ni kaina nasan time din aure su gaskiya bata da haske, kuma kai daga ganin wnn jan na mai ne

  • @musarashidat810
    @musarashidat810 7 месяцев назад

    Da kala labarina in ke so acting na ki

  • @HafsatHussaini-p9n
    @HafsatHussaini-p9n 4 месяца назад

    🎉🎉🎉