Assalamualaikum Malam, kutemaka mana , yadda wan nan al amari yayi yawa, masu ilimi su fada, marasa ilimi sufada... Don Girman allah kubama shugaba ba la lau shawara a hakura da wan nan lamari tun da ba wajibi bace. Saboda mu mabiya musamu nutsuwa da shuwa ga ban nin mu . Kutemaka mana don allah 🤲
Alhamdulillah Muna Godiya Malam Kuma Allah yamaku jagora , yakuma kare ku damu Daga duk masu son aukawo mas ala tsakanin ahlus-sunnah, Allah ya kunyata duk masu yimaku makir ci aboye🤲
Assalamo alaikum malam. Allah ya Ƙara daukaka da imani. Acikin girmamawa mutane sun fi son suji bayani kan Quran festival a shari'a musulunci ❤. Menene matsayin festival din a cikin addini, kuma za a iya maimaita shi nan gaba?. May Allah make it easier for all of us. Ameen ❤❤
Subhanallahi wlh MUTUMIN nan yakamata KAJI TSORAN Allah.
Ga Barrister ishaq YAYI bayani KUMA wlh anfi girmamashi Akanka.
Allah yasa mucika da Imani 🤲
Allah yasa mudace
Innalillahi wa ilaihirrajiun hasbunallahu wa ni'imal wakil astagafirillah
Allah ya kyauta yabamu ikon tabbatuwa akan sunnan manzansa yaciremana San zuciya acikin addaininsa
❤❤❤❤
Assalamualaikum Malam, kutemaka mana , yadda wan nan al amari yayi yawa, masu ilimi su fada, marasa ilimi sufada... Don Girman allah kubama shugaba ba la lau shawara a hakura da wan nan lamari tun da ba wajibi bace. Saboda mu mabiya musamu nutsuwa da shuwa ga ban nin mu . Kutemaka mana don allah 🤲
In Shaa Allaah
Alhamdulillah Muna Godiya Malam Kuma Allah yamaku jagora , yakuma kare ku damu Daga duk masu son aukawo mas ala tsakanin ahlus-sunnah, Allah ya kunyata duk masu yimaku makir ci aboye🤲
Wlh akwai gyara
Assalamo alaikum malam. Allah ya Ƙara daukaka da imani. Acikin girmamawa mutane sun fi son suji bayani kan Quran festival a shari'a musulunci ❤. Menene matsayin festival din a cikin addini, kuma za a iya maimaita shi nan gaba?.
May Allah make it easier for all of us. Ameen ❤❤
Aunaka Aunaka
Aunaka aunaka