Akramakallah Allah Ya kara lafiya, iklasi da nisan kwana. Ga shawara Yana da kyau ku ja hankalin gomnati kan halin da kasa ke cikin su nemo hanyoyin samar Wa mutanen Nigeria sauki, da kuma kiyaye amanan kasa. Yanzu ba lokacin siyasa ba, akwai bukatan akarkatar da wa'azi kan ababe da zasu anfani Al'umma da kuma hakurtar dasu da wannan jarrabawan da suka sami kansu. Wannan maganganun Kamar basu da anfani a yanzu
Akramakallah Allah Ya kara lafiya, iklasi da nisan kwana. Ga shawara Yana da kyau ku ja hankalin gomnati kan halin da kasa ke cikin su nemo hanyoyin samar Wa mutanen Nigeria sauki, da kuma kiyaye amanan kasa.
Yanzu ba lokacin siyasa ba, akwai bukatan akarkatar da wa'azi kan ababe da zasu anfani Al'umma da kuma hakurtar dasu da wannan jarrabawan da suka sami kansu. Wannan maganganun Kamar basu da anfani a yanzu
Mashaallah
Allah yasaka da alkairi
wa azin turmi Yan gargajiya
Shuwagabannin karnikan Yan siyasar APC
Masu ci da addini, Mayaudara.
🤣🤣🤣🤣🤣😂
Sabon apc national chairman yahaya jingir Me Muslim Muslim ticket makaryaci maratarbiya