Banza mahauta burin mulki yahanaka nitsiwa Wawa soko narantse da Allah gidana konzu hulunan dapostaka akwaisu dawa Amma nafita harka nka Mara tawkkali anan Adamawa
Kai sale KO Ali atwork megidanka kuna Sanar bandariya wato ( comedy) bazagibane Kokuma maula kudaina zagin shugaba kumashi adu'a. Danko dan musane shugaban kasa Sai angazawashi tawaniwuri pls take note!!!?
Hhhhhhhhhhhhhh gaskiya neeee
😂😂😂😂😂😆😆😆😆😂😂😂😂
Nigeria saidan Musa insha Allah Allah yakara jagora babanmu
Shegiya duniya Ashe Suma Yan ci da Addini ne Naga sun fara karanta sirril fatiha😂
Allah sarki sele wlh muna yinka ninaja yusuf dg qasar saudiyya sele 😂👍❤️
Hi
Hahaha 😃. Nice.
Allah ya kiyayé massipar siyassa ,to Kenan har uwayan suma babu sey dan Moussa
Alallai sele kasha kuna gakaga Ganduje lukacin hutu yazumaka
Hhhhhhhhhhhh dariya dole shagiri girbau kana bamu dariya sosai allah ya barmu a cikin gwan gwasiyya wallahi ka iya addu asosai
Wannan gaskiyane
Ykk
Slm wallahi koda yaushe ashirye muke da kwan kwaso yahau domin burinmu shine arantsar da abba amatsayin gwambn shikuma kwan kwaso amatsayun shugaban qasa
Gaskiyane mashallah
Kahuta
Sai kwankwaso kwankwasiya zalla
Wannan guy 👦
Hhh
Ma sha Allah Ya yi kyau
Sai kwankwaso wlh
Wlh yanada hankali mutumin nan kome hankali be kaishi Iya zanceba
Allah yabar mana sele.
Dukkan su sun Zama shagari girbau din.
🇮🇹🇮🇹Nice😂😂
Kek sai kayi
Waye birin gwa gwo
Buhari gadan gadan bamuyi dan musa
Wannan Mahaukacin ya iya ban dariya ... Amma Mu dai bama yin ka. Muna tare da Baba Buhari.
Hummm ni dai bance komi ba
Banza mahauta burin mulki yahanaka nitsiwa Wawa soko narantse da Allah gidana konzu hulunan dapostaka akwaisu dawa Amma nafita harka nka Mara tawkkali anan Adamawa
Inayinka seler
Masha..allah.selec
Allah ya saka muka da Alhiri Ali at work kaga sele yace gaba
🤣🤣
Cc
Banban cin gidajen malamai dana Yan siyasa kenan.
Allah mun gode maka
Kaskiyane
amin sille
Kai sel ex
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Ammen
Kunayi amman shi wanda kuke yabawa yaqe mugun kuka yake
Ina yinka Sele 🍧🍰🍔🍫🍯
Sakarci agidan sakarai
To kai girbau daman ka iya wannan ka zauna a haka, idan ba damuwa muna san gaminka ka tabamu a chennel description a wkwai address mu
Hmm
Nidai a kano Abba nakeyi
Yan Kanywood
Mubamayin jahili sai Mai ilimin addini bawanda yake binchiken saboda me Allah yesauroba bara ai mutuwan zuchiyane wawa kawai
Kaine jahili
wwwwwtohu
Mu munada dattijan da suka fishi
Kai sale KO Ali atwork megidanka kuna Sanar bandariya wato ( comedy) bazagibane Kokuma maula kudaina zagin shugaba kumashi adu'a. Danko dan musane shugaban kasa Sai angazawashi tawaniwuri pls take note!!!?
Gaskine