Aslm mlm sayyidi nayi mafarkin sunayen allah daga allahu arahman ar rahim al maliku alquddus as salamu al muminu al aiminu al azizu al jabbar al mutaqabbir al khaliqu iyanan naji ana karantawa mlm menene fassarar mafarkin Allah yataimaki mallam ameen
ماشاءالله جزاك الله خير الجزاء
Slm mlm nayimafarki Ina Kiran Allahu muhamadu inatashi zuwasama tadaya Kuma Allah yacemin duklokacin danakirasa dawannan sunayen safiya,amsamin
Ma sha Allah
Masha Allah
Allah ya biya
Jazakallah
Aslm mlm sayyidi nayi mafarkin sunayen allah daga allahu arahman ar rahim al maliku alquddus as salamu al muminu al aiminu al azizu al jabbar al mutaqabbir al khaliqu iyanan naji ana karantawa mlm menene fassarar mafarkin Allah yataimaki mallam ameen
Malaman ni sunan duka biyu nagani adan yau dinnan anrubata lahu allahu Muhammad da ajami
مناغوديا مولانا
Malang Nayi mafarki nasiya mota ya ya yeke dan Allah ina jira malang
Slm barka da safiya malam nayi mafarkin naje wajen ka Kai da kanka nagayama ka halin danike ciki sai kabani rubutu nacha inaso amsa
Aslm mln nayi mafarkin naga anrubuta sunan annabi muhammadu SAW ajikina akasan cikina gefen haquna mln meye ma,anan wannan mafarkin nawa Dan allah
ruclips.net/video/On3GClOQ4y8/видео.html
A shiga wannan Link ɗin 👆👆👆
Allah gafarta malam Ni nayi mafarkin da sunan Allah YA ALLAH Amma tsirowa yayi kamar ciyawa Kuma a rubuce ya Allah da Arabic
Al ladifu fa? Shaihi
Assalamu aleykoum au niveau de tes yeux c'est un peu sombre malan mun gode merci beaucoup
Aslm
To malam fadan sunan ALLAHU da gadara amafarki da?
Yau nayi mafarkin sunan lahu Allahu Muhammad haka amma da arabic yafita agajimare kamar ydd na sa
To ya hayyu ya qayumu fa