ANYI MASU ZIGIDIR.! Wahabiyya ku turo wani. Abdallah Kuntau bazai iya kare ku ba.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 фев 2025
  • 👉🏾MUNA MARABA DA KU DA ZIYARTAN WANNAN SHAFI NAMU MAI ALBARKA.
    👉🏾Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
    👉🏾Ga masu downloading Videos din mu ta Facebook ko Instagram ko Tiktok su saka a channel din su, Don Allah ku riqa haquri sai video ya kwana 3 a namu channel din sannan ku dauka. Babu wanda zai sa maku Copyright© Strike idan har an kiyaye wannan ka'ida. Mun gode.
    Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
    @Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa
    #alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
    #Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Комментарии • 139

  • @sadiqabdullahi3696
    @sadiqabdullahi3696 2 года назад +1

    Marsha Allah Jazakallahu khiran Ash sheikh

  • @yahayaabdullaahi1031
    @yahayaabdullaahi1031 2 года назад +3

    Gaskia ne sheikh abulfathi sani attijany Allah ya Kara lfy da Nisan kwana Mai albarka Dan darajar annabi Muhammadu S ❤️ A ❤️ W 💯💯❤️💯❤️💯❤️💯❤️💯❤️💯❤️💯❤️💯❤️💯❤️💯❤️💯❤️💯❤️💯💯

  • @ibrahimmatoabdullahi7125
    @ibrahimmatoabdullahi7125 2 года назад +4

    Masha Allah Alhamdulillah. Up Sheick Abulfatahi sani Attijani Allah yaqarama lpy da Nisan kwana

  • @sahiroutafarkimahamanemans768
    @sahiroutafarkimahamanemans768 2 года назад +1

    Allah ya saka da alkhairi Shehu. Mutumin nan mai gemu a maqororo Sai ka saurareshi zaka Gane ba malami bane. Gidazawa ya Tara.

  • @oumaroufaroukelhadjeissou8537
    @oumaroufaroukelhadjeissou8537 2 года назад +1

    Macha allah allah chi kara fassaha kuma chi kereka daga chairin ain izala

  • @umariliyasbaurayiumariliya1276
    @umariliyasbaurayiumariliya1276 2 года назад +2

    Amen

  • @blamablama4037
    @blamablama4037 2 года назад +1

    Machaa allah chek abdulfatahi sani Allah ya kara maka basira. Mai dunbin yawa na alheri

  • @rabiusalisu6146
    @rabiusalisu6146 2 года назад

    Allah y saka d alkhairi y Kara kusanci wllh duk inda gaskiya take muna gurin Allah y Kara kare addinin musulunci y Kara baiyanamana gaskiya

  • @kabiruibrahim5454
    @kabiruibrahim5454 2 года назад +2

    Allah ya biyaka da alkairi sayyadi ameen

  • @dgisufu9586
    @dgisufu9586 2 года назад

    mhasha alh

  • @abakarmalami8740
    @abakarmalami8740 2 года назад

    Masha allahu Allah ya Kara lfy

  • @drmansurmagaji1210
    @drmansurmagaji1210 2 года назад +6

    MASHA ALLAH Alhamdulillah

  • @namirouayouba2232
    @namirouayouba2232 2 года назад +7

    Allah ya jikan Sheik lawan mai guduma rta da rahama

  • @barakamutari689
    @barakamutari689 Год назад

    Masha Allah ❤❤

  • @salisuumar9544
    @salisuumar9544 2 года назад +5

    Allah ya kareka da sharrin munifukai

  • @inaalfaharidasayyadafadima1981
    @inaalfaharidasayyadafadima1981 2 года назад

    Allah yasaka da alkairi shehu abulfathi sani attijany Allah yaqara lafiya da nisan kwana ameeen

  • @Jamiluturaki
    @Jamiluturaki Год назад

    Good

  • @inaalfaharidasayyadafadima1981
    @inaalfaharidasayyadafadima1981 2 года назад +1

    Wallahi duk inda gaskiya take munanan daram ❤️

  • @abdullahisuleiman2795
    @abdullahisuleiman2795 2 года назад +3

    Allah Ya kareka, Allah Ya kara Daukaka. Allah Yasa a Cika da Imani

  • @umarkychannel2979
    @umarkychannel2979 Год назад

    Mungode Malam ♥️♥️♥️

  • @mhtbrahimassabour2724
    @mhtbrahimassabour2724 2 года назад

    Ina so macha'allah Syd abulfathi

  • @adamsiyaro1007
    @adamsiyaro1007 2 года назад +1

    Masha Allah wannan gaskiya ne Sheikh abulfathi Allah saka da alheri

    • @yahayagoumbi8340
      @yahayagoumbi8340 2 года назад

      Ina Baban Humairah,yanzu ita Wagga kalma zigidir da Abulfathi yayi anfani da ita,ba alfasha bane da sunan malanta?dut rubuce rubucenku akan shafi haka suke,amma dan rishin tsoron Allah kuce da wasu suna batsa,to,mutun yasan abinda yake fadi,Wlay idan ka fadi magana,ko da shekara nawa muna biyarka

  • @soulemanharuna9217
    @soulemanharuna9217 2 года назад

    kai Allah ya qara lafiya Sheikh Abdul Fatahi sani Allah ya kare ka aduk inda kake Allah ya sa kacika da imani Allah ya saka da gidan aljanna

  • @abubakarmamuda7693
    @abubakarmamuda7693 2 года назад +2

    Alhamdulillah Sayyadi

  • @hadioussumanhadioussuman4402
    @hadioussumanhadioussuman4402 2 года назад

    Aslm masha Allah

  • @ibrahimalkali599
    @ibrahimalkali599 2 года назад +1

    Kai gaskiya nagodewa Allah da bai sa nashiga izala ba zindikai makiya annabi saw .

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 2 года назад +2

    Favorite 💞💯

  • @IbrahimIbrahim-yp2ll
    @IbrahimIbrahim-yp2ll 2 года назад

    ماشا الله👍⁦♥️⁩⁦♥️⁩

  • @musamamuda8669
    @musamamuda8669 2 года назад +4

    Mash Allah Allah yakarama mal lafiya afarman annabi muhd s a w

  • @mdsuliman3207
    @mdsuliman3207 2 года назад +3

    Mash ALLAH

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 2 года назад

    Jzkl kahir ya shaik abulfathi wallahi basason annabi allah kara bamu da sharrin izala

  • @siradjichipkaou4893
    @siradjichipkaou4893 Год назад

    Yanzu wannan shine ilimi

  • @muftahusulaimananc8865
    @muftahusulaimananc8865 2 года назад

    Allah yaqara lpy Shek Abbdulfatashi

  • @malanmahamadou6229
    @malanmahamadou6229 2 года назад +1

    Asalamou alaikom sheck Abdoul fatahi inason kougani Wani Abou Dan izalafa baboyanda zayyi asanshi saiyayiwa Yan dariqa rashin kunya. Inagaydaka inayima fatan alhairi

  • @SaminuNarasulu
    @SaminuNarasulu Год назад

    Sakallahu kairan

  • @siradjichipkaou4893
    @siradjichipkaou4893 Год назад

    Wannan shine shati fadi

  • @zayanouIbrahim-n9c
    @zayanouIbrahim-n9c Год назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @zakirugarba5289
    @zakirugarba5289 2 года назад +1

    Muna jin dadin karatunka Allah ya saka da alkhairi

  • @najmadtv
    @najmadtv 2 года назад

    Malam muna jin dadin karatun Balgah da Nahwu. Yaushe za a dawo

  • @ibrahimabubakar9916
    @ibrahimabubakar9916 2 года назад +1

    Masha allah

  • @MuhammadAUmar-do2qj
    @MuhammadAUmar-do2qj 2 года назад +1

    Masha ALLAH
    Nice preaching

  • @mansurmaishayimaishayi-lk6lt
    @mansurmaishayimaishayi-lk6lt Год назад

    Dan asara😢😢😢😢😮

  • @babussalamonlinetv5068
    @babussalamonlinetv5068 2 года назад

    Maulana Zakin Sunna Assayidi Abul Fathi Sani Attijani Allah yamaka Albarka wallahi inasanka

  • @musamamuda8669
    @musamamuda8669 2 года назад +1

    Shehu abulfatahy Allah yakarama mal lafiya afarman annabi muhd s a w

  • @mdayuba3886
    @mdayuba3886 2 года назад +2

    masha Allah

  • @mamankarim4221
    @mamankarim4221 2 года назад +1

    Allah ya qara lafiya da nisan kwana masu albarka

  • @YahuzaAminu-d6v
    @YahuzaAminu-d6v Год назад

    Masuzagi qwalelenku gabishiyar allah

  • @abdullahisuleiman2795
    @abdullahisuleiman2795 2 года назад +1

    Akaramakallah dama Hausawa sunce, Tabarmar kunya da Hauka akan Nadeta

  • @hafizaminu7717
    @hafizaminu7717 2 года назад +2

    Ya maulaya

  • @sanusiibrahim3312
    @sanusiibrahim3312 2 года назад +1

    Dodon wahabiyawa sa su a tension

  • @AbubakrSaidu
    @AbubakrSaidu Год назад

    Allah lafiya danisan kwana

  • @danlamitf3175
    @danlamitf3175 2 года назад

    Allah yakara lafiya

  • @ibrahimyahayainyass2747
    @ibrahimyahayainyass2747 2 года назад +1

    Allah yakara kusanci

  • @siradjichipkaou4893
    @siradjichipkaou4893 Год назад

    Malami ka ji tsoron Allah

  • @salesaidu7176
    @salesaidu7176 2 года назад

    WANDAYADASABOMDANWUTANE WANDAYAKASHEYATSIRA WANDAYAKOYAMABINWANIN ALLAHDANWUTANE

  • @malawasalifou3877
    @malawasalifou3877 2 года назад

    Macha allha

  • @aminualhaji759
    @aminualhaji759 2 года назад +1

    Aminou gabonais bonjour

  • @adamauwalmuazu8776
    @adamauwalmuazu8776 2 года назад +3

    Dan Allah Yã Maulãya Abul Fathi a wargaza Tãron Wahãbiyya Salafiyya Jinin zul kuwaisara Mãkiya Annabin Rahama S A W

  • @mustaphabachir5302
    @mustaphabachir5302 2 года назад +2

    Wawa jahli

    • @salihuabubakar9545
      @salihuabubakar9545 2 года назад +2

      Mustapha shashasha barka ,ya wulakanta, Allah ya tonawa IZALAWA BOKO HARAM asiri.

    • @Mrsjmoonhome
      @Mrsjmoonhome 2 года назад

      Karatun sallar mai dattin hula kenan jahilci

  • @yusufabdullahi4776
    @yusufabdullahi4776 2 года назад +1

    Wannan ba ilmantarwa kuke ba wlh gaskiya yaka mata ku duba dukan ku ba abunda yaka mata ku dinga mana ba kenan 🙆🙆

    • @saleemyahuza
      @saleemyahuza Год назад

      a, kozakazo shafi sarki zaaki kayemana karatu malan

  • @barakamutari689
    @barakamutari689 Год назад

    1:09:50 1:09:50 1:09:52

  • @drmansurmagaji1210
    @drmansurmagaji1210 2 года назад +2

    Allah ya saka da Alkhairi.

  • @najmadtv
    @najmadtv 2 года назад

    Malam muna jin dadin karatun Balgah da Nahwu. Yaushe za a dawo?

  • @sahiroutafarkimahamanemans768
    @sahiroutafarkimahamanemans768 2 года назад

    Wahabiyya ayi gaira a janabin manzan Allah (SAW).

  • @shiwidiabdull
    @shiwidiabdull 2 года назад +3

    Masha Allah 🥰🥰🙏

  • @namirouayouba2232
    @namirouayouba2232 2 года назад +3

    Akoy abin ban dariya wly wanan Abdallah jahili ne futuk wawa

  • @saradjisani4355
    @saradjisani4355 2 года назад

    karya ne izala iko allah

    • @salihuabubakar9545
      @salihuabubakar9545 2 года назад

      Barka saradji Wawa.

    • @saradjisani4355
      @saradjisani4355 2 года назад +2

      @@salihuabubakar9545 ok barka dai qarani wawa ne kai fa hhhhh ku ajikine

  • @mhtbrahimassabour2724
    @mhtbrahimassabour2724 2 года назад +2

    Dodon wahabiyya

  • @belloabdulyakeen5825
    @belloabdulyakeen5825 2 года назад +1

    Wawa kawai. Ba ka jin bugu. Sheikh Abdullah wallahi ya yi bayani mai gamsarwa. Kuma bai gama ba tukunna.

    • @muhammadyakubumuhammad562
      @muhammadyakubumuhammad562 2 года назад

      Habah shehina ALLAH ya karamalafiya aitafaka badaidaba bassu dukdolayene

    • @zaharadeenmukaila6317
      @zaharadeenmukaila6317 2 года назад

      Akwai Wawa irinka jahili 👈duk wannan da aka kawo ba hujja bane saboda kaima kasha muguwar guban Nan ta izala 👈toh Allah yasawake wallahi Ina maganan ilimi agun me gemu a maqogoro👈

    • @salihuabubakar9545
      @salihuabubakar9545 2 года назад

      Bello mai gemu a makogwaro , shugaban mushirikai barka 🤣🤣🤣🤣

    • @belloabdulyakeen5825
      @belloabdulyakeen5825 2 года назад

      @@zaharadeenmukaila6317 hujjoji ko karya da sharri. Baffa hotoro ma ya wargaje karyayyaki Abulfathi ballantana sheikh Abdullah

    • @belloabdulyakeen5825
      @belloabdulyakeen5825 2 года назад

      @@salihuabubakar9545 Ai gara mai gemu a makogoro akan Bakin Abu jahal a Bauchi mai qazafi

  • @achiissa1224
    @achiissa1224 2 года назад +1

    Mâcha.allah.munagodiya.bahuja.izala.🤣🤣🤣🤣🤣

  • @mustangnin1185
    @mustangnin1185 2 года назад

    Ashi kayarda kai dan bidia ne

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 года назад +3

    Lallai ya kamata dama a sanar da wahabiyyawa da sauran al'umma waye Ibn Abdulwahab.

  • @salihuabubakar9545
    @salihuabubakar9545 2 года назад

    Gaskiya IZALAWA BOKO HARAM kun wulakanta Allah yakyauta.

  • @adamauwalmuazu8776
    @adamauwalmuazu8776 2 года назад +1

    Me Gemu a maqogwaro yãsha Mãtsa 😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @muhammadzubairukatsina49
    @muhammadzubairukatsina49 2 года назад

    ON WHO ARE THE KHAWARITES
    Famous Maliki Scholar Ahmad Sawi (1825 AD) wrote a commentary (Hashiya) on the above work. This commentary is called Hashiya al-Sawi‘ala al-Jalalayn.
    Qur’an 35: 6 (verse 6 of sura Faatir) states “Truly, the Devil is an enemy to you, so take him as an enemy: he only calls his party to become of the inhabitants of the blaze"
    In explaining this verse, the great scholar Ahmad Sawi writes in his commentary as follows.
    “It is said this verse was revealed about the Kharijites (foretelling their appearance), who altered the interpretation of the Qur’an and Sunna, on the strength of which they declared it lawful to kill and take the property of Muslims-as may now be seen in their modern counterparts; namely, a sect in the Hijaz called "Wahhabis," who "think they are on something, truly they are the liars. Satan has gained mastery over them and made them forget Allah’s remembrance. Those are Satan’s party, truly Satan’s party, they are the losers" (Qur’an 58:18-19 We ask Allah Most Generous to extirpate them completely”
    The above note is available in the following 3 Editions.
    Reference (1) 1930 edition, printed in Cairo [‘Isa al-Babi al-Halabi edition, Vol 3 . page 255
    ]
    Reference (2) 1937 edition, printed in Cairo [Maktaba al-Mashhad al-Husayni edition, Vol.3, pages 307-308]
    Reference (3) 1970 Edition, printed in Beirut .[ Dar Ihya’ al-Turath al-‘Arabi , vol 3 , page 307-308]
    But Wahhabis are famous for changing religious books. They published a new edition of the above work from [Dar al-Fikr in Beirut, offset of the same old printing], but with a surreptitious change.
    In the third volume, part of the bottom line of page 307 and the top line of 308 have been whited out, eliminating the words "namely, a sect in the Hijaz called ‘Wahhabis,’" removing the basic point of what the author is trying to say about the modern counterparts of the Kharijites. In another later edition in 1993, Dar al-Fikr, Beirut deleted the above line completely using modern computing technology.

  • @adamlawansalihu8550
    @adamlawansalihu8550 Год назад

    Kai.akwai.banzaye.a.yan.izala.bidia

  • @isahyahaya1141
    @isahyahaya1141 2 года назад

    Dan izala katun Dan iska ne wlh

  • @namirouayouba2232
    @namirouayouba2232 2 года назад +1

    Dakabi dan izala sallah gara kabi aladai a fata ko kare yaja mushe kace limami ne wly

    • @yusufnaannabi7171
      @yusufnaannabi7171 2 года назад

      Masha'allah ai idan kaga mutun yana zagi yarasa tacewane sai yayi zagi zaihuce wahabiyawa sai zagi ga ikrarin sunnah amma sai karasa awace sunnah suka koyi zagezage

    • @yusufnaannabi7171
      @yusufnaannabi7171 2 года назад

      Masha'allah ai idan kaga mutun yana zagi yarasa tacewane sai yayi zagi zaihuce wahabiyawa sai zagi ga ikrarin sunnah amma sai karasa awace sunnah suka koyi zagezage

    • @namirouayouba2232
      @namirouayouba2232 2 года назад

      @@yusufnaannabi7171 wly abokina izala ba addini bané gaskiya saidai sunnah Ibn taimiya da dan Abdul wahab amma ni bana Salla a masalacin in izala wly

    • @yusufnaannabi7171
      @yusufnaannabi7171 2 года назад

      Wannan gaskiya abokina allah ya mana tsari dakaidu su

    • @namirouayouba2232
      @namirouayouba2232 2 года назад

      @@yusufnaannabi7171 Amin summa amin dan darajar sayadina rasulullahi Saw nagode

  • @sama2993
    @sama2993 2 года назад

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته دن الله أتيمكامن اسنيان ثكن غروف كنك نتليغرام

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl Год назад

    Maganin wahabiya

  • @haussaibou3124
    @haussaibou3124 2 года назад

    Saki tijjani kakama ubangijin tijjani

  • @binabdallah7743
    @binabdallah7743 2 года назад

    Kai abul fathi dan iska ne 😂
    Halitta wani kakeyi wa izgili, Kai yanzu dubi hakorinka

    • @adamauwalmuazu8776
      @adamauwalmuazu8776 2 года назад

      RUFEWA MUTÃNE BÃKI DOMIN KAINE DAN ISKA ! KAI KANIN ME GEMU A MAQOGWARO NE ?

    • @belloabdulyakeen5825
      @belloabdulyakeen5825 2 года назад

      Hakorin Abulfathi babu kyau gani kuwa

  • @binabdallah7743
    @binabdallah7743 2 года назад

    Annabi yace wahabbiyya😂????
    Kai abul fasadi Kanin Abdul Jabbar!

  • @إبراهيمالنحوي-ب5غ
    @إبراهيمالنحوي-ب5غ 2 года назад

    ألا تخاف الله يارجل

    • @adamauwalmuazu8776
      @adamauwalmuazu8776 2 года назад +1

      إبراهيم النحوي
      إن لم يخاف الله فمن يخاف إذاً ؟؟؟
      بالله العظيم أرجوك أن تسمع كلام المعلم جيدا قبل أن تبدأ بالقول !!!!🤫

  • @jikanadamasuleman8664
    @jikanadamasuleman8664 2 года назад +2

    Kai jahiline Wawa bakauye makaryaci kakoma makaranta

  • @abdulmalikabdulrahaman7815
    @abdulmalikabdulrahaman7815 2 года назад

    Masha Allah

  • @mhtbrahimassabour2724
    @mhtbrahimassabour2724 2 года назад

    Ina so macha'allah Syd abulfathi

  • @yussipkader8391
    @yussipkader8391 2 года назад

    Macha allah

  • @najmadtv
    @najmadtv 2 года назад

    Malam muna jin dadin karatun Balgah da Nahwu. Yaushe za a dawo?

  • @mhtbrahimassabour2724
    @mhtbrahimassabour2724 2 года назад

    Dodon wahabiyya

  • @abubakariliyasu3755
    @abubakariliyasu3755 2 года назад

    Masha Allah.

  • @Abdulhadiabubakar
    @Abdulhadiabubakar 2 года назад

    Masha Allah

  • @najmadtv
    @najmadtv 2 года назад

    Malam muna jin dadin karatun Balgah da Nahwu. Yaushe za a dawo?