HON Solomon Dalong, ka yi gaskiya. A maganarka dangane da alak'ar musulmi da kiristoci so na yi ka kawo fad'ar Allah a Suratul maaidah, Aya ta 82 (Q. 5:82).A nan ne, Allah Ya ce : "....Kuma lalle ne kanã sãmun mafiya kusantarsu a sõyayya ga waɗanda suka yi ĩmãni su ne waɗanda suka ce: 'Lalle mu ne Nasãra.' ....". Zancen Allah shine kat. Allah Ya sa ka da alhairi.
Nifa wllh tllh wadan nan malamman ban San meye suke nema ba na duniya ka duba kaga duk wahalarda talaka ke Ciki ba ruwansu su indai zasu Samu allah ya isah
Gentlemen wake up, all what he said is correct. Just look at it, do you ever heard of Qur'anic convention, if no then, why now, if yes, still why now? Why in Abuja not Sokoto the seat of the Caliphate. Then you look at the questions he raised at the current critical time. Please, it is time we reason rationally🙏
Arna hankalinsu ya tashi saboda Gwamnati zata dauki nauyin hidimar Alqur'ani duk wanda bai sani ba yanzu haka Kungiyar CAN ta fara korafi itama sai anyi Bible festival, idan ba haka ba kuma sukace zarginsu ya tabbata na cewa wannan Gwamnatin zata Musuluntar da Nigeria
Ai irin wadannan sai dai su dinga yiwa tawayen cikinmu yawo da hankali. Me ya haɗa kaf*iri da lamarin addinin musulunci? Kai wannnan ko cikin kafi*ran munafuki ne
Waaleikum Sallam Warahamatullahi Taala Wabarkatuhu BABAN AREWA.
Gaskiya akwai alamar tanbaya acikin wannan, akan wannan taro, maganar Dalong gaskiyanile
Jagora Dalong muna maka fatan Allah Ya saka maka da alheri. Allah Ya maka jan gora, ameen.
Allah Ya kara ma Solomon lahia.Ka jera tamboyoyi mais m'a na
Gaskiyane Allah ya samu da ce
HON Solomon Dalong, ka yi gaskiya. A maganarka dangane da alak'ar musulmi da kiristoci so na yi ka kawo fad'ar Allah a Suratul maaidah, Aya ta 82 (Q. 5:82).A nan ne, Allah Ya ce : "....Kuma lalle ne kanã sãmun mafiya kusantarsu a sõyayya ga waɗanda suka yi ĩmãni su ne waɗanda suka ce: 'Lalle mu ne Nasãra.' ....". Zancen Allah shine kat.
Allah Ya sa ka da alhairi.
Masha Allahu
Gskiy salamiu allahayasakama dalaheri
Makiyin allah. Babu mu babu hudubarka don kuwa tayi kama da hudubar shaidan
Can muku dai. Ana fada muku gaskiya Kuna qi. Mu dai wallahi ba Wanda zai sake yaudaranmu da Muslim Muslim. Wallahi yaudarace
Kaima da ka ki jin gaskiya ka zama shaidan din
Gaskiya KO abakin wa tafito kazaya kadauka Indai gaskiyane Allah kabamu shuwagabanni nagari
❤we need them to ask kind of that quations
It's true nothing but truth
Dalung. He said the truth
Maganar gaskiya ne
Idan har da gaske suke badon siyasa zasuyi wannan taroba toh dan Allah subari sai, 2028 Idan Allah yakaimu Rai da lpy
Nifa wllh tllh wadan nan malamman ban San meye suke nema ba na duniya ka duba kaga duk wahalarda talaka ke Ciki ba ruwansu su indai zasu Samu allah ya isah
Kaji gaskiya
Gentlemen wake up, all what he said is correct. Just look at it, do you ever heard of Qur'anic convention, if no then, why now, if yes, still why now? Why in Abuja not Sokoto the seat of the Caliphate. Then you look at the questions he raised at the current critical time. Please, it is time we reason rationally🙏
Sosaima oga
Allah ya kara maka lafiya
Toron munafurce ne ba gaskiya.
Allah ya tona asirin su ya kuma tarwasasu. Hakin talakawa bezai barsu ba
Allah yakara lafia Soloman dalong 😂😂
Idan malamai basu yi taitayyin su ba ,Yan siyasa za su tozar tasu
Arna hankalinsu ya tashi saboda Gwamnati zata dauki nauyin hidimar Alqur'ani duk wanda bai sani ba yanzu haka Kungiyar CAN ta fara korafi itama sai anyi Bible festival, idan ba haka ba kuma sukace zarginsu ya tabbata na cewa wannan Gwamnatin zata Musuluntar da Nigeria
Wait till they mention bible
Muna so kazama musulmi.
Insha Allah
A yi masa addu'a
Ai irin wadannan sai dai su dinga yiwa tawayen cikinmu yawo da hankali. Me ya haɗa kaf*iri da lamarin addinin musulunci? Kai wannnan ko cikin kafi*ran munafuki ne
There is nothing they do according to the Quran. RK
Cin danko har da su kaza
Gaskiyane, kaga shugaba nakwarai 💪💪💪.
Ku dayake wawa yene siyasa Babu muslinci Achikinta karya kuke ni nayar da da maganar shi wlh
Kai Solomon dalung ai Peter obi kayi Don kiyayyarka da musulunci , munsanka dakai har dan bello da bakin cikin addinin musulunci zaku mutu