KOTUN SOYAYYA SEASON 1 EPISODE 1

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 дек 2024

Комментарии • 98

  • @NazifiAlBashir
    @NazifiAlBashir 27 дней назад +1

    Gaskiya anyi abinda ya dace awananan Shari a Allah ya rabamu da muna fukai acikin mu

  • @user-gw8wm6xf1f
    @user-gw8wm6xf1f 8 месяцев назад +3

    Kawai dai Hafiz ba Adali bane tunda baiyi bincikeba

  • @shamsuddenribrahimmg5298
    @shamsuddenribrahimmg5298 7 месяцев назад +3

    Masha allah allah ya karawa alkalannan basira dakuma kamanta adalci

  • @BabayeAdam-kj6sh
    @BabayeAdam-kj6sh 8 месяцев назад +4

    A gaskiya ba amata adalci ba anawa

  • @YusutIbrahimyusufEee
    @YusutIbrahimyusufEee 5 месяцев назад +2

    Allah ya da tardamu❤🦋

  • @AnimaAnima-z1i
    @AnimaAnima-z1i 3 месяца назад +1

    Allah sarki batula taban tausayi irin wannan labarin nata izak tili hakane yaharu Dani wlh saidai ni mayaudarin bayan shekara daya yanemi number ta kokunya bakijiba hakane yasa nadaina yarda da maganar namiji har yanzu Kuma bansakeyin soyayar inazaune har yau sbd kunanr zuciya dayakasa fita Allah yasakamanana😢😢😢😢😢😢

  • @mrdus6245
    @mrdus6245 7 месяцев назад +3

    Wannan shine kallon wannan shirin nafarko. Allah yasakawa kotun masoya da alkhairi

  • @JAFARUMAMAN
    @JAFARUMAMAN 6 месяцев назад +2

    Gaskiy Hafiz biyi daidaiba Daman baya Santa indan Dan Yana santa bazaya bartaba Sanbo da labarin Nadiya

  • @nuraahmad9011
    @nuraahmad9011 8 месяцев назад +3

    Allah yataimaka Allah yasa anfara asaa

  • @dausiyakarkarna1811
    @dausiyakarkarna1811 6 месяцев назад +2

    Gaskiya tajijiki 😭😭😭💔💔💔💔💔💔allah yabaki nagari batula

  • @baadamkonto1972
    @baadamkonto1972 3 месяца назад +2

    Mu ma mazan fa muna shan yaudara 😢domin akasarin mata abun hannun ka suke so😢

  • @mtvg8984
    @mtvg8984 7 месяцев назад +2

    الحمدالله انه بينتالحقيقه ربي يستد امين ياالله ❤😢😊

  • @NazifiAlBashir
    @NazifiAlBashir 27 дней назад

    Gaskiya anyi abinda ya dace awananan Shari a Allah ya rabamu da muna fukai acikin mu❤

  • @IbrahimSadiQa
    @IbrahimSadiQa 7 месяцев назад +2

    Amma shari.a dakeyi yanunacewa bangaredaya akebawa gaskiya

  • @DogonYaro-bk1br
    @DogonYaro-bk1br 6 месяцев назад +2

    gaskiya wannan film naku ya nishadar tar Dani sosai wallahi Allah ya qara daukaka

  • @rahilamukhtar
    @rahilamukhtar 8 месяцев назад +3

    Wow Abin ya burgeniiii

  • @ZakirouAbdoulmalikikonkozot
    @ZakirouAbdoulmalikikonkozot 6 месяцев назад +2

    Masha allah allah ya taimakemu baki daya

  • @talhaabubakar3290
    @talhaabubakar3290 3 месяца назад +1

    Shi ba mayaudari ba ne, wawa ne sakarai kidahumi

  • @IsaIbrahim-ht7lk
    @IsaIbrahim-ht7lk 8 месяцев назад +4

    Alhamdu lillah

  • @Rabiluibrahim-c8s
    @Rabiluibrahim-c8s 2 месяца назад +2

    ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉

  • @MdMihs
    @MdMihs 7 месяцев назад +3

    Alhamdulillah allah ❤😢🤐😭😭😭

  • @UbaleMukhtar
    @UbaleMukhtar 4 месяца назад +2

    A gaskiya wannan shirin abin kallo ne ga kowa da kowa

  • @adamdahiruahmad9958
    @adamdahiruahmad9958 7 месяцев назад +2

    Allahmdullahi najidan haka

  • @hamzaSanoussi
    @hamzaSanoussi 7 месяцев назад +2

    Allha sarki raiuwa soyaya ❤❤❤❤❤❤

  • @BalaMuhammad-e8z
    @BalaMuhammad-e8z 4 месяца назад +2

    Wai yaushe Za a cigaba dayin wannansirinne mungaji da gafarasa

  • @hamzaSanoussi
    @hamzaSanoussi 7 месяцев назад +3

    To gaskiya wan lbr na so😢🎉

  • @HabibouInousa-ws2di
    @HabibouInousa-ws2di 8 месяцев назад +3

    Aslm batula kishiga matsal soyayya.sosai.amman matsa yeki namu solma kimai dakomi. Bakomaiba.allah yama yarmiki da al.kairi

  • @ArunMale-pk6sp
    @ArunMale-pk6sp 7 месяцев назад +2

    Masha Allah 😢😢😢

  • @Mushazuma
    @Mushazuma 8 месяцев назад +4

    Bash yaran shugaba

  • @dausiyakarkarna1811
    @dausiyakarkarna1811 6 месяцев назад +2

    Hafis kakoma gunna diya ka zazzabga matama ri dan allah 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭wllahi nayi kukaso sai allah

  • @AbikanNimota
    @AbikanNimota 6 месяцев назад +3

    This one can never happen in Lagos court you must pay for damages for trauma, breach of agreement between the two party. My to her is may almighty provide her with upright person

  • @YUSIFGAMBO-zj7lq
    @YUSIFGAMBO-zj7lq 7 месяцев назад +1

    hafiz ashekai bazaka iya yakibane asoyayyarka todamen basenta kakeba

  • @aliyugarbamusa
    @aliyugarbamusa 7 месяцев назад +2

    Ba a gina hukunci akan zato don haka Hafiz yayi kuskure Musamman da yaji labari daga wani guri sannan ya kasa yin sahihin bincike domin ya tabbatar da gaskiyar maganar. Bayan haka ko da ya kasance gaskiya ne akwai Auwalu to bai kamata Hafiz yayi watsi da Batula ba tunda har an tabbatar da yanzu ba ya nan kuma yarinyar bata taɓa nuna masa rashin ƙauna ba. Hafiz bai yi zurfin tunani irin na maza ba sai ya yayi gajeren tunani irin na mace.

  • @SANINASIDIIBRAHIM
    @SANINASIDIIBRAHIM 8 месяцев назад +2

    Masha Allah ❤

  • @IbarhimKhalil
    @IbarhimKhalil 7 месяцев назад +1

    Allah ya samudace 🎉

  • @Faroukilla-c3q
    @Faroukilla-c3q 6 месяцев назад +1

    Shiyasa Nike soyayya 10%100 sabida wannan ranar ta rabuwa💔

  • @makerapalacetv.2789
    @makerapalacetv.2789 8 месяцев назад +1

    Masha Allah ❤
    Allah yayi jagora

  • @HshSbhsh-jz3rw
    @HshSbhsh-jz3rw 7 месяцев назад +3

    MashaAllah ❤❤❤

  • @HafsaIssah-gg4ni
    @HafsaIssah-gg4ni 7 месяцев назад +5

    Hummm ay ke anmiki mai sauki 😢😢 da kunji nawa labarin 😭😭😭

  • @AmeeraUmar-dq1md
    @AmeeraUmar-dq1md 8 месяцев назад +2

    Masha Allah Allah yabada sa a 😊

  • @MasoyiMasoyi-l1c
    @MasoyiMasoyi-l1c 7 месяцев назад +4

    To gaskiya bekamata ayi ma hafiz hokuce akan abin da batula tafada ba si anji tabakin sa 😢 Allah ya samudace

  • @Chamsoudine-nb2hl
    @Chamsoudine-nb2hl 8 месяцев назад +2

    Allah sarki

  • @MoussaAKBaba-ej3vs
    @MoussaAKBaba-ej3vs 8 месяцев назад +1

    Masha allah ❤❤❤❤

  • @AbdulBUBA-ds4do
    @AbdulBUBA-ds4do 8 месяцев назад +3

    Gaskiya naji dadin gani

  • @IsahRedcard
    @IsahRedcard 7 месяцев назад +2

    Gaskiya ne wan nan Dalilin Yayi daidai😂😂😂😂❤❤

  • @SaiduHabiba
    @SaiduHabiba 3 месяца назад +2

    Dan Allah shari'a gaskiya ne kodai firm ne?

  • @fatimamuhdabbakar9329
    @fatimamuhdabbakar9329 8 месяцев назад +2

    Wannan karya ne

    • @LuqmanCaps
      @LuqmanCaps 8 месяцев назад

      Kikawo hujjoji a Court 😂

  • @Abilkairi
    @Abilkairi Месяц назад

    The truth is that God is the king

  • @jamilaabdulrahim1339
    @jamilaabdulrahim1339 8 месяцев назад +2

    Hmmm alhamdulillah 😢

  • @saddiqishaktv
    @saddiqishaktv 8 месяцев назад +2

    Masha allahu batula zanmaye miki gurbin hafiz inzaki bani dama 🎉❤

  • @UsumanUsuman-qn2mu
    @UsumanUsuman-qn2mu 8 месяцев назад +2

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @AliMansour-sq3zf
    @AliMansour-sq3zf 8 месяцев назад +4

    Chin da gaske ne yayau dareta

  • @DAKATNANBAMMOSES
    @DAKATNANBAMMOSES 3 месяца назад +1

    Dan allah mai ne title na Wakan da akayi a karshe firm din or who sing this song i want to download it

    • @mustaphasunusi148
      @mustaphasunusi148 18 дней назад

      Kotun soyayya
      Asnanic ne Kuma zaka same ta account din ma iyali ticktock ko Instagram

  • @ahmadibrahim8659
    @ahmadibrahim8659 7 месяцев назад +1

    Allah ya kyauta

  • @IsahRedcard
    @IsahRedcard 7 месяцев назад +2

    Me Gaskiyar labarin nan Aha zahiri ? Flim ne ko Gaskiya

  • @Nafisayau-w2e
    @Nafisayau-w2e 7 месяцев назад +1

    Tabbas beyi daidaiba

  • @HarunaAlhassan-hn2sw
    @HarunaAlhassan-hn2sw 7 месяцев назад

    Allah yasamudaci ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @fadilaousman1385
    @fadilaousman1385 8 месяцев назад

    Mash'allah ❤

  • @kabiruyakubu4005
    @kabiruyakubu4005 7 месяцев назад +1

    Impressive

  • @Abilkairi
    @Abilkairi Месяц назад +1

    Mayau darine

    • @Abilkairi
      @Abilkairi Месяц назад

      Gaskiya ta i yabada labari

  • @UsmanabubakarUsmanabubakar
    @UsmanabubakarUsmanabubakar 7 месяцев назад +2

    😂😂😂😂😂

  • @MajidiSani
    @MajidiSani 8 месяцев назад +1

    😢😢😢😢😢😢😢

  • @AlbaIdris
    @AlbaIdris 2 месяца назад

    batula ta yi kuskure akan alkaba in da ta ke

  • @MusaHussaini-v3t
    @MusaHussaini-v3t 2 месяца назад

    Shi kenan yaci blush

  • @fatimamuhdabbakar9329
    @fatimamuhdabbakar9329 8 месяцев назад +2

    Makaryace

  • @IsahRedcard
    @IsahRedcard 7 месяцев назад +1

    Mata Ba mutanen yadda Bane

  • @Nafisayau-w2e
    @Nafisayau-w2e 7 месяцев назад +2

    Wallh harsedanayi hawaye😢

  • @مهديوريمي
    @مهديوريمي 8 месяцев назад

    Masha allah

  • @autan_hajiya_entertainment
    @autan_hajiya_entertainment 8 месяцев назад +2

    Masha Allah. Very nice

  • @AbdoAbood-ms8gs
    @AbdoAbood-ms8gs 7 месяцев назад

    Hukuncin daidane

  • @DKB70
    @DKB70 8 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @اميرهميروو-ج7ش
    @اميرهميروو-ج7ش 17 дней назад

    أصلًا هوا شاك فيه المفروض لو سمع يجي ي صارحه مو يسكوت ويسحب عليه حسبي الله لاحبيب ولا العشره

  • @Kamillataannabi
    @Kamillataannabi 8 месяцев назад

    ❤❤❤❤

  • @Ibrahim15056
    @Ibrahim15056 7 месяцев назад +2

    Maganar gaskiya gay Nan bashida gaskiya

  • @mrbadumee1874
    @mrbadumee1874 8 месяцев назад

    BeEM

  • @mrbadumee1874
    @mrbadumee1874 8 месяцев назад

    BULUfem

  • @NazifiAlBashir
    @NazifiAlBashir 27 дней назад +1

    Gaskiya anyi abinda ya dace awananan Shari a Allah ya rabamu da muna fukai acikin mu

  • @Nuraumar-rx7jo
    @Nuraumar-rx7jo Месяц назад +1

    ❤❤❤

  • @AlbaIdris
    @AlbaIdris 2 месяца назад +1

    batula ta yi kuskure akan alkaba in da ta ke

  • @UsumanUsuman-qn2mu
    @UsumanUsuman-qn2mu 8 месяцев назад +4

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @usmanhudu5227
    @usmanhudu5227 7 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉