Matsalarkuce kudakukajaza kukayi tallansa shi tunubu gara kufara istigifari fatin ALLAH yatuhumeku Mudai munagefe saboda tintini malam Jafar yafada muku gaskiya saboda ALLAH has ashe na malam na gaskiya akan guk wanda yaga tunubu idan yanada halin kisa yakasheshi amma se akajuya abin yazaba waii shine me son musulmi har'aka goyamasa baya Himm to mugyara se ALLAH yagaramana
Matsalarkuce kudakukajaza kukayi tallansa shi tunubu gara kufara istigifari fatin ALLAH yatuhumeku
Mudai munagefe saboda tintini malam Jafar yafada muku gaskiya saboda ALLAH has ashe na malam na gaskiya akan guk wanda yaga tunubu idan yanada halin kisa yakasheshi amma se akajuya abin yazaba waii shine me son musulmi har'aka goyamasa baya
Himm to mugyara se ALLAH yagaramana
Allah Sarky Rayuwa Kenan..
Bakomai Watarana Sai labari.
Allah yabamu guzirin koma gareshi.
Allahumma amin yahayyu yaqayyum 🤲 malam Allah yahadasu da wahalar da bazasu iyaba tadudiya data lahira
to mudai saidai muce Allah yasakamana yabimana hakkinmu bamu yaheba wallahi har abada
Allah yasa muyi kyakykyawan karshe albarkacin annabi Muhammad s a w w
@@AleeyuAmeenuMaska Ameen
Hasbunallahu wa nimal wakeel
Allah yasa kai baka daga cikin jahilan yan siyasa wayanda komai nasuyayi daidaine kamar yan siyasar jihar kano harda masuyin sabo
May Allah help us make peace with them
Abindaii yafi karfimmu Allah zaimana maganinsu
Nigeria Kasar mu Tagado
Saunawa anagaya masa shima dakansa yasan halin da yan arewa sukeciki tinda yake taqara kudimmai basauqi basas sauci abinda yakamata ayi shine adaumataki kawai imma zaa tsigeshi toh atsigeshi kawai acanzashi abawa wanda zaiya
✅🤲🤲🤲✅☝️☝️☝️😃🙌🕋🕋🕋✅
😢😢