Hafsat Shehu ta nemi yafiya kan tsinuwar da tayiwa Rahama Sadau tace soyayyar Annabi ce ta saka ta

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 дек 2024

Комментарии • 341

  • @shuaibuibrahimgusau9344
    @shuaibuibrahimgusau9344 4 года назад

    Allah ya biyaki ya jikan magabata ya barki da masoyinki sayyidil wujudi S A W ya baki miji na gari

  • @mariamsouraya861
    @mariamsouraya861 3 года назад

    Naji dadin wannan video. Wlhy I am jealous of howmuch you love our prophet. Allah ya kara mana son annabi Allah ya shiryemu

  • @halimahabdullahi4118
    @halimahabdullahi4118 4 года назад

    S A W Ameen wannan haka yake yar uwa

  • @adammuhammadlotomuhammad3675
    @adammuhammadlotomuhammad3675 3 года назад

    Wallahi idon baki bi sunnar saba idon bakiyi masa biyayya cikin abinda yayi umarni dashiba
    Wallahi babu shi babu ke ko a ranar alkiyama
    Ba'a da'awar son Annabi s.w.a da baki
    Da aiki ake gane masoyin annabi s.w.a
    Kije kiyi aure shine matakin farko akan ki na son annabi s.w.a
    Allah s.w.t yace QUL'INKUNTUM TUHIBBUNALLAHA FATTABI U'NEE
    idon kun kasance kuna son allah s.w.t to kubi manzon Allah s.a.w,

  • @cheffouamadou915
    @cheffouamadou915 4 года назад

    Aslm alcm wr wb lalleé soyayar annabi saw tanassa komi amma kussani Allah SWT yanacewa duk wanda yaketozarta dan ouwanssa musulmi saboda wani zunubi dayake aikatawa To lalleé bazai mutuba se ya aikatachi irinchi hadissine ingantace sannan kussani Allah SWT ya ce falyakul kairan awou lysmk kafadi alkairi kokayi chiru

  • @aishaadam7402
    @aishaadam7402 4 года назад +2

    Ameen Yar uwa son annabi yafi komi kuma duk Wanda Allah ya azirta da son annabi zaiyi fiye da haka nibanga lefin duk wacce tayi kukaba

  • @كلثومابراهيم-ل1ف
    @كلثومابراهيم-ل1ف 4 года назад +4

    Tsira da amincin Allah sukara tabbata a gareshi amen ya Allah, Allah ya Kara mana son annabi S A W.

  • @hafsatambatotamaaikihafsa241
    @hafsatambatotamaaikihafsa241 4 года назад +21

    Son annabi sai mai rabo da rabonma sai dan halak kin yimana daidai hafsat Allah ya sakamiki da alkairi duk mai son annabi na gaski saiya tsinewa rahama sadau

    • @aminaabupaker8690
      @aminaabupaker8690 4 года назад

      Wllh hakane

    • @MunaAbbas.
      @MunaAbbas. 4 года назад

      Ai Annabi base goyi bayan tsinuwa ta dalili shi ba ku nuna mata batayi daidai fakat

    • @aminaabupaker8690
      @aminaabupaker8690 4 года назад

      @@MunaAbbas. bakada kunene👂 bakaji mai tace ba SOYAYYA Muhammad S,A,W shiyasa tayi tsinuwa kuma duk masoyi manzon Allah sai yaji zafin dalilin ta Rahma sadau aka zage masoyin Allah kuma macecemu Saidai kawai hakurin da ta bayarne zamu mata uzuri ✌

    • @MunaAbbas.
      @MunaAbbas. 4 года назад +1

      @@aminaabupaker8690 I agree am just saying tsinuwa begins Kuma nasan tayi ne nissan bachin rai, Allah ya kara Mana son Annabi.Kunni Kam kowa maa nada shi ko ba haka ba

    • @aminaabupaker8690
      @aminaabupaker8690 4 года назад

      @@MunaAbbas. Amin
      Nasan kanada kune sorry 🙏

  • @هيموهيمو-ع3ب
    @هيموهيمو-ع3ب 4 года назад +6

    Wallahi kinyi a rayuwa hafsat ina yinki daga masoyiyar hajiya fatima A.G allah ya kara kiyaye ki

  • @nafisaadamu7149
    @nafisaadamu7149 4 года назад +23

    Allah yakara mana son annabi S.A.W

  • @faridashuaibu5217
    @faridashuaibu5217 4 года назад +7

    A gaskiya kinyi adalci, to sai kiyita yiwa kowa addua ki nemama kowa shiriya, Ya Allah ka kara mana soyayyar manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam. Ameen

  • @AlhayatAlhayat-jr8wq
    @AlhayatAlhayat-jr8wq 9 месяцев назад

    muso anabi allah kuma mubi sunnasa muyibiyeya ma allah da anabisa da abin dayazo dashi bakaryan son annabi ba kuma anna saba wa allah da manzoba

  • @SaaduMuhammad-c8d
    @SaaduMuhammad-c8d 10 месяцев назад

    Mashaallah allah yabaki miji nagari kicika san manzan allah agidan aure

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 4 года назад

    Allah ya baki miji nagari idan kuma kina dashi allah ya kara zaman lafiya

  • @umarbello3984
    @umarbello3984 4 года назад

    Allah yakamana son annabi Allah yabiki sukuma karnukan yahudawa Allah ya shiryesu

  • @maryamisafarouk6833
    @maryamisafarouk6833 4 года назад

    Son Annabi Kuma shine ki /ka bi Sunnah sa. Ki bi umarnin abinda ya hana a yi. Kuma ka yi abinda ya ce ayi. Allah ya sa mu da yaran mu, mu rayu a tafarkin Sunnah ma'aiki S.A.W

  • @fatimaumar1813
    @fatimaumar1813 3 года назад

    S.a.w amin ya hayyu ya kayyum
    Allah yasaka da alakairi hafsat
    Allah yagafartamana zumibanmu

  • @nafisayusufsaudiyya8623
    @nafisayusufsaudiyya8623 4 года назад +22

    allah yasa mutani sugane sudai.na zagin rahama sadau

  • @timayac5408
    @timayac5408 4 года назад +2

    Wallahi tsinuwar da akama Rahma bay dace ba ni ban maji ana tsinewa wancan tsinen na ba kamar rahma.chi kachechi ma yakamata Ayi rahma kuma in Tanada rabon chiruwa Allah chiryata amma abinda tayyi bay dace ba amma ba ita tace a zaguéchi ba

  • @mahamadouidi2544
    @mahamadouidi2544 4 года назад

    kuna son annabi aka zage shi a kano me kukayi sai don ta saka kaya wani dan iska ya bata sunan annabin mu, ai nasiha zaku mata ba tsinuwaba kowa ai mai laifi ne ke hafsa da kike ta suruta wankakkiya ce. ku dinga yiwa juna nasiha, allah ya shirya, kowa baisan karshen saba,

  • @zainabouabdou8990
    @zainabouabdou8990 4 года назад +1

    Gaskiya niji dadin wannan magana da kikayi Allah ya kara mana son annabi

  • @shafaatuabdulkadir227
    @shafaatuabdulkadir227 4 года назад +4

    Karya take gani tayi itama za a Tona Mata asiri shegu kawai duk suma da nasu a gindinsu at ni mansura kin burgeni wallahi allah ya biya ki

  • @mrs.khadijatusman9311
    @mrs.khadijatusman9311 4 года назад +1

    Miye abun nadama, hafsat abunda kikai bakiyi laifi ba. Shine daidai abunda mumini na kwarai ya kamata yayi. Allah ya shiryemu gabaki daya, Allah kada ya kamamu da laifukan da wawayen cikinmu keyi. Amin

  • @romahess4387
    @romahess4387 4 года назад

    Allah ya sa mugane kuma ya karamana son annabi fiyayyen halitta (s a w) amen ya allah annabinmu me hakurine muyi hakuri muyi koyi dashi

  • @alhajialhassan6193
    @alhajialhassan6193 4 года назад +1

    Wallahi kinyi iyayi wallahi kina cikin halara tacikin Ma,aiki wallahi hakane naganarki yar uwa

  • @ftooomadmm2394
    @ftooomadmm2394 4 года назад +5

    ALLAH YA KARA MANA SON ANNABI S.A.W AMEEEN
    ITAKUMA RAHAMA ALLAH YA SHIRYATA

  • @nuhuibrahim753
    @nuhuibrahim753 4 года назад

    Son manzo Allah shine da'atuhu fima amara wa tasdikuhu fima akbara ki dena yaudarar kanki kullum kuna yakar musulunchi kuma kuna karya cewa kuna son manzon Allah, Allah Ya shiryeku

  • @hadjaaichalimankaumi1633
    @hadjaaichalimankaumi1633 4 года назад +1

    Ai annabi beiche ka tsinewa musulmi dan uwanka musulmi bâ chewa akayi idan musulmi dan uwanka Ya bar hanya she kayi masa nasiha bâ tsiniwa ba

  • @fatimaadam4978
    @fatimaadam4978 4 года назад

    Gaskiyane maganar ki hafsat

  • @hadizagambo1984
    @hadizagambo1984 4 года назад +7

    Bleaching ko ta inna ajiki Ku wai kuna son annabi.... Rahama ta ban haushi da tausayi a ciki rayuwan ta amma ta nima yafiya..... yanzu kune masu ban haushi wallahi

    • @umarlawan2921
      @umarlawan2921 4 года назад +1

      Mu xata nemi yafiya ne ke kinsan taba manxon Allah kuwa wawiya kawae akansa babu abinda bazamu iya ba jaka kije kiyi ilimi

    • @aminaabupaker8690
      @aminaabupaker8690 4 года назад

      @@umarlawan2921 wannan gaskiyane ✌

    • @ameeruharuna722
      @ameeruharuna722 4 года назад

      Hadixa Gambo, you are tipical idiot

    • @ahmefsule8798
      @ahmefsule8798 4 года назад

      Allah yakaramana so. Annabi mohammadu (S,A,W)

  • @abubakarbabangida3448
    @abubakarbabangida3448 4 года назад +28

    Hafsat Allah baki miji nagari Albarkacin Annabi S. A. W

  • @jamelahrabiu7609
    @jamelahrabiu7609 4 года назад +5

    Allah sarki hafsa Allah dai ya barmu da San annabi Muhammad S. A. W

  • @AISHATUAHMEDALI-tt3qq
    @AISHATUAHMEDALI-tt3qq 10 месяцев назад

    Allah kakaramana son Annabi S.A.W

  • @mohamedidiballa7746
    @mohamedidiballa7746 4 года назад

    Dan so yayyarki da Annabi kisoni naji inasanki saboda zakiyi adalci arayuwa

  • @yacoubahousseini9577
    @yacoubahousseini9577 4 года назад

    Wa ya gayamiki baki Burge mutane, mutane da dama à cikin kannyood sunan su ma idan aka Kira Sai kaji ranka na baci saboda halayansu maras kew ama ke habsat mutane da dama suke adu'a Allah ya basu mata mai sunanki ko Kuma susama diyarsu suna habsat ( Allah ya jikan ahamad)

  • @rukayyahnuhu1442
    @rukayyahnuhu1442 4 года назад +2

    Yadda kikaji kinason Annabi Muhammad (S A W)❤️❤️haka muna muke sonshi koma mun fiki 😒

    • @bilkisuadamu1060
      @bilkisuadamu1060 4 года назад +1

      Kinyi gaskiya amma kina magana zasu kiraki da kafira. Allah ya kara mana son manzon Allah Sallallahu alehi wasallam

  • @hauwa_abdullahi3468
    @hauwa_abdullahi3468 4 года назад +4

    Hakane gsky son annabi Sai Wanda allah yaso Allah yakaramn son annabi (a,,,,,,,,a,,,,,,,,w)

  • @aminuabdullahi6505
    @aminuabdullahi6505 4 года назад +1

    Manzon Allah s.a.w yafi kowa yafi komai, Muna son shi sama da kowa. Amma ke shigar tsiraici nawa kikayi a rayuwar ki, ku yan film din nan baku da kunya wallahi.

    • @wearkunit6541
      @wearkunit6541 4 года назад

      A da ba amma yanzu ai bata yi

    • @aminuabdullahi6505
      @aminuabdullahi6505 4 года назад

      @@wearkunit6541 Tunda Rahama ta fito tace ta tuba a yafe mata ta gane kuskuren ta Shikenan. Kuma Rahama ba itace tayi batancin nan ba, inda itace tayi wallahi sai mun yanka ta koda ta tuba. Ita da kake cewa ta tuba haka ne, amma idan ya dauko hotunan ta na banza yazo yana yadawa sai ace za'a tsine mata?

  • @naxeephanaxeeybaby3069
    @naxeephanaxeeybaby3069 4 года назад

    Ameen ya Allah Amma Allah yasaka Miki da Alkhairi Allah yakara Mana kusanci da soyayyar annabin Muhammad s.a.w ♥️👍

  • @h.d.m.s.l.h.1278
    @h.d.m.s.l.h.1278 4 года назад

    Wanna gaskiya amma inda ace da gaskiya ake kichin annabi S A W bazakun tsinewa Rahama ba Nasiha zakumata inda tadawka kanta idama bada dawkaba kuma kanta san annabi mu azuciyarmu ba mudigan bazagi agaskaya basoneba wanna 🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @Ahmadyt430
    @Ahmadyt430 4 года назад +12

    Nagode da wanaan comment kai Allah ya karamana son Muhammad SAW gaskia ke ta Allah ce ke kissan Adinni tsiniwa ba itace gaira ....Rahama ban sankiba nima anma kiji ta wanan uwace yayace kuma😭

  • @kadijahzango3827
    @kadijahzango3827 4 года назад +7

    Allah sarki Allah ya kara mana kaunar annabi s a w ameen 😥

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 4 года назад

    Gaskiya ne hafsat son annabi baiwane sai wanda allah ya baiwa

  • @honabdullahi3842
    @honabdullahi3842 4 года назад +3

    Hafsat kaiyi dedei wallahi Allah ya miki albarka ameen

  • @Zuman-Raph
    @Zuman-Raph 4 года назад +9

    I also love the prophet Muhammad s.a.w but he did not teach us to curse each other he rather teaches us to love and forgive Advice each other so may the almighty Allah forgive us all by his grace Amen 🤲

    • @aishaahmadadam9029
      @aishaahmadadam9029 4 года назад +1

      💟

    • @Bintzakariyya
      @Bintzakariyya 4 года назад +3

      Well said may Allah purify our heart. I hope and pray people should stop abbusive words or swearing

    • @Zuman-Raph
      @Zuman-Raph 4 года назад

      @@Bintzakariyya Amen suma amen

    • @blox_fruitking6346
      @blox_fruitking6346 4 года назад +3

      You know what brother, the hight of hypocrisy and jealousy is at it peak in our land. One question i keep asking is that this girl has done bad for dressing in that manner but she has nothing to do with comments below her post and while all the noise where going on she came out to apologise to everyone next they started calling her names because she didn't take the picture down. Ok even if she had taken it down before her apologies what about those that copy and share will they agree to delete it? Never! I know my people very well. Instead they will look for something else to come up with. Only Allah knows adadin laifin kowa and he's the Gafurun Raheem. Ignorance and lack of proper thinking is disturbing some us. You know what brother some just want to trend ne kwai.

    • @bilkisuadamu1060
      @bilkisuadamu1060 4 года назад

      Is true dear that what I say but u no what he call me kafir.

  • @al-ummadayatv8294
    @al-ummadayatv8294 4 года назад +1

    Gaskia ne annabi ne farko kuma yafi kowa ((rasulu-allah))

  • @risba3409
    @risba3409 2 года назад

    To ai kema mai laifi ce. Duk mutum azizine. Don haka duk wannan kame kame naki ba shi bane. Ki je ki nemi miji ki raya sunnan manzon Allah SAW . You just want to be noticed ko zamaninki me kuka tsinana sai iskarankancin mai shayi.

  • @suadyarmama6341
    @suadyarmama6341 4 года назад +1

    Allah yakaramana son annabi azuciyoyinmu muhammad saw🤲🤲🤲

  • @richalakerim4032
    @richalakerim4032 4 года назад +1

    Bien dis hafsta que Allah te béni a chaque fois je pense à toi mari Ahmed s nuhu si c'est te que il est la tu ne serai pas comment sa prophète Mohamed sws on peut faire tout

    • @mamanialhajimourtala6764
      @mamanialhajimourtala6764 4 года назад +1

      À oui bien sûr soutien vraiment elle, qu'elle est gentil c'est pour cette raison que tu as vue, qu'elle parle avec dignité

    • @richalakerim4032
      @richalakerim4032 4 года назад

      @@mamanialhajimourtala6764 merci beaucoup

  • @aminayahayababa9131
    @aminayahayababa9131 4 года назад

    Duk mai son Annabi Muhammad saw baya zaki baya karya kema bake kika Yi kanki ba'a Indai Kinada ilimin addini ba'a zakiyi ba Zamanin annabin rahama baitaba kiran sahabai bai tabachewa kuzo mutsine ko mu la'anchesu ba'a zamin sa saiyadina Umar da saiyadina Hamza sunyi daba sunyi daba annabin rahama addu'a yayi masu daga karshe dutse ma'a Saboda saiyadina Hamza yazama dan aljanna bawai bata san mazon rahama bane inkana duniya baka chika dan adam ba'a sai kamutu Allah baiche kushiga tsakanina da bawana ba'a Kina mache addu'a ne naki Allah kadaine alimulgaib pls

  • @aishainusa5415
    @aishainusa5415 4 года назад +1

    Allah y Kara Mana son Annabi Allah yayi Miki Albarka

  • @sulaimanmatoh1633
    @sulaimanmatoh1633 4 года назад +1

    Haba Hafsat shehu ai ba kuskure kikayiba wlh sabida Wlh Rahama ta Riga ta amsa kongilar lalata Al umman Yayan musulmi To kuwa ai ba kuskure kikayiba

  • @dungagoodmorningmaicupmype7817
    @dungagoodmorningmaicupmype7817 4 года назад

    Agaskiya kina dafahintar addini daidai gwarawado ALLAH yakarasni yakamata mikoyi da anbinmu mai hakuri mai yafiya tunda tayinadama tatuba inda kai masoyin annbine nagskiya to kayi koyi dashi kazama mai yafiya ALLAH yasa mudace duniya dalahira

  • @hassantitima5720
    @hassantitima5720 4 года назад

    Kema ai ba san annabin kikeyi ba,mai son Annabi ai baya fada,manzon Allah (saw) yace duk wanda yace shine to ba shi bane,kowani wawa seya fito wai yace mana wai yana son Annabi haka akeson Annabi (saw) kigama surutu anjima kuma kije kinata rawa da wani qato Allah ya shiryeku

    • @musaaliyu514
      @musaaliyu514 4 года назад

      Shi San annabi Muhammad s.a.w ba a boye shi

    • @hassantitima5720
      @hassantitima5720 4 года назад

      @@musaaliyu514 kuma ba a sonshi da riya,suda suke fitowa suna ta surutu duk dan ace suna son annabi saw sukeyi,inhar sonshi kuke kawai kuyi ta masa salati

  • @sulaimanmatoh1633
    @sulaimanmatoh1633 4 года назад +2

    Kichi gaba da bata shawara wataran Wallahi Ba abin Daular Duniyan nan zaimata ko me yahudawa sukabata Wallahi Nan zatabarsu

  • @hawalaminou6797
    @hawalaminou6797 4 года назад +2

    Mutane nason tsinuwa amma abin da suke mantawa tsinuwa allé et retour yake rahma sadau ita kadai ake tsine mata wannan tsinuwar kuma ya tafi gabane kuma ya dawo baya duk wanda ya tsine ma rahma ya tabbatar tsinuwar ze koma kan nasa iyalen shiyasa ba kyau tsinuwar manzon Allah (SAW) yace mu fadi alkhairi ko muyi shiru toh Allah yasa mu dace Allah ya shiryi al umma annabi rahma (SAW) amine ya rabbi 🤲🤲🤲

  • @jamilaidiris7294
    @jamilaidiris7294 4 года назад +1

    Allah ya karamana San annabi S A W

  • @hadjaaichalimankaumi1633
    @hadjaaichalimankaumi1633 4 года назад

    Mû masoyan annabine kuma allah Ya kara mana son a.s.w amin

  • @jibrinsaniisah5117
    @jibrinsaniisah5117 4 года назад +1

    Amen ya Rabbi Allah yakara mana San Annabi Muhammad

  • @ismailboys3418
    @ismailboys3418 4 года назад +2

    Allah yasaka miki da alkhairi

  • @ersinguclu5141
    @ersinguclu5141 4 года назад +1

    Allah ya kara nama san annabi {s. A.} amiiin

  • @marymhwsawi5996
    @marymhwsawi5996 4 года назад +1

    allah ka ka ra mana san annabi ameeeeen

  • @rahamaumar4934
    @rahamaumar4934 4 года назад

    TAbbas Kinyi Magna Allah Ya Kara Mana San Annabi Muhammad SAW

  • @teamunique560
    @teamunique560 4 года назад

    Abin yana bani takaici yadda kuke mantawa da wanda y zagi annabi sai wanda akayi a kasan pic dinta karku manta wannan dan iskan daya zagi annabi ba rahama b zai iyayi akan pic din kowa bawai ina goyon bayan rahama bane, kawai inajin haushi yadda aka manta da wanda yayi wannan abin, wlh sanda naga wannan comment ji nayi da inada iko wlh saina kashe wannan kafirin, rahama tayi nata lefin shigar banxa, amma wannan kafirin shiya kamata a koyawa hankali,
    ALLAH KA BAMU IKON KARE MARTABAR MANZON ALLAH KODA DA RAYUWAR MU NEH

  • @fofoalhawsawyi1337
    @fofoalhawsawyi1337 4 года назад

    Allah y soki hafsa kamar yanda kika so Annabi (S.A.W)

  • @jameelahsaudia9507
    @jameelahsaudia9507 4 года назад

    Allah ya kara mana Kusan ce da Manzan allah s a w

  • @ابكرطاهر-ر9ق
    @ابكرطاهر-ر9ق 2 года назад

    gaskiya wlh

  • @idrisdauda3633
    @idrisdauda3633 4 года назад +1

    Wasu kalamanki daidaine Amma kisani cewa tatantanci sinuwa domin manxon Allah yayi magana akan masu irin halinta yace akarshen duniya akwai matada xasusa tufafi Amma saraicinsu ianawaje yace kusinemusu domin sudin sinannuna Kuma baxasuji kamshin aljannaba kisanda hakakema mu munada daliliyauwa

  • @zakarimousa4396
    @zakarimousa4396 4 года назад +1

    Tirda halin ku

  • @folkloreafrica27
    @folkloreafrica27 4 года назад +3

    Masha Allah.Allah ka Kara shiryamu

  • @lememeabdoulminna4064
    @lememeabdoulminna4064 4 года назад +2

    Toh ki daina shafa mai

  • @adamamouhaman9568
    @adamamouhaman9568 4 года назад

    ALLAH YA KARA MANA SON MANZON ALLAH(SAW)

  • @khadijaidrisabdulaziz1504
    @khadijaidrisabdulaziz1504 4 года назад

    Allah ya biya ki ya baki miji nagari su kuma Allah ya shiryesu in masu shiryuwa ne

  • @kawuadam5137
    @kawuadam5137 4 года назад +2

    Sei kikoma ki nemi Wanda Yayi batan cin akai bakizo kinata karyar banza anan ba Kuma kema haka zata iya faruwA Akan ki

  • @zahrauahmedkassim6422
    @zahrauahmedkassim6422 4 года назад

    Allah ya Kara Mana son Annabi s A W

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 4 года назад +1

    hafsat meye na neman afuwa abinda kikai shine daidai da kika tsine Mata domin shugaba cewa yayai a tsinewa masu wannan shigar don haka kidaina neman afuwa

  • @charifacharifa870
    @charifacharifa870 2 года назад

    🤲🤲🤲🤲🤲🥰🥰🥰👍👍👍

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 4 года назад +1

    Wlh wlh wlh hafsat Ina neman Miki kyakyawan karshe saboda kinason annabi

  • @DfDf-wg4zs
    @DfDf-wg4zs 4 года назад +3

    Allah ya kara mana son annabi Muhammad s a w 😭🤲

  • @najaatumuktar5587
    @najaatumuktar5587 4 года назад

    Shine farko shine karshe sonsa sae mae rabo allah Karamana kaunar annabi s a w

  • @بحرالدينابراهيم-ن1ح
    @بحرالدينابراهيم-ن1ح 4 года назад +6

    اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين امابعد
    اللهم بارك على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد وعلى آله وصحبه وسلم تسليما كثيرا
    الله اكبر الله اكبر الله اكبر 🤲🤲🤲
    اللهم احفظ السلام يارب العالمين أجمعين يارب 🤲 🤲 🤲

  • @mahammadouaboubacar
    @mahammadouaboubacar 4 года назад +1

    Allah yabar mu Da annabi mhd s.a.w

  • @rabs3349
    @rabs3349 4 года назад

    Kin kyauta @Hafsat Shehu Allah Ya ƙara mana son Manzo S.A.W

  • @IBRAHIMIBRAHIM-jh7iz
    @IBRAHIMIBRAHIM-jh7iz 4 года назад +1

    Gaskiya hfst merci

  • @zeinabadam1963
    @zeinabadam1963 4 года назад

    Allah karawa Annabi daraja

  • @harounaidrissa9016
    @harounaidrissa9016 4 года назад

    ASSALAMA ALAIKUM BARKA DAI DA WARHAKA DA FATAN KUNA LAFIYA ALLAH YA KARAMUMU SO ANNABI S A W

  • @yehyaatikasaleehkawari721
    @yehyaatikasaleehkawari721 4 года назад +1

    Allah yasa mudace ameen

  • @aishasanusi397
    @aishasanusi397 4 года назад +1

    Masha Allah kinyi amai kingwashe Allah Ya shiyamu amen

  • @yinasimmusa2576
    @yinasimmusa2576 4 года назад

    Annabi ne yaci kiyi bilichin

  • @buharisad
    @buharisad 4 года назад

    Allah yyfe mta
    Allah ykra ma annabi daraja S a w

  • @fatimaabdullahi9036
    @fatimaabdullahi9036 4 года назад

    Allah yakara Mana son fuyayyen halitta

  • @omanadam7573
    @omanadam7573 4 года назад +2

    Allah karamana san annabi mohmd s w a

  • @pluvrich_pluv5466
    @pluvrich_pluv5466 4 года назад +2

    Wlh duk yadda akayi surutun mutane ne sukaima hafsat shehu yawa akan wannan video da tayi tana zagin rahma shiyasa taga ya dache ta fito ta nima yafiyarta.... Wannan dai ya ishemu duk ishara arayuwa...

    • @aishaharunahussain3967
      @aishaharunahussain3967 4 года назад +1

      Yanzu ma bata Naomi ya fiyaba, idan dai mutun bai da ilimi akan Abu to ma fi alkairi yai shiru itama hakan sai iya samunta ai kowa akwai tashi kaddarar wallahi ka ba ita zaiyi ai suna tajin haushi mai ake was yan PRC shi suka lakaya ma dan muyi fada a tsakanin mu

  • @ummulkhairisaniahmad4420
    @ummulkhairisaniahmad4420 4 года назад +1

    Kyaji da shi dai bama gara rahamanba

    • @halimawaziri4728
      @halimawaziri4728 4 года назад

      Wannan kode ta tabu ne

    • @arangamatvhausa5884
      @arangamatvhausa5884 4 года назад

      Halima Waziri lafiyarta lau

    • @saudatadoahmad8536
      @saudatadoahmad8536 4 года назад

      Ameen ya Allahu hafsat

    • @suwaibaabdullahi9369
      @suwaibaabdullahi9369 4 года назад

      Mezamuce da masu canza halittar da Allah yai masu ,ko hafsat tasan da cewa suma masu canza launi ma,ana bleeching ,suna cikin tsinuwa ,fara yiwa kanki wa,azi kafin kiyiwa wani,take tudynka ka hango nawani

  • @ramadanumar6309
    @ramadanumar6309 4 года назад +1

    Allah yahadamu a soyaya anabi

  • @yehyaatikasaleehkawari721
    @yehyaatikasaleehkawari721 4 года назад +1

    Wllh hakan hafata S. A w. ❤

  • @موسسبلموسسبل
    @موسسبلموسسبل 3 года назад

    Ma cha allha yayi

  • @maryamyakub5584
    @maryamyakub5584 4 года назад

    Kai jama a abin baya wucewa ne

  • @nafisatibrahim3660
    @nafisatibrahim3660 4 года назад +1

    Sai kace su sunayin abinda annabi yace ayi hmmm kowa da abinda yake damun sa ansan cewa abinda rahama sadau tayi bai daceba Amma kana sine mata Kai Allah ya sinemane hmmm

  • @nafeesahahmadmustapha5078
    @nafeesahahmadmustapha5078 4 года назад

    Auda bakisan da hk ba