Turkashi! Tsohuwar Jaruma Safiya Musa ta bayyana cewa Kashe Ahmad S Nuhu Aka yi ita ma Allah ne yai.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 дек 2024

Комментарии •

  • @murjanatumuhammad5910
    @murjanatumuhammad5910 2 года назад +1

    2022 yazo da Al,ajabi a kannywood sai tone tone sukewa junansu mene anfani futo da wannan maganar shigam Allah yajikanshi

  • @gloriaahmed8546
    @gloriaahmed8546 2 года назад +2

    Allah Ubangiji ya jikan sa 😭😭😭😭🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼

  • @Naimaaliabu
    @Naimaaliabu 5 месяцев назад

    Allah yayi mashi rahama

  • @nagudutv
    @nagudutv 2 года назад +2

    Hmmmmmnnnnn! Kayyyyya! Safiyya kenan. Wa ya kai ki tono wannan?

  • @HajiyaHajara-m1v
    @HajiyaHajara-m1v 9 месяцев назад

    Allah ya kyauta akwai lauje cikin nadi hmmmm safiya musa.

  • @Simonela-lg3mb
    @Simonela-lg3mb Год назад

    Merci yarab

  • @saniibrahim7676
    @saniibrahim7676 2 года назад

    Maida hannun agogo baya kenan

  • @khadijahahmad2210
    @khadijahahmad2210 2 года назад

    Insha Allah Sai Allah ya tona musu asiri tukunna Itafa sfy banga laifin taba Iya Abunda Yasani take fade ya Rabbi katarwa tsa dik wani abu dayake kawo Ta barbarewar Musulinci aduniya

  • @habibayakubu1283
    @habibayakubu1283 2 года назад

    ALLAH yakinashi da rahama

  • @hadjiamami4408
    @hadjiamami4408 5 месяцев назад

    Wannan maganan bé da amfani

  • @NuraAdamu-s7m
    @NuraAdamu-s7m 5 месяцев назад +1

    Meyasa bakifadi ba tuntuni sai yanzu toyanzu anfanin me zatayi

  • @abubakarabudulahi5676
    @abubakarabudulahi5676 2 года назад +1

    Kaskiya da ina da dama, da and an tsanata bincike an gano gaskiyar lamarin domin a hukunta masu hannu a kan kisan kai😭😭

  • @ابويزيد-ي1م
    @ابويزيد-ي1م 2 года назад +4

    الله يرحمه ويغفرله ويسكنه فسيح جناته الفردوس يارب العالمين

    • @bemoskiychen2790
      @bemoskiychen2790 2 года назад

      ruclips.net/video/b77hgs8ytc4/видео.html

  • @mamanhallonsaudiaarabia9599
    @mamanhallonsaudiaarabia9599 2 года назад

    Toh Allah dai yarufa asiri ynz kuma za,aringa yawon shari,a akan mgnr nan

  • @tijjaniabdullahiinuwa6466
    @tijjaniabdullahiinuwa6466 2 года назад +1

    Amma sai yanzu chabb!!!
    Lallai indai ba haukacewa kikayi ba, to ya kamata abincike ki akan wannan lamari

  • @adamajinjiri7831
    @adamajinjiri7831 2 года назад +1

    Allah Sarki my best actor ❤️ kema safiya da question akan ki an ce miki yayi accident kika ce yayi kyau

  • @hafsatabubakar3336
    @hafsatabubakar3336 2 года назад

    Ikon Allah indaranka kasha kallo shidai yariga yamutu Allah yajiqanshi

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 5 месяцев назад

    ✅🕋🕋🕋✅🤲🏻🤲🏻🤲🏻✅☝️☝️☝️✅

  • @nafisaabbas4391
    @nafisaabbas4391 2 года назад

    Allah ya kyauta shi kuma Allah jikansa da rahma

  • @gainmanaminuwatv8511
    @gainmanaminuwatv8511 2 года назад

    😭😭😭😭

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 2 года назад

    Lalle tire kachii allah sarki dunia 'wanan maganar kuma allah dai yasa ya huta amen

  • @aishaDawoodhud4604
    @aishaDawoodhud4604 2 года назад +2

    Masha allah

  • @nafisatsaminu2381
    @nafisatsaminu2381 2 года назад +1

    Allahu Akbar😭😭😭
    Allah dai ya gafarta mashi
    Wanda ya kashe shi shima kar ya mutu😭

  • @jojohmd732
    @jojohmd732 2 года назад

    😭😭😭😭😭Allah ya jikanshi

  • @wafakylaa3310
    @wafakylaa3310 2 года назад

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @saadatuharuna887
    @saadatuharuna887 2 года назад

    Allah ya jikanshi yy umar yau labari zaizo ?

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 2 года назад

    Shi dai Allah ya jikan shi da Rahama

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin a tunani na episode 1 ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html don’t forget to subscribe

    • @OfficialSautinHausa
      @OfficialSautinHausa 2 года назад

      ameen

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa 2 года назад +1

    Allah yajikan sa

  • @hafsattvchannel957
    @hafsattvchannel957 2 года назад

    Tab safiyya musa shekaru sunja amma wannan tashin tashanar bashi da amfani

  • @yayamuhammedsanni4420
    @yayamuhammedsanni4420 2 года назад

    Duniya labari

  • @muntakasulaiman4299
    @muntakasulaiman4299 2 года назад +1

    Allah sarkin ahamed

  • @zeelagrande900
    @zeelagrande900 2 года назад +5

    Allah ya tsinewa wannan declaration na ki ... Sai yau zaki fito kina wa su kananunn maganganu ! Dan Allah ku barsa ya futawar sa lafiya , Allah ya jikan sa da rahama, mu, shi muke fata

    • @mamanialhajimourtala6322
      @mamanialhajimourtala6322 2 года назад

      Bayan tsawan shekaru wai sai yanzu zatayi magana akai, tous bêtises

    • @zeelagrande900
      @zeelagrande900 2 года назад +1

      @@mamanialhajimourtala6322 Elle se fou des gens même ,peut-être elle cherche juste l'attention des gens ,schuitp

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin a tunani na episode 1 ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html don’t forget to subscribe

  • @richalakerim7479
    @richalakerim7479 2 года назад +4

    Moi j'ai toujours dis que on la tué répons en Paix mon Star préférée Ahmed s nuhu,😭😭😭😭

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin a tunani na episode 1 ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html don’t forget to subscribe

    • @mariamoumar8359
      @mariamoumar8359 2 года назад

      Amine sunma amine

    • @asmamaiga3684
      @asmamaiga3684 2 года назад +1

      Moi même je attends ça depuis des années passé

  • @habibaadamhabibaadam3990
    @habibaadamhabibaadam3990 2 года назад +2

    Allah yajikan Ahmad

  • @usmanumarusman
    @usmanumarusman 6 месяцев назад

    Innaa'lillaa'hi"wa'innaa'ilaihirraa'ji'uunnn

  • @umeradishe1877
    @umeradishe1877 2 года назад +1

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 2 года назад +1

    Kar kidamu suma xasu mutu inshallah 😭😭

    • @bemoskiychen2790
      @bemoskiychen2790 2 года назад

      ruclips.net/video/b77hgs8ytc4/видео.html
      Kalla shirin a tunani na ep1| muhimman tambayoyin da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure 🏃🏽‍♀️

  • @mamanhamida9826
    @mamanhamida9826 2 года назад

    Anafa zarginsu da Shan zini da stafi

  • @rukayyaabubakar9290
    @rukayyaabubakar9290 2 года назад

    Allah DAI yajikansa

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 2 года назад +1

    Ahmad S Nuhu ya rasu tsawon lokaci ya samu kyakkyawar shaida tare da addu'o'in masoyansa, Saboda haka Yanzu tashin-tashinar bata da wani amfani in dai ba wani sabon cecekucen za'a nemo mana ba😢😢😢

    • @zainabaminu1960
      @zainabaminu1960 2 года назад

      Wllh kuwa, km meyasa tuntuni ba'a fadaba se ynx, su basa gajiya d qirqiro magana

    • @lubabatuauta4509
      @lubabatuauta4509 2 года назад

      @@zainabaminu1960 neman fitina ne kawai, idan mutum yaga shiru ba'a zancen sa sai ya nemo hanyar da kullum za'ayi ta ambaton sa ba dare ba rana a kowacce kafa

    • @rabigarba2028
      @rabigarba2028 2 года назад

      Ynz wannan maganar meye amfanin yin ta tunda shi dai ya Riga ya tafi kuma koda ma ba a kashe Ahmad ba to Ahmad dai zai mutu SBD kwanan shi ya qare a gdn duniya kuma sannan tuntuni baki fada ba sai ynz to miye amfanin fadan da kikai ynz haba safiya kefa ynz matar aure CE kuma Uwa CE ke don Allah ki mutun ta Auren ki da albarka da Allah ya baki. Ki kyalesu da harkokin su

    • @rabigarba2028
      @rabigarba2028 2 года назад

      Ynz wannan maganar meye amfanin yin ta tunda shi dai ya Riga ya tafi kuma koda ma ba a kashe Ahmad ba to Ahmad dai zai mutu SBD kwanan shi ya qare a gdn duniya kuma sannan tuntuni baki fada ba sai ynz to miye amfanin fadan da kikai ynz haba safiya kefa ynz matar aure CE kuma Uwa CE ke don Allah ki mutun ta Auren ki da albarka da Allah ya baki. Ki kyalesu da harkokin su

    • @lubabatuauta4509
      @lubabatuauta4509 2 года назад

      @@rabigarba2028 ai kawai ki bar Mutanen nan, sai a hankali basa son zaman lafiya sam

  • @Nesreen..
    @Nesreen.. 2 года назад

    Ameen

  • @musaumar5777
    @musaumar5777 2 года назад +1

    😭😭

  • @teemahabdulssalam6020
    @teemahabdulssalam6020 6 месяцев назад

    Ah.ah wlhy tunda anazarginsu saboda ......

  • @alheriyusuf2693
    @alheriyusuf2693 2 года назад

    Allah sarki

  • @habibaadamhabibaadam3990
    @habibaadamhabibaadam3990 2 года назад +2

    Hmmm yan film dai kamar anyimusu baki sai faman tona ma juna asiri suke...anya bawani laifi sukayima Allah ba ..suketa fama da samun matsaloli kota ina haka? Daga me zagin malamai..sai fadace fadace ijuna..sai tone tone asiri.....Allah yazaba muku mafi alkhairi..idan cigaba da film din shine mafi alkhairi Allah yadaidaita alamarin idan kuma ba alhairi to Allah yatarwatsa al amarin..Amin

  • @farruhamsadeekfarruhamsade5015
    @farruhamsadeekfarruhamsade5015 2 года назад

    Ameen ya Allah 😭😭

  • @mohdhharuna8620
    @mohdhharuna8620 2 года назад

    Yayi kyau kun ganshi ko

  • @SameeraGarba-ii2zv
    @SameeraGarba-ii2zv 5 месяцев назад

    Kinji sakarya itafa duk yan gidansu basu da kamunkai harkarsu sukeyi waibazata bar babartaba bataci namaba

  • @abdussalamsumayya4653
    @abdussalamsumayya4653 2 года назад

    Wata shara’ar sai a lahira

  • @jawahiryusufadam2927
    @jawahiryusufadam2927 2 года назад

    Allah y masa rahama

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin a tunani na episode 1 ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html don’t forget to subscribe

    • @OfficialSautinHausa
      @OfficialSautinHausa 2 года назад

      @@arewahearts8223 ameen

  • @hamednova4089
    @hamednova4089 2 года назад

    😢😥

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 года назад

    To mai yassa batafadaba tuntune haba kumakokashi shi akka maisasuyi tunda anshi shak jafar badauki matakiba

  • @khadeejahuthman99
    @khadeejahuthman99 2 года назад +1

    No wonder wannan shine dalilin da yasa suke yawan mutuwa ta hanyar hatsari kenan yawancinsu akwai wata kullalliya a qasa kenan

  • @zainabnasirzainab3547
    @zainabnasirzainab3547 2 года назад

    😭😭💔

  • @sadiyafaruok2808
    @sadiyafaruok2808 2 года назад

    Ameen y Allah

  • @khalidmohammadisah2885
    @khalidmohammadisah2885 2 года назад

    Subha-nallahi

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin a tunani na episode 1 ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html don’t forget to subscribe

  • @haskehalima9335
    @haskehalima9335 2 года назад

    Dunia ba tabas 😭

  • @y9primey9prime97
    @y9primey9prime97 2 года назад

    الله يرحم مصلامين يارب العالمين

    • @bemoskiychen2790
      @bemoskiychen2790 2 года назад

      ruclips.net/video/b77hgs8ytc4/видео.html
      Kalla shirin a tunani na ep1| muhimman tambayoyin da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure 🏃🏽‍♀️

  • @prince1suleiman725
    @prince1suleiman725 2 года назад

    Safiya you are still stubborn you will never change

  • @soulpacook17
    @soulpacook17 2 года назад

    Kanku akeji

  • @KkKk-yb2tk
    @KkKk-yb2tk 2 года назад

    🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️😭😭😭😭

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 2 года назад

    Uhmm

  • @abdoulmoummounihabibou7532
    @abdoulmoummounihabibou7532 2 года назад

    Wata sabuwa

  • @sadiyamustapha8509
    @sadiyamustapha8509 2 года назад +1

    Novel 😢😢

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin a tunani na episode 1 ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html don’t forget to subscribe

  • @خالدسعيد-ص2ط
    @خالدسعيد-ص2ط 2 года назад +1

    An zargisu Ada abubuwan sukai yawa Amman Ada anzarginsu

  • @rukayyasulaiman2552
    @rukayyasulaiman2552 2 года назад

    Nifa gskia tun asali safia musannan batamin kama da masu hankali 🤣😂😂😂

  • @amoonflatte7337
    @amoonflatte7337 2 года назад

    😳😳😳😳😳😳😳 يارب رحمتك😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @aishamidris4569
    @aishamidris4569 2 года назад

    Ajabbah 🤔😳

  • @عائشةابوبكر-ق7ب
    @عائشةابوبكر-ق7ب 2 года назад

    🤔🤔 Toh wata sabuwa

  • @abdousoumaiya5717
    @abdousoumaiya5717 2 года назад +1

    Novel dinfa dan Allah

    • @bemoskiychen2790
      @bemoskiychen2790 2 года назад

      ruclips.net/video/b77hgs8ytc4/видео.html
      Kalla shirin a tunani na ep1| muhimman tambayoyin da zaka yiwa wanda kake so da wuri kafin lokaci ya Kure 🏃🏽‍♀️

  • @zarafy2013
    @zarafy2013 2 года назад

    Baki dai dama shi yake yanka wuya

  • @Nasihamha6365
    @Nasihamha6365 2 года назад

    لاحول ولا قوة الا بالله

    • @arewahearts8223
      @arewahearts8223 2 года назад

      Kalla shirin a tunani na episode 1 ruclips.net/video/YudhEl5NpHk/видео.html don’t forget to subscribe

  • @nassirounass607
    @nassirounass607 2 года назад

    Tirkashi 🤔🤔wata sabuwa koma

  • @mariekoini5065
    @mariekoini5065 2 года назад

    Ku gafarceni jama'a,akwai wata malati da dan shaye shaye take kamawa,saita saka shi tunanin kowa ma son yake ya ga bayansa,to Allah dai ya sa ba Irin wannan rashin lafiyar bane ya kama wannan yar uwa.wanan yamutsa fuska da ta keyi kamar Bata cikin hayacin ta.

  • @aishahassan3568
    @aishahassan3568 2 года назад

    Allah yajikan muslmi