Bosho tv (Bosho Duniyanan tamu)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 янв 2025

Комментарии • 36

  • @abubakarabdulmalik8732
    @abubakarabdulmalik8732 Год назад

    Masha Allah
    Gaskiya baka kyauta ba oga bosho, tunda Kai ka fahimci inda aka dosa shima da'ile ya Kamata ka daurashi network

  • @سماعينساكا
    @سماعينساكا Год назад

    Allah yasaka aramma Malam bosho wallahi Sai ahakane zaagaya musu gaskiya kugaya musu gaskiya allah yace agayamusu

  • @anasanasusman6081
    @anasanasusman6081 Год назад

    Aslm Muna godiya da nishadi bosho tv

  • @hamzametal2342
    @hamzametal2342 Год назад

    Allah yasa munaci dan mama ni kuwanaka ba ina jinjina kwana 2

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm malam bosho me kake karantawane haka sultan potiskum yobe state

  • @ayubaasheshe4454
    @ayubaasheshe4454 Год назад

    Bosho kenan!

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm Masha Allah

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm hhh mahauta biyu Mai ta da hankalin quda sultan potiskum yobe state

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm madinatul ahlul baiti islamiyya potiskum yobe state Tana Mika sakon gaisuwa ga ma'aikatan tashar bosho tv daga naku sultan potiskum yobe state

  • @سماعينساكا
    @سماعينساكا Год назад

    wi ina zagi ya wkana daile kayi shuru Malam fa yaji kudai

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 Год назад

    Aslm mallam a dai jitsuran Allah nagode

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 Год назад

    Talauci ne daman ya sa ka ke zage zage amma yanzu da ya ke ka cika birgamin ka da kudi kuma Da'ile kake zagi, duniya ba gaskiya

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm hhh shege kudi hhh bosho kenan sultan potiskum yobe state

  • @djibobachirou6189
    @djibobachirou6189 Год назад

    Toh fa tafa Che fa sakanin malam da almajirin sa

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm ina gaida malamin gidan gwagware sultan potiskum yobe state

  • @bahariadamu6684
    @bahariadamu6684 Год назад

    Assalamualaikum inayimaku fatan alkhairi. Professor bosho wai har da'ile ya isa yace kakoma makaranta saboda kakasa karanta Furniture. To inaso in shaida ma da'ile cewa babu yadda zakayi da ilimin da Allah yaba professor Bosho. Saboda haka zamuyi maganinka idan baka dena yimashi karan tsaye ba...
    Koda yake bamamaki wataqila gidan babu manya.
    Daga buhari adamu daga Chicago USA.

    • @bahariadamu6684
      @bahariadamu6684 Год назад

      Da'ile kayi hankali fa, kuma dole sai kayima sir bosho biyaya kokuma muyi maganinka😛

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm hhh wannan malamin ogerene sultan potiskum yobe state

  • @djibobachirou6189
    @djibobachirou6189 Год назад

    Toh a wanna hadisu Aka ga karbar kudi dan Takara ayi gumme

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Год назад

    Slm hhh da'ile ya labarin malamin ogere, sultan potiskum yobe state

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 Год назад

    Da jan tabjin ka da jan igiya tsohon zare duk daya. Wannan malami kana tsula tsiya, yaw ad'du'a har da ta riba

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 Год назад

    Aslm. Ajisturan Allah mallan

  • @سماعينساكا
    @سماعينساكا Год назад

    daile kagane Manna

  • @alimoustapha6295
    @alimoustapha6295 Год назад

    Wan nan malamin de bome ne ai

  • @issaadamou4358
    @issaadamou4358 Год назад

    Malam kiyi rowa karaba biyu kabashi

  • @hamzaabubakarkurfi2129
    @hamzaabubakarkurfi2129 Год назад

    Bosho yau Hamza kurfi baya goyon bayanka muna sane fa bakada uba garinnan kazo kana cika baki

  • @ibrahimtakiyoulaye2998
    @ibrahimtakiyoulaye2998 Год назад

    Bocho kenan 13:26

  • @ahamedmussa-ck3my
    @ahamedmussa-ck3my Год назад

    Innalillahi amma baba bosho

  • @hamidu_ishifu3570
    @hamidu_ishifu3570 Год назад

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @nasirabdullahi9859
    @nasirabdullahi9859 Год назад

    🤣🤣🤣

  • @sabiuoaminu153
    @sabiuoaminu153 Год назад +1

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣✍️✍️✍️✍️🪄🪄🪄

  • @shamsudin6419
    @shamsudin6419 Год назад

    🤣🤣😂🥰

  • @abubakaryahaya2266
    @abubakaryahaya2266 Год назад

    Hhhhh sai gida kasha naira Allah yasa kugama lafiya don annabi ina yimuku fatan alkairi a gareku daga naku abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta lafiya ina yinku

  • @ismaeilsanda2667
    @ismaeilsanda2667 Год назад

    🤣🤣

  • @hamidu_ishifu3570
    @hamidu_ishifu3570 Год назад

    😂😂😂😂😂😂😂😂