Al Amin Sokoto TV, barka da aiki. 1. Shago gajere ne. 2. Dandunawa fari ne. 3. Sarkin Daura Bashar ya hada dambe a Sokoto. 4. Sarkin Daura ya hana Shago dambe. Ya abin yake ne in ance Shago ya kashe Kai kadai Gayya daga wannan majiyar? Al Amin barka da aiki
Gaskiya dai wannan labari akwai abin dubawa ga hoto da video shago dogo ne
To
Gaskiya Al Ameen tarihin baba muhammadu kalhu yafi inganchi
To shikenan
Ammadai yakamata kafahimci cewa shima baba kalhu yanacewa akwai wasannin da bai kallesu ba
Kanaburge ni
Nagode
Al Amin Sokoto TV, barka da aiki.
1. Shago gajere ne.
2. Dandunawa fari ne.
3. Sarkin Daura Bashar ya hada dambe a Sokoto.
4. Sarkin Daura ya hana Shago dambe.
Ya abin yake ne in ance Shago ya kashe Kai kadai Gayya daga wannan majiyar?
Al Amin barka da aiki
Ok
Danbe anyikumashago,baikasheshib a,kumabàkurmabane.yaganewannan masabar,sankuma,sarkinmusilmi da kima sarkinkano murabus,sarki sanusi,sukahanasu,sukumayin danbe.
Toooo
Gaskiya baba mobilan ko yanzu a chadi akwai shi matching moblite haka yake
Aha
Sannu da kokari al ameeen
Yauwa
Allah yajikan musulmi
Ameen
Agaisheka da Kokari
Yauwa