Sheikh Dahiru Bauchi Tafsir'11 / Surat Yunus day 14th

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024
  • Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A. Ramadan Tafsir 2011. Surat At-Tauba Ayat 52 - 65 day 14th

Комментарии • 17

  • @taophiquesuleiman4230
    @taophiquesuleiman4230 9 лет назад +2

    Mungode ma Allah de ya adamu da woliyen Sa.Alhamdulilahi Robil Alamin. Mungode Shehu Dahir Bauchi RTA

  • @KamaluddeenMusa
    @KamaluddeenMusa Месяц назад

    Masha Allah Allah yakara lfy malam Lafiya

  • @naziruadam3950
    @naziruadam3950 11 лет назад +2

    Allah ya kara karama da kusanci, ya shehu.

  • @suleimanhaliru9067
    @suleimanhaliru9067 5 лет назад +1

    Allah ya kara kusanci ga shugaba saw, yakara lfy da nisan kwana

  • @SHEBOism
    @SHEBOism 6 лет назад +1

    Allah yakaaramaka daukaka Yaa Sheihu naa

  • @Suleimanisah-d1s
    @Suleimanisah-d1s 2 месяца назад

    allah yakara lafiya❤❤❤

  • @abdullahie.babagario2351
    @abdullahie.babagario2351 9 лет назад +4

    Ni Krista ne amma Sheikh Dahiru Bauchi yana daya daga Mallamai da nake fahiriya da shi sossai domin ilimin addini da kuma fasarar Al'Kurani Mai Girma. Bana gajiya da saurararsa. Allah Ya kara masa lafiya da ilimin addini.

  • @sadatyunus3131
    @sadatyunus3131 5 лет назад

    حفظكم الله وانفعنا الله بكم وانصر كم على اعداءكم

  • @AhmadModibbo
    @AhmadModibbo 9 лет назад +3

    houna afrikhiya

  • @baturemustapha6545
    @baturemustapha6545 11 лет назад +2

    Allah ya kara ma shehu lafiya.

  • @musakonto3151
    @musakonto3151 5 лет назад +1

    No body need moh yusup Tafsir

  • @sanihasheem8439
    @sanihasheem8439 11 лет назад +2

    Well

  • @jamamdy9908
    @jamamdy9908 9 лет назад +3

    Mungode shehu

  • @SHEBOism
    @SHEBOism 6 лет назад +1

    How can I get close to Sheikh?

  • @SanusiAbbakar-f3s
    @SanusiAbbakar-f3s 5 месяцев назад

    Mungode sosai 11:53