Kai dajin wannan malamin kasan me ilimine Kuma yasan abunda yakeyi, mlm Allah ya saka da alkhari Allah ya qara daukaka darajarka duniya da qiyama, Allah ya kareka da sharrin duk wani masharranci mqce ko namiji mutum ko aljan🤲
Nidai banaso ace malam sabo da maganar zagin yayi nasiha dan malam kaisaidai kafadawa wani cewa kunsan za a zageku kuka fara wa azi dan da baza a zagekuba da tuni ba akashe annabawaba allah ya karawa malam lpy🎉🎉🎉
Kai dai matsalarka daya, awurinka akwai wadanda basa laifi kome suka aikata. Sannan akwai wadan baka faden alkairinsu, sai dai sharrinsu. Allah ya shiryemu, yakuma sa mugane gaskiya.
Masha Allah. Allah ya saka wa mal da alkhairi. Tabbas anyi Jan hankali kuma muna fatan asamu gyara a inda ake samun kurakurai. Sai da tare da kukka girmamawa ga iyayen mu malamai, har ga Allah wasu daga cikin malamai son duniya yasa kun sauka daga tsari na koyarwa, tare da haka nan har yanzu akwai malamai da kimar su, da mutuncin su, da darajar su tana nan tana cigaba da karuwa, ita gaskiya guda daya ce mutumci dai bawa shi yake tarewa kansa duk Wanda kuma ya zubar da nasa to fa babu wanda zai kwashe masa sai dai shi da kansa yasan ya zaiyi ya kwashe Wanda akwai wahala ya iya kwashewa duka. Allah ya bamu ikon gyara wa, ina yiwa malam fatan alkhairi.
Kasaurari abinda yafada kada a hadaku a laifi tunda yace annabi baya raba addini darayuwa kaga zai iyayin siyasa kenan Kuma siyasa constitution ne wlh Bai Isa yakwaci kansa agan Allah ba
Tab lallai ma gaskiya malam kabamu mamaki dakake tunanin su gawuna sune masu addini mhmm ai shikenan mudai Allah yasani bana son su mulkemu dan babu alkairi a kansu ko kadan sai cuta da zalinci da satar akwatu da dollar shine aikin su kowa yasani kuma duniya ma ta shaida amma sam baku mgn akan wannan dan son zuciya
Assalamu Alaikum warahamatulla malam ina maka fatan alkairi Amman malam Ama tsayinka na malami ka dai na daukan bangare idan zakayi bayani akan abin da yashafi alumma kayi bayaninka fisabilillahi gaskiya anan yanuna kanasan wani bangare bakasan wani kuma alhali dukkansu musulmine kuma dan Allah malam me kwankwaso yayimakane to dan Allah malam ayi masa afuwa Allah ma muna masa lefi yayafemana dan ayi hakuri kwankwaso awurinmu mu mutumin kirkine tunda muyan adam adam dazahiri muke amfani kuma ko bakomai shima musulmine kuma gwamna Abba musulmine mekirkine me imanine memutuncine kumafa ba kwankwasane gwamna yanzuba abbane kuma mutalakawa shimuka zaba shimuke Amman duk abinda Allah ya yi shine me kyau Allah ya kyauta ya bamu lfy da zaman lfy Ameen.
Kowa yana da right ( constitutional rights) ya zabi wanda ya ke so, musulmi ko Christian izala ko dariqa, Abba hikima, jafat jafar da bulama😂wace jam’iyar suke? This is why I will never vote or support kwankwaso in whatever party and position he might be contesting, is it by force? To kwankwaso and his blind followers anyone who is not supporting their agenda is considered a bad person! Peter obi of Arewa
Malamai suna shiga siyasa Amma ba irin taka ba malam kana ganin gaskiya amma fa baka Binta yanzu kowa yasan abin da ganduje da gawuna sukayi a kano Amma sam baku ganin laifin su Yanzu dai kanason kace gawuna shine zai kula da addini lallai ma yanzu muka gane mgnr ka inda ka dosa amma in sha Allah wannan azzaluman bazasuyi mulkin kano ba da izinin Allah 😊😊😊
Ilimi dadi Malam dai yayi hawa yayi zamiya mai hankali da son gaskia shine zai fahimta... Mara hankali da mai son zucia kuwa ko ohoo... Allah ya kyautata rayuwar mu ya tsaremu daga wawanchin wawayen cikin mu ya kuma karemu da sharrin masharrantan cikin mu tare da zaluncin azzaluman cikin mu ameee... WATA MIYAR SAI A MAKOTA😂
😂😂 Dan Allah me yayi Kuma, daga fada muku gaskiya, ku fay masu jar Hula kuna da matsala, bakwa so a fadi gaskiya a kanku, kuma rayuwa bazata taba Tafiya a haka ba.
Tare da girmamawa Malam; yanzu duk wadannan misalan da ka bayar naga issue ne between Muslim and Non-muslim, ko a inane a tsakanin musulmai mazon Allah S.a.w ya zabi Wani bangare ya bar wasu? Idan akwai, a inane manzon Allah s.a.w ya dauki bangaranci irin yadda kai kake yi? Ina yiwa Malam fatan Alkhairi
Kusaurari natu turaym kukula fahimcheshi, yana tuhumar yan kwankwasiya ne da xagin malamai, saidai yamanta dan bilki commander inaji lokachin da yake xagin wani malami saboda yagayawa buhari gaskiya, haka Ali baba yaita chin mutunchin mallam daurawa har yana chemasa baisan komaiba yache tambayoyin dayake amsawama shiyake rubutosu sannan yakwafo amsar tambayoyin, ganduje yataba chewa dattijan kano wanda daga chiki har akwai malamai yakirasu dattijan biri, saboda sungayamasa gaskiya, mallam kachewa yan kwankwasiya mishirikai domin misalanka yanuna yan kwankwasiya masubin bokayene to kakawo hujja, inko babu to katuba ga Allah kafin kamutu inko zanchen maganar chewa masu gemu da kwankwaso yafada kake to kasani da gawuna yake. Kayi maganar annabi yanatafiya da sha,anin dabai shafi addiniba ya hakane amma annabi bayashiga ayi constitution dashi saidai yakan xama aboki gakafiri kamar yadda ya,aika sahabbai ga najashi amatsayinsa na amintacchensa ba dan yayadda da chewa najashi yanakan daidaiba.
Mallam kanaso kace mana cewa da annabi yana raye zaiyi a p c a kano kenan tunda kace baya raba addini da rayuwa , na farko mallam ku daidaita stakaninku da bar shehk ishaq tunda shi yace da annabi yana raye da babu wani dan democracy daya isa yayi, kuma ni wlh tunda kana tunanin annabi zai iya bin constitution saboda laluri nahakura da duk wani karatu da kakeyi slm
Tambaya ga Lawan Triumph da kuma magoya bayan sa. Me yasa duk Kano shi kadai haka take faruwa akan sa? Duk Kano ya fi kowa gane gaskiya ne? Bazan iya bata data ta ba in saurare ka, na ji iya abunda da zan iya ji. Lawan ka gyara halayen ka. Ni nasan ko a masallacin Triumph akai yi kuri'a a tsakanin yan committee masallaci baza ka ci. A Triumph din ma ka dame su. Kuma duk masallacin da kake fassara baki babu inda baka ja musu rigima ba.
Wallahi na godewa Allah yau mlm yayi bayanin abin da na dade da fahimta dangane da wadannan mutum uku Alhamdulillah
Kai dajin wannan malamin kasan me ilimine Kuma yasan abunda yakeyi, mlm Allah ya saka da alkhari Allah ya qara daukaka darajarka duniya da qiyama, Allah ya kareka da sharrin duk wani masharranci mqce ko namiji mutum ko aljan🤲
Malam Allah ya saka da alkhairi.Allah ya kare ka .Malam inna soka don Allah.
Nidai banaso ace malam sabo da maganar zagin yayi nasiha dan malam kaisaidai kafadawa wani cewa kunsan za a zageku kuka fara wa azi dan da baza a zagekuba da tuni ba akashe annabawaba allah ya karawa malam lpy🎉🎉🎉
Kai dai matsalarka daya, awurinka akwai wadanda basa laifi kome suka aikata. Sannan akwai wadan baka faden alkairinsu, sai dai sharrinsu. Allah ya shiryemu, yakuma sa mugane gaskiya.
Masha Allah Mal. Allah ya kara ilimi Mai amfani
Masha Allah. Allah ya saka wa mal da alkhairi. Tabbas anyi Jan hankali kuma muna fatan asamu gyara a inda ake samun kurakurai. Sai da tare da kukka girmamawa ga iyayen mu malamai, har ga Allah wasu daga cikin malamai son duniya yasa kun sauka daga tsari na koyarwa, tare da haka nan har yanzu akwai malamai da kimar su, da mutuncin su, da darajar su tana nan tana cigaba da karuwa, ita gaskiya guda daya ce mutumci dai bawa shi yake tarewa kansa duk Wanda kuma ya zubar da nasa to fa babu wanda zai kwashe masa sai dai shi da kansa yasan ya zaiyi ya kwashe Wanda akwai wahala ya iya kwashewa duka. Allah ya bamu ikon gyara wa, ina yiwa malam fatan alkhairi.
Masha Allah malam Allah ya qaranasira da ilimi Mai amfani Allah ya saka da alheri malam Ina son ka Dan Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah malam muna
Godiya yadai kamata su
Gyara kalaman dasukeyi
Akan fashin baqi dasukeyi
Malam muna maka fatan alkhairi. Allah ya kare ka daga sharrin marasa tarbiyya da daraja.
Wallahi muna tare da Kai dari bisa dari.
Allah Ta'ala yasakawa Malam da mafificin Alkhairi 🤲🤲🙏
Jazakallahu Khairan ya mlm
Kasaurari abinda yafada kada a hadaku a laifi tunda yace annabi baya raba addini darayuwa kaga zai iyayin siyasa kenan Kuma siyasa constitution ne wlh Bai Isa yakwaci kansa agan Allah ba
Alhamdulillah, yanzu wanda ya ke cewa malam lawan ba malaminsa ba ne, nasan ya koyi karatu a nan sosai Ali bichi kai dalibin malam ne ko kaki ko kaso
Tab lallai ma gaskiya malam kabamu mamaki dakake tunanin su gawuna sune masu addini mhmm ai shikenan mudai Allah yasani bana son su mulkemu dan babu alkairi a kansu ko kadan sai cuta da zalinci da satar akwatu da dollar shine aikin su kowa yasani kuma duniya ma ta shaida amma sam baku mgn akan wannan dan son zuciya
Assalamu Alaikum warahamatulla malam ina maka fatan alkairi Amman malam Ama tsayinka na malami ka dai na daukan bangare idan zakayi bayani akan abin da yashafi alumma kayi bayaninka fisabilillahi gaskiya anan yanuna kanasan wani bangare bakasan wani kuma alhali dukkansu musulmine kuma dan Allah malam me kwankwaso yayimakane to dan Allah malam ayi masa afuwa Allah ma muna masa lefi yayafemana dan ayi hakuri kwankwaso awurinmu mu mutumin kirkine tunda muyan adam adam dazahiri muke amfani kuma ko bakomai shima musulmine kuma gwamna Abba musulmine mekirkine me imanine memutuncine kumafa ba kwankwasane gwamna yanzuba abbane kuma mutalakawa shimuka zaba shimuke Amman duk abinda Allah ya yi shine me kyau Allah ya kyauta ya bamu lfy da zaman lfy Ameen.
A'a rabu dashi yaci gaba da abin da yake mu na tare da kwankwaso
To ku masu jar hula a Ina ya kira sunan tsulanku ???
Maganar Hikima Gajera CE Mai ma'ana
Kowa yana da right ( constitutional rights) ya zabi wanda ya ke so, musulmi ko Christian izala ko dariqa, Abba hikima, jafat jafar da bulama😂wace jam’iyar suke? This is why I will never vote or support kwankwaso in whatever party and position he might be contesting, is it by force? To kwankwaso and his blind followers anyone who is not supporting their agenda is considered a bad person! Peter obi of Arewa
Very good
Ya rage gareku yan fashin baki idan dan Allah kukeyi
Allaah ta'ala yasa muwanye lafiya
Ba wani Dan Fashin Baki da ke yi Don Allah, wallahi duk karnukkan Yan' siyasa ne...
Gaskiya daya ce,Allah ya nuna mana ita ,ya bamu ikon binta a duk inda take.
Allah ya yiwa malam albarka
Maasha allaah allaah ya Saka da alkahiri mlm lawan
Allah yakara karfafama gwiwa mal. Yakara tsarkakema zuciya
Allah ya saka da alkhairi
Malamai suna shiga siyasa Amma ba irin taka ba malam kana ganin gaskiya amma fa baka Binta yanzu kowa yasan abin da ganduje da gawuna sukayi a kano Amma sam baku ganin laifin su Yanzu dai kanason kace gawuna shine zai kula da addini lallai ma yanzu muka gane mgnr ka inda ka dosa amma in sha Allah wannan azzaluman bazasuyi mulkin kano ba da izinin Allah 😊😊😊
Ilimi dadi
Malam dai yayi hawa yayi zamiya mai hankali da son gaskia shine zai fahimta...
Mara hankali da mai son zucia kuwa ko ohoo...
Allah ya kyautata rayuwar mu ya tsaremu daga wawanchin wawayen cikin mu ya kuma karemu da sharrin masharrantan cikin mu tare da zaluncin azzaluman cikin mu ameee...
WATA MIYAR SAI A MAKOTA😂
Ya Allah kayi maganin irin wnn mutane kada subata mana addini y rabbil alamin
Masha Allah ❤
Allah ya qara basira
Hakane kam Malam yafisu gaskiya
Malam ya kamata dai kaji tsoron Allah wallahi bayan rayuwa akawai mutuwa
Malam ya gode da nasiharka
Yanzu Kai dama da akwai Wanda baison zai mutu ba
😂😂 Dan Allah me yayi Kuma, daga fada muku gaskiya, ku fay masu jar Hula kuna da matsala, bakwa so a fadi gaskiya a kanku, kuma rayuwa bazata taba Tafiya a haka ba.
Wai ita gaskiya akan yan kwankwasiyya aka ce a fade ta
Tare da girmamawa Malam; yanzu duk wadannan misalan da ka bayar naga issue ne between Muslim and Non-muslim, ko a inane a tsakanin musulmai mazon Allah S.a.w ya zabi Wani bangare ya bar wasu? Idan akwai, a inane manzon Allah s.a.w ya dauki bangaranci irin yadda kai kake yi?
Ina yiwa Malam fatan Alkhairi
Malam idan kakai dan allah kafito siyassa.
Haba m.lawan tramol ,a dinga kwatanta adalci a matsayinka na malami ,me yasa kai kadai akewa raddi ko sauran malmn basu da jam'iyya😊
@mas-udal-hassan9277 🤣 ka tambaye shi ,shi malam lawan din
Malam kayi baya sosai mai masu mahimmanchi, amma me yasa kwata kwata baka kalubalantar duk irin kama karya d gwamnati ganduje tayi a kano.
Kai ma ka fada dae
Yakamata malam ya fito takara kawai a huta
Mhmm Allah ya kyauta
Gaskiya Wannan makaryacine
Wayayima karya Kuma...?
Kaji tsoron Allah Dan uwa, Malam beda aiki sai karantar da addini Amma saboda siyasa kullum bakuda aiki sai zaginshi
@@saniadamu9671 wlh ni ban zagesheba Amma abunda yafada karyayake
kwankwasiyya sukeyiwa aiki su bulama bukarki jafar jafar d abba hikima dukansu yan kwakwasiyya
basuda damar yin raayinsu a siyasa kenan? kai naga dan gandujiyyane
@@MsKachako toh su daina boyewa mutane Suriqa bayyanawa a fili kawai b fake d wani abu wai shi fashin baki b
malam Allah yshiryar damu dakai gaba daya
Amin
Kusaurari natu turaym kukula fahimcheshi, yana tuhumar yan kwankwasiya ne da xagin malamai, saidai yamanta dan bilki commander inaji lokachin da yake xagin wani malami saboda yagayawa buhari gaskiya, haka Ali baba yaita chin mutunchin mallam daurawa har yana chemasa baisan komaiba yache tambayoyin dayake amsawama shiyake rubutosu sannan yakwafo amsar tambayoyin, ganduje yataba chewa dattijan kano wanda daga chiki har akwai malamai yakirasu dattijan biri, saboda sungayamasa gaskiya, mallam kachewa yan kwankwasiya mishirikai domin misalanka yanuna yan kwankwasiya masubin bokayene to kakawo hujja, inko babu to katuba ga Allah kafin kamutu inko zanchen maganar chewa masu gemu da kwankwaso yafada kake to kasani da gawuna yake. Kayi maganar annabi yanatafiya da sha,anin dabai shafi addiniba ya hakane amma annabi bayashiga ayi constitution dashi saidai yakan xama aboki gakafiri kamar yadda ya,aika sahabbai ga najashi amatsayinsa na amintacchensa ba dan yayadda da chewa najashi yanakan daidaiba.
Ni kuma Sai naga da malam ka nemesu a sirrance an musu gyara, da kamar zaifi. Fitowa cikin media babu amfani
Amin ya Allah
Mallam kanaso kace mana cewa da annabi yana raye zaiyi a p c a kano kenan tunda kace baya raba addini da rayuwa , na farko mallam ku daidaita stakaninku da bar shehk ishaq tunda shi yace da annabi yana raye da babu wani dan democracy daya isa yayi, kuma ni wlh tunda kana tunanin annabi zai iya bin constitution saboda laluri nahakura da duk wani karatu da kakeyi slm
To tinda musulinci yafigirmama addini fiye da girmama rayuwa, kuma shine kacewa ashiga malamai shushiga siyasa.
Wllhi bamajin ddin abunda kakeyi a matsayi malamin addini domin sharrinka da son zuciyarka yana shafar addininmu
Bulama bukarti yafika addini yafika kwatanta gaskiya yafika ilimi
Toh kai waka fi???
Yan jam,iyar A.P.C a Kano har mutane suka ko da ransu amma bakace sunyi ba daidai ba
Kaji dan girman kai wai wasu yara to acikin su wa kagirma
Kai dole seka kare siyasarka kuma wai da sunan malunta Allah kyauta
Ina tambaya a lokacin da INEC ta bayyana zaben kano yan jam,iyar A.P.C sun fito zanga zanga shin tasu ta halatta a musulunci ne baka fada musu ba
To ai kai babu tsoran Allah a zuciyar ka kai kullum aikinka nemo lefin wasu ka boye na
Karya kake
Tambaya ga Lawan Triumph da kuma magoya bayan sa.
Me yasa duk Kano shi kadai haka take faruwa akan sa? Duk Kano ya fi kowa gane gaskiya ne?
Bazan iya bata data ta ba in saurare ka, na ji iya abunda da zan iya ji.
Lawan ka gyara halayen ka. Ni nasan ko a masallacin Triumph akai yi kuri'a a tsakanin yan committee masallaci baza ka ci. A Triumph din ma ka dame su. Kuma duk masallacin da kake fassara baki babu inda baka ja musu rigima ba.
Sabida shikadai ne baya tsoran gayamuku gaskiya tsakaninsa da Allah amman afahimtata
Hakane su wancan bangaren MaHASUMAI ne basa aikata laifi ko? Ajuri kai ruwa rafi wataran…….
Wawa jaki bar ne bazz
Wlh irin wannan maganganu zai fidda wadansu a islama tunda ana cewa annabi baya raba addini da rayuwa kada zai iyayin constitution kenan
Akaramakallahu. Yanzu kai ka baiwa kanka certificate na Malamta kenan?
Shifa dama haka yake baya bincike yake magantuwa wai wanne irrin malami nekai?
Hmmmm
Tabbas Yan kwakwasiyya basuda tarbiyya ko kadan
Wanne karin haske zaka yi akan maganar shek daurawa da pro mansur zuwan su jamus
Jarhala kenan kukumai siyasa
Wato yanzu kakoma kan ƴan gwagwarmaya kenan ya tabbata zargin da ake yi akanka cewa baka kishin addinin Muslunci kafi kare aljihunka
Gaskiya Ne
Tir dakai malanne baya kishin addinin musillinci ?
Kaikumafa addininma Baka fahimtaba
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 Sorry Malam
Lawan teranmol hon yah zabe
Xakafadawa vabanka haka ko shakka yafi vabanka Dan shi miliyoyin alummane suke karuwa dashi Kaikwa ko shakka vanayi Baka da tarbiya
60-70% of kwankwaso supporters mahaukata ne kuma makafine
Yanxu Apc tafi NNPP ko PDP kenan😂😂 Muje xuwa dai
Kai baka cikin malaman da suka zama dangin annabawa
Hon. Lawali triumph muminin munafuki
Wawa jaki 🤔🤔
Tarbiyar gidanku Kenan Allah yayawaitana irinku malam yakareku
Malam tramol
HON. LAWAN TRAMOL ZINDIKI A CIKIN MALAMAI
Amma Baka ta tarbiya
Bulama bukarti yafika komi dan neman suna wawa
Toh kai fahh waye kafi
Turayam babu wanda yahanaka shiga APC ko PDP ammafa kasani siyasa ba makaranta bache bare kache akwai malamai masu tsawatarwa, nibazan xagekaba ammafa kasani baduk dan kwankwasiya bane yake kamata, akwai wanda yakan iya xaginka, sannan lallam yafasani akwai wanda yan gandujiyya da suke mana sojan gona don ache mune, suma xasu iya zaginka.
Wnn mutumin jahiline
Kai ba malami bane dan gandujiyya ne
DAGA GANINSA KAGA MUNAFUKI TUR DA MALAMAI MASU SON ZUCIYA
Wlh tallahi kuwa
Tarbiyar gidanku Kenan
Amma karkamata ereirenku kune awuta jaharnama
Huta da aljannah ta Allah Kai Baka cewa wane Dan watane saidai jahili wanda baije makarantaba