Assalamu Alaikum Warahmatullah Allah ya Saka da Alkhairi ya kara basira. Dan Allah ni Ina so in san yadda zan hada computer fiye da daya suyi aiki da monitor daya?
Eh bazan sani ba kai tsaye amma idan yace ka chanja ip dake tare da wani DNS ko kuma ya ce ka kara wani, ze iya zama attack tinda bakasan ina wannan ip din ze kaika ba
Assalamu Alaikum Warahmatullah Allah ya Saka da Alkhairi ya kara basira.
Dan Allah ni Ina so in san yadda zan hada computer fiye da daya suyi aiki da monitor daya?
mash Allah
❤❤❤❤
Aslm Idan Wani mutum yace ka Bude DNS din ka kasaka Wani abu Kuma baka sanshiba mehakan yakenufi
Eh bazan sani ba kai tsaye amma idan yace ka chanja ip dake tare da wani DNS ko kuma ya ce ka kara wani, ze iya zama attack tinda bakasan ina wannan ip din ze kaika ba