1 MENENE IP ADDRESS (NETWORKING DA HAUSA)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 янв 2025

Комментарии • 12

  • @Arewa_Top_Lyrics
    @Arewa_Top_Lyrics 2 года назад +2

    Muna godiya sosai videos suna dadi

  • @RajauUsman
    @RajauUsman 7 месяцев назад

    thanks

  • @ZainabAliyu-r2u
    @ZainabAliyu-r2u Год назад +1

    Assalamu Alaikum Warahmatullah
    Mlm muna godiya sosai Allah ya Saka da Alkhairi ya kara basira.
    Dan Allah ni Ina son in san yadda zan hada computer fiye da daya suyi aiki da monitor daya, kamar idan Ina typing na PowerPoint ya zamo ko wacce computer tana displaying din Abu daya

  • @bakorimubi5533
    @bakorimubi5533 Год назад

    gaskiya ina matukar karuwa da wannan karatu

  • @Asaphatah
    @Asaphatah 2 года назад +1

    Barka da warka
    Router din da ke tsakanin service provider da kuma Server maye sunan shi.

    • @ady_techy
      @ady_techy  2 года назад +3

      Ita ake kira LHR maana (last Hop Router) wacca daga ita sai destination amma ze iya zama sama da router daya idan router din da service provider ta kara turawa wani network din sakon neman server

    • @Asaphatah
      @Asaphatah 2 года назад +1

      Okay...

  • @Asaphatah
    @Asaphatah 2 года назад +1

    Sanann shi kuma Server din meye yake sakin wa service provider a matsayin Page din da kayi requesting

    • @ady_techy
      @ady_techy  2 года назад +2

      Server din zata saki abinda ake kira "packets" wanda taka computer din zata harhadasu idan sun shigo su baka web page ko abinda kake nema

  • @Arewa_Top_Lyrics
    @Arewa_Top_Lyrics 2 года назад +1

    To kenan ba ta yadda mutum zai iya boye kansa kenan, idan yanzu nayi anfani da wayata na samarwa da computer network to idan nayi anfani da ita nayi wani abun to koda na boye kaina a computer ta wasu hanyoyi kenan zaa iya tracking dina kenan

    • @ady_techy
      @ady_techy  2 года назад +1

      Tracking ya danganta da kwarewar wanda yakeyi, sannan boyewa ip dinka shima ya danganta da kwarewarka, zaka iya saka VPN dayawa da se an chanja ip dinka kamar sau biyar kafin a aika sakonka wannan yana wahala a ganka , amma dukda haka wasu suna iya gani