May almighty Allah preserve you Dan Bello 🤲. Wallahi abin yana ba ni takaici yadda azzaluman Shugabanni suke amfani da Addini da kuma Malaman da Addini wajen zaluntar talakawa 😢. Amma wallahi za su sha mamakin tuzarci da kuma wulakancin da hakan zaya jawo musu har a wajen Allah S.W.T Kuma mu Matasa Daliban Ilimi ba zamu cigaba da zuba ido ba ana wasa da goben rayuwar mu Insha Allah 🤲
Banyi mamakin hakaba Da bello saboda kwadayi yayi kanta acikin zukatan mafi yawan malamai da wasu dalibsnsu.Wannan musibace babba.Sauran jama'a acigaba da fadakardasu domin kar su yarda da yaudarar azzaluman malamai da miyagun yansiyasa.Danbello Allah SWT Ya kareka amin.
Abinda yaka mata ayi shine, A fannin addini mubisu, a kuma fannin siyasa ko mulki muyi abinda muke gani yafi mana Alkhairi, wannan shine aga nina, Allah ya shige mana gaba.
Hanya uku ce yakamata mu 1: mucire kwadayi da son zucciya 2: musa son kasarmu da kishin alummarmu akan gaba 3: muji soron Allah kuma mudage da addu'a musamman cikin dare. To in mukarike wainnan we shall amend the error of our leaders inshallah.
Wayarwa fadakarwa tunatarwar ce zata taimaka wajen fahimtar da nakusa damu illar da ake shirin yi mana da sunan addini dariku da kungiyoyin da suka rabu da gwamnatin Tinubu Companunuwa da rigar malanta da rawanin kwadayi,mu daurewa da yada sakon nan zai taimaka wajen isa kunnen al'umma Allah ya bamu ikon amfanuwa da amfanarwa inza a gyara a gyara
Za'a iya maganin wannan yau darar ne ta hanyar kaucewa duk Wani malamin da yayi koqarin cusa mana wannan muta nan da suka wahalar da mu daka lokacin da muka gano anyi yamma da kare wlh munaji Muna gani Allah ya kaimu lokacin ☝️☝️☝️
Lallai shekarann dole idan malami yace wani abu muyi maganin shi wlh Dan tura takai bango sai dai kuji tsoran Allah malamanmu kutuna matsayinku alulama,u warasatul anbiyah
At the end of the day your people will pray and do nothing about it. I promise you will see their prayers in the comments. Some of them will even be praying for these same evil people 😂😂😂😂😂 look at the comments 😂😂😂
Shugabannin mu da malaman mu sun hada kai wajen ganin bayan mu, ya kamata yan arewa ku fito muyi maganin su don kare kammu, Allah ya bamu sa'a ameen
Allah ya kare ka Dan Bello, Allah ya kawo mana dauki. AMIN
duk malamin da ke son tozar tamu Allah ya wulakanta shi duniya da lahira
May almighty Allah preserve you Dan Bello 🤲.
Wallahi abin yana ba ni takaici yadda azzaluman Shugabanni suke amfani da Addini da kuma Malaman da Addini wajen zaluntar talakawa 😢.
Amma wallahi za su sha mamakin tuzarci da kuma wulakancin da hakan zaya jawo musu har a wajen Allah S.W.T
Kuma mu Matasa Daliban Ilimi ba zamu cigaba da zuba ido ba ana wasa da goben rayuwar mu Insha Allah 🤲
Thanks u so much sir 🤲🤲IN SHA ALLAH one day NIGERIA will be great again 🤲
Allah ya tsareka ya Kara hikima da basira. Allah ya basu ikon ganewa ameen
Dubun Gaisuwa Dan Bello
May almighty Allah guide and protect you wherever and all the time
Dan bello Allah ubangiji yadafa ma
Allah yasa kagama da duniya lfy
Munanan Munama fatan Alkhairi
Ubangiji yakara kareka ya Allah
Jira jira jira wato wannan mutanen sai sunyi nasara karfi da yaji Allah ya mana maganinsu
Allah ya biya bukata Dan Bello
Jira jira jira ai Allah ya Isa bamu yafeba
Allah ya kareka Dan bello
Banyi mamakin hakaba Da bello saboda kwadayi yayi kanta acikin zukatan mafi yawan malamai da wasu dalibsnsu.Wannan musibace babba.Sauran jama'a acigaba da fadakardasu domin kar su yarda da yaudarar azzaluman malamai da miyagun yansiyasa.Danbello Allah SWT Ya kareka amin.
Cin uwarsu zamuyi insha allahu
Allah yashiga lamarinka Dan Bello
In Sha Allah Karyar Su Tasha Karya
Ja muje jagora , yanxuma mukafara ,till we get freedom victory is ours, our hero Dan bello.
Saidai mucr, Innaalillahi wa'innaa ilairaji'unn. Mucigada rokon, Allah shiyimuna maganin AZZaluman shuwagabanni, damagoya bayansu,,
Akwai Allah in sha Allah
Mun bar komai a hannun Allah
kuma bazai kunyatar damu ba🙏
Allah Ya saka da alheri Allah Ya tsare gaban ka Da bayan ka
Gasiklyan🎉🎉🎉Dan bello
A gaskiya siyasa bata dace da malamai ba a nigeria kam! Allah ya saukaka
Ta dace idan su ma Takara zasu fito
Ajira ajira ɗan bello
Abinda yaka mata ayi shine, A fannin addini mubisu, a kuma fannin siyasa ko mulki muyi abinda muke gani yafi mana Alkhairi, wannan shine aga nina, Allah ya shige mana gaba.
Allah ya saka da alkhairi. AMIN
Allah sarki Allah ya biyaka
Allah duk wani azzalimi Allah kamayarmusu da munufarsu kansu
Allah ya nanan Kuma shi zai kawo mana mafita!
Gaskiyane
Allah kareka Dan belo
Allah yasa mudace nida man nasan duk Wannan mutumin Wlh duk yadda zaiyi yaga yachi zabe sai yayi tinda daman ba imani ne dashi ba
Hanya uku ce yakamata mu
1: mucire kwadayi da son zucciya
2: musa son kasarmu da kishin alummarmu akan gaba
3: muji soron Allah kuma mudage da addu'a musamman cikin dare.
To in mukarike wainnan we shall amend the error of our leaders inshallah.
Dan bello namu
Allah yasa mutanenmu suganeh gaskiya
❤ Allah Ubangiji yamana maganin su
Ya Subhanallah
Hasbunallah wa niimal wakil
Allah Ya kare mana kai Alhaji
Allah ya kare ka
Akwai uwar watsi kenan
Allah yakawoamna mafita
Allah ya karemanake
Allah ya Karemu daga azzaluman shugabanni
Ya Allah ka nuna mana gaskiya a matsayin gaskiya ka bamu iKon bin gaskiya.... San Duniya yayi yewa
Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun Nigeria kenan hasbunallahu wani malwakil hasbunallahu wani malwakil hasbunallahu wani malwakil ya Allah Ka iyamana bazamu iyaba 😢
To makarantar cikin gari kenan ina gatamu ta qauye 😭😭😭 ya Allah kakawo mana qarshan azzaluman shuwagabannin Nigeria ya Allah
Allah yakauta
Abun da za'ayi shine duk wata magana data fito daga bakin malamai indai akan siyasace karmu yarda dasu
Ya salaam😢
Allah Ya Kyauta!
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum!
Allah ya kara Basira
Allah yakaryasu
Wayarwa fadakarwa tunatarwar ce zata taimaka wajen fahimtar da nakusa damu illar da ake shirin yi mana da sunan addini dariku da kungiyoyin da suka rabu da gwamnatin Tinubu Companunuwa da rigar malanta da rawanin kwadayi,mu daurewa da yada sakon nan zai taimaka wajen isa kunnen al'umma Allah ya bamu ikon amfanuwa da amfanarwa inza a gyara a gyara
Nigeria 🇳🇬 will be graet insha'allah
Excellent work keep it up!!
Allah ya watsa aniyarsu
Za'a iya maganin wannan yau darar ne ta hanyar kaucewa duk Wani malamin da yayi koqarin cusa mana wannan muta nan da suka wahalar da mu daka lokacin da muka gano anyi yamma da kare wlh munaji Muna gani Allah ya kaimu lokacin ☝️☝️☝️
Muna gdy Dan bello
❤❤❤❤❤ لأ حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم سبحان الله ☝️☝️
Allah ya mana maganinsu
Lallai shekarann dole idan malami yace wani abu muyi maganin shi wlh Dan tura takai bango sai dai kuji tsoran Allah malamanmu kutuna matsayinku alulama,u warasatul anbiyah
Allah shi kyauta na gaba 😢💔
Allah ya sa wake
الله يهديهم الى سواء السبيل
مشكلة نيجيريا هي قصر النظر والانانية وحب النفس مع ان ارزاق الله تكفي الجميع
😭😭
Kai. Allah y’a isa Nigeria 💔
Don Allah ka dinga tunawada jahar Taraba state please
Kunyi sakaci Arna sun kwace Jihar
Kunyi sakaci Arna sun kwace Jihar
Allah ya kyauta to
Mele Kyari yana daya daga cikin top 3 na matsalolin Nigeria.
Se godiya 😢😢
🎉 Never give up
Allah Ya Kyauta 😢
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raaji uun Yaa Allah
Allah yai mana jagoranci
Ana cikin halin qunci amma insha Allahu baza suyi nasara ba
❤❤❤❤❤
Don durun uwarsu sai muga ubanda zaizo yamana waazi
Allah ya kyauta😢
To wai Ni me abinyi😢😢
A faɗaɗa kai irin wannan zuwa kowane lungu na Arewa kuma a kai a kai ba sau ɗaya ba
Wlhi diya wasu mutanen banza ne, a rigan malumta
Ya kamata ka fara kira da a taƙaita yawan ƙara aure da yawan haihuwa 3:00
لا حول ولا قوة الا بالله
At the end of the day your people will pray and do nothing about it. I promise you will see their prayers in the comments. Some of them will even be praying for these same evil people 😂😂😂😂😂 look at the comments 😂😂😂
Is true but when hardships intensify people must change and those heartless malams and wicked politicians will regret God willing.
@ Dey play they won’t learn anything. It is tribal and religious slave mentality in built. The only hope is the next generation.
Sanannun malaman Nigeria yanzu sun zama yan kwangila, yanzu an bar sarakuna an koma ga wadannan. Tur da neman duniya da addini !!
Kara lfy oga
Naga yaranne kamar daga Makarantar almajiranci suke futowa.
Wayyo
🙆♂️🙆♂️🙆♂️🙆♂️🙆♂️🙆♀️🙆♀️🙆♀️🙆♀️🙆🙆🙆🙆🙆🙅♀️🙅
😂😂😂
Allah ya karawa malamamu daukaka da daraia, ya tozarta makiyansu baki daya
Hm Nigeria kasarmu ta gado
An manta da Sani Yahaya Jingir kenan??
Kutmelesi kayyacan
Samar Ma malamai aikin yin
Matuƙar opposition parties ba su haɗe kawunan su ba kuma mafi yawan 'yen Nigeria basu fito kaɗa ƙuri'a ba, to sai Tinubu ya koma a 2027
Suma kan MLM mun Dena yar da dasu wlh
Ita wahala ae bata da addini, suje suyi duk abinda suke so suyi abinda Allah yakeso shine xai tabbata
Muslims Muslim