Zarge zargen shugaban kasar Niger 🇳🇪 Kan Nigeria 🇳🇬 kudaina kokarin tada rikici
HTML-код
- Опубликовано: 9 фев 2025
- Rikicin Nigeria DA Niger sakon Sheikh Abdullah Mahmoud Wanda tasharmu Mesuna rigasa tv news mukayi sharhi Akai Domin ilimantar daku
Kuyimana subscribe a RUclips channel dinmu Mesuna rigasa tv news Domin samun shirye shiryenmu Kamar Haka
Labarun Hausa, labarun Duniya, Nigeria,Niger,arewa , general Abdurahmani tiani, rigasa tv news
Mu in Niger mutanene
Masôu adaltu Tiani yafadi gaskiya ❤❤❤❤❤❤
Gaskiya malam kaci kudin tinubu
Hakane malan kafadi gaskiya munason mutane masu zurfin tunani Allah ya karawa malan hikima da Ilmi ❤❤❤
Gaskiyane malam kaji aikin hankali
Allah yahada kan Nigeria 🇳🇬 da 🇳🇪
Gskyn mallam allah ya saka da alkhiri
Gaskiya kai malamin Nan bakata imani harnawa tununbu yabiyaka kake goyanba yan karya kan gaskiya gsky bakadaya daga cikin talakawan Nigeria da kaima talakka ne kamar kowa da baxaka fadi hakan bah 🥺 subahanallilahi innalillahi wainna'ilaihi raji'un wallahi Malaman tunumbu kuji tsoron Allah kuma mantawa da ranar tashi alkiyama kuma wllh duk sai kunyiwa Allah bayani 😢
Allah ya haɗa kawunan mu musul mai ameen ya rabbi ❤
Malam
Jazakhallah
🤲🤲🤲👍💪🇳🇪
Gaskiya ne wlh
Wlh Malam kaji tsoron Allah mu da huja mu kehi magana
Wly Allah ninger tafi kou gaskiya
جزاك الله الخير شكرا مالم❤
جزاكم الله خير الجزاء وأجزل لكم المثوبة
Macha allahou malamou wanane magana ta chigaba abourahane thany gaskiyane wanda vie rardaba taraghe nachi moukamou moune yarda gaskiyane
ماشاء الله تبارك الرحمن
ALLAH katsinewa munafukan talakawan Nigeria munafukan banza makiya Allah Yan kwangilane
Wlh MALAM KACI AMANAR NIGERIA, ALLAH YA SHERYIKI
Mln wan gskn wlfy Haka take❤❤❤
Allah tarwatsa munafukai dandarajar annabi mhm s.a.w
sallallahu alaihi wa'alihi wasabihi wasallam amine ya hayyu ya qayum
Allah yataimaka Allah yabaiyana gaskiya a duk inda take halin mouton jarinsa ne adunk ya thence Kansa a rayuwa Allah yasa mufahence gaskiya da yiwa junna adalce a ma,amalarmu da Niger 🇳🇪 da Nigeria 🇳🇬
Masha Allah malam Allah yasa Yan uwanmu sufahimta.babu wanda ya isa yarabu
Allah yasaka da alheri Malan gaskiya ka fada Nigeria da Niger Allah ya karemu gabadaya mu wutar fitina Allah kasheta
Gaskiya ne malam
Malam dan Allah aji tsoran Allah
Masha Allah malan
Malam gaskiye ne Allah yasa mugane mu dukamu Allah yakara mu dukamu musulmans
Wlh qarya kake
جزاك الله خيراً
Allah ya tsne wa jagorimmu na arewa albarka duniya da lahira azzalumai munafukai mugun iri makiyan juna hausa Fulani Allah ya tsne wa tininbu albarka da magoya bayasa
Wannan gaskiyane wanda bai yaddabama ubansa allah yakarama lafiya da karfin imani❤❤
Qu'Allah nous conforme à ce qu'il aime et agrée !
ALLAH YA SAKA DA ALHERI KUMA Na fahinta
I'am nigerian me allah kadaga NIGERIA AMMEN YA ALLAH ALLAH 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬✊✊✊✊✊✊✊✊🙏🙏🙏🙏my contry🇳🇬🇳🇬
ALLAH YASAKA DA alheri
Way wanan sune za'ayi koyi dasu Allah wadaran ka kaci amanar addinin ka da nigeria illimin ka anan bema anfani ba karya kake mu sauran sune in uwan mu amman banda kai karya kake badan Allah kake ba
Masha Allah ❤❤❤
Subhanallah. Malamai tsakani da Allah ku Fadi gaskiya. Bana sukar malamai, Amman dai wannan kuskure ne. Wallahi tallahi Tchiani yafi Tinubu gaskiya. Allah ya tsinewa duk Mai goyon bayan zalincin da Tinubu yakeyi.
Wannan gaskiya ce malan kafadi Allah yakara maka basira
Allah ya maka albarka Allah yagafar tawa iyayan ka malam😅
Samo
Gaskiya ne
Allah Waden naka yalalece
Gaskiya dai
Gaskiyané malan ❤❤
Hum... tayi maka Zafi mun fadi
Malam, ku Kobe Yan Uwan Mu a Najeriya. Baku San Sharin Turawan Faransa. Matsalar Ku A Arewacin Najeriya Gani Kuke Kun Fi Kowa Sanin Komai. Rigimar Ba Tsakanin Farar Hula da Soja A Keyi Ba. Zancen Yancin Qasa da Gujewa da Sabon Mulkin Mallakan da Danniya na Turawan Yamma da Uwargijin Su Amruka A Keyi. President Tchiani Ya Fadi Gaskiya Sai dai Idan Munafurci Kuke So Jama'ar Arewacin Najeriya Su Runguma. Bis Salaam.
Kaji tsoron Allah katuna haduwar da Allah sanan kai malami ne farin Allah da mazon yakamta ceka ba wai bin yan siyasa
Kadan daga ciki, Sun so akamana yaki, Allah ya tarwata, to me ya sarage
Gaskiya malambagaskiya kafadiba
Malam kaji tsoron Allah
Malan ka ji tsoran Allah
Allah ya saka da alkhairi, Wannan gaskiya ne?
Hm malam kenan
Kouma Allah Nabayanme gaskiya
❤❤❤❤❤❤❤❤
Malan kaji soron Allah ka cire siyasa
جزاكم الله خير الجزاءواجزل لكم المثو بة
Malan Allah yasaka kaji magana ta hankali ta ilmi
kai dukda kewa kai malamine amma allah yà kine muka
wallahi wannan Mallam ambiyashi Allah ya'isa muna wallahi
Malan ka fadi Gaskiya koda zaka rasa ranka wallay maganar tchiani gaskiyane amma zaku gani wallay
Allah Ya yi maka albarka malam.
Ina tare da maluman ku kowane location Adu a
Malan allah yabada lada
Malam a ji tsoron Allah, kada ka shiga abubuwan da basu Shafe ka ba. Babu adalci acikin maganganu ka.
Malam gayi gaskia 🙏🙏🙏
Allah yasaka
Malam dan kwangila
Mu ji tsoron Allah.
Wallahi malam allah ze laanceka kafake daadini
Malan kaji soran Allah
Malan aji tsoron Allah
Gaskiyane
Malan acikoudi sai mourya moudai un nijer mourihe ido sai Abdou Rahaman.
To dama malamai dasarakuna sune matsalarmu da zasuso da.ansamu. zaman lafiya. To Allah kaiyamanna
Tir da irin wannan mugun malamai😢
ما شاء الله حفظك الله
Allahou akbar Allahou akbar Allahou akbar macha allah
Malan allah yaqara fahinta
Merci ❤
Masha Allah,
Ba hakane ba malam
Adalci Baka dashi
Karya kakai
Ba Dan Allah kake hi ba Dan kuddin Tinubu . Kukusaida Arewa.
arewa kufarka fa dun Allah
Malam kenan allah sa madace amman gaskiya maganganunsa akwai kanshin gaskiya aciki
Karya ne
'malan kayi hakori guasskia thani hayonda alla yakarechi Donia da lahira
Allah ya kyauta
Makaryachi..
🇳🇪🇳🇪🇳🇪 bakassan abinda akeyi, azalumi🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Allah taimaki chiani
ءلاحومءمين❤❤❤❤❤
Ilimin Kenan munga inda ka nufa
Allah ya shirya dakai gaskiya tabaina malaminka Immanuel macron yazo yafadi gaskiya yakaryataku MALAM yahudawa Kuna chutan talakawan nijeria
Allah ya sa mu ganey
Kaima kaci
Tunani ka Kenan ok
Mu talakawa nijar bama da matsala da talakawa najeria amma munada matsala da gwamnati najeria
Malam ka shiga siyasa kawaii, kan mage ta waye. Dan Nigeria ke Gaya maka gaskiya