Daga Bakin Mai Ita tare da Hamisu Iyantama

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 сен 2024
  • Hamisu Iyantama ya ce sanadiyyar fim har gidan yari ya je saboda wani fim dinsa mai sunan Tsinstiya wanda gwamnatin Amurka ta dauki nauyi domin hadan kan 'yan Najeriya.

Комментарии • 21