@@LafiyarMataTvKafin aure idan kayi planning Baki San ma KO ke me haihuwa bace KO mara haihuwan KO mijin na haihuwa KO Baya haihuwa Azo daga Baya ana neman magani arasa ta inda za afara ni aganina gara kuyi haihuwan farkon kafin afara maganan family planning
Kiyi hkr kuma kiyi ta rokon allah babu wani mai da haihuwa ko hanawa ko wata dabara ko wani lokaci sai Allah subhanahu wataala, don haka karki wani yi mata magana akan cewar tagaya maki yadda zaki samu ciki wannan itace maganar gaskia ki rike allah kawai shine mafitarki. Shawara ce amma.
Hajiya....da Allah yace Ta rahamar sa zamu shiga aljanna sai yace muyi sallah saboda ta sanadin hakan da wasu sauran Ibadun zamu shiga aljanna...haka kuma Idan dalibi zai yi jarabawa a makaranta bazai dogara da addu’a kadai ba dole sai yayi karatu.,,,HAKA HARKAN NEMAN LAFIYA TAKE KO WACCE IRI!!!
Nice 1. Good and sincere comment
Thank you kindly
Masha Allah
Thanks for your advice
Gaskiyane ❤❤❤
Good advice sister thank you
My pleasure
Macha Allah
My pleasure
Masha Allah 😊
Good advice
Glad it was helpful!
Allah yakaraba sira
Amin Amin Ya Allah
Nice advice
😢 Nagodo 🎉🎉
Good 👍
Thank you
Family planning kafin aure matsala ne
Ya kika sani
@@nafiuharuna9598 inaji ana fada
Kuma indai da waya mutum zaisan komai
Amma wannan mutuniyar kirki ce. Na yi subscribing saboda iyalina.
Nagode sosai da wannan shaidan
Muna godiya 🙏
Thank for your advice
My pleasure
Thanks my sister
My pleasure
❤❤❤❤❤
❤
Allah ye Miki albarka
Amin Amin Ya Allah
Nidai Ina Da Raayin Family Planning. Amma, Bana San A Saka Matata, Allura Ko Wani Abun, Nafi San Condomn Yafi Komai
Yafi kwanciyan hankali gaskiya
To immutu naso yadan huta kafin yafara haihuwafa? Yazeyi plss😢
Zanyi video akan hakan insha Allah saiki duba
@@LafiyarMataTvKafin aure idan kayi planning Baki San ma KO ke me haihuwa bace KO mara haihuwan KO mijin na haihuwa KO Baya haihuwa Azo daga Baya ana neman magani arasa ta inda za afara ni aganina gara kuyi haihuwan farkon kafin afara maganan family planning
@sumayyahsaminaka6323 wannan shawara ce me kyau 👍
To wai kamar yaya kafin aure kodai kafi haihuwa ake nufi. baka auri mace ba yaya za'ayi kayimata family planning ?
@ChahooAz ai kau da yawa suna yi
❤❤ bonsoir
Allah ya ki
Wannan haka yake
No
Wlh Ina Cikin Masu Neman Haihuwa
Kuma Bamu Taba Flaning bs
Kimun magana a page dina na tiktok
Allah ya Baki masu albarka
Kiyi hkr kuma kiyi ta rokon allah babu wani mai da haihuwa ko hanawa ko wata dabara ko wani lokaci sai Allah subhanahu wataala, don haka karki wani yi mata magana akan cewar tagaya maki yadda zaki samu ciki wannan itace maganar gaskia ki rike allah kawai shine mafitarki. Shawara ce amma.
🙏