Masha ALLAH. Alhamdulillah muna mika godiya ga ALLAH da kuma ma'aboci hikima wato Mal. Umar Kaigama da ci gaba da labarin nan. ALLAH ya saka da alheri ya biya ka
@kaigamatv Gaskiya inhar zaku cigaba da sakamana tatsunioyin yaki da aljanu da jarumai, page naku zaifi daukaka, domin mutane sunfi son wannan fiyeda na soyayya.. Sannan uwa uba dan Allah ku karasar mana da Kundin tsatsuba har littafi na karshe wato mittahuz-zarbi domin mafi yawancin mu shi yajawo hankalinmu zuwa tasharku har mukasan da ita.. Kunga kenan karasar dashi agaskiya shi zaisa channel naku yayi farinjini sosai.. Nagode 🙏
Muna godiya, na dade ina son jin karshen Mazan jiya da matsatsubi😊😊🎉
Gaskiya Naji dadin Samun Cigaban Wannan littafi
Wallahi bana Nigeria Yanzu haka Amma Burina inji Karatun Littafin nan na Muhammad Umar kai gama
ماشاء الله تبارك الرحمن
baba Allah ya saka da gidan aljanna
Don Allah a taimaka mana da matsatsubi
Masha ALLAH. Alhamdulillah muna mika godiya ga ALLAH da kuma ma'aboci hikima wato Mal. Umar Kaigama da ci gaba da labarin nan. ALLAH ya saka da alheri ya biya ka
Allah ya saka maka da mafificin Alkhairi domin kuwa kuna sanyamu cikin Nishadi
Muna godiya
Mazanjiya
Dan allah akawo mana matsatsubi 😢
@kaigamatv Gaskiya inhar zaku cigaba da sakamana tatsunioyin yaki da aljanu da jarumai, page naku zaifi daukaka, domin mutane sunfi son wannan fiyeda na soyayya.. Sannan uwa uba dan Allah ku karasar mana da Kundin tsatsuba har littafi na karshe wato mittahuz-zarbi domin mafi yawancin mu shi yajawo hankalinmu zuwa tasharku har mukasan da ita..
Kunga kenan karasar dashi agaskiya shi zaisa channel naku yayi farinjini sosai.. Nagode 🙏
Mungode sosai plss a karanta mn matsatsubi
A gaishe ks malam
Wai Ina madakin gini
Gsky inajin ddin wn nan lvr
yaushe za'a fara mana ci gaban kudin tsatsuba? kuma ga littafin magajin Wilberforce da ka fara?
Muna godiya