Mutuwar sarkin gobir ahannun Yan bindiga-matakinda za,a dauka domin kawo karshen lamarin
HTML-код
- Опубликовано: 7 фев 2025
- Mutuwar sarkin gobir ahannun Yan bindiga yadawoda hankulan Yan arewa cikin jikinsu Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
Kuyimana subscribe a RUclips channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Sarkin gobir, mutuwar sarkin gobir,sabon birnin gobir sokoto, labarun duniya, labarun hausa, rigasa tv news
Allah katemaki musulmi muminai kakarya azzalumai alfarma gaskiyar annabi Muhammad (((S,A,W,))) 🤲
Allah yasaka masa, Allah yabashi aljannah
Wallahi tunda nake arayuwata bantaba ganin abin bakin ciki wanda yadaga mini hankali kamar wulakanta tsohon nan ba har saida takai barayi sun kashe wannan dattijo awulakance kuma suka binne shi awulakance allah kajikan baba sarkin gobir mukuma da aka saka mana bakinciki azuciya allah kasaka mana ya hayyu ya qayyum🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Ashe su suka binne shi 😢
Bayan sun Kashe ahi
Wlhi fa, Allah Ya jikan shi, Allah Ya saka mishi 😭😭
Ameen Ya Allah
Ai su basu bin hanya,su na da private jet din su 😭
Allah yakaremu da harin ta'addancin da kefaruwa a Nigeria gaba Daya.
Allah ya wullakantar da gwomnar jahar sokoto,amin summa amin.
allah ya isa allah ya isa
Allah yajukan sarkin gobir
Allahu Akbar! Allah SWT ya jikan president Bare Mainasara na niijer . Kamar yadda Gadon Kaya ya gayi. Ibrahim Bare Mainasara sauya masalacin juma'a yake. Kuma idan yatai kokari ya ke ya sami safun gaba ko na biyu batare da mutane sun ganeshiba. Wata rana an ida salar juma'a ana tashi sai malamin yaga bare kuma shi malam yayi hudiba akan ma ikanta sai hankalin ya tashi. Bare ya gaidashi yace masa kuci gaba da gayamuna gaskiya don saboda shine aikin ku. Kuma fadin gaskia zai sa muko muyi aikin korai.
allah ya isa allah ya ida
Ya Allah gajikan sarkin gobir ka karbi bakuncisa ka sakamashi da mafificin alkhairi kasa aljannar fiddausice makomarsa ameen
Allah yajika sarki gobir
Ameen
W/llai Allah kasaka mana Kuma jikan babammu
Umar
Wlh abun akwai takaici ga manyanmu yan arewa allah y isa stakaninmu daku daga chaiman har shugaban kasa bamu yafeba nima wlh ankashemana uba an daukarmana uba d kanenmu allah y jikan baba
Ameen Ya Allah
Allah y stinewa manyan sokoyawa wadanda ke d hannu akisan baba sarkin gobir
Masha Allah
Allah ya sakada alheri
Allahu Akbar. Allahumma A'izzal Islama wal Muslimeen wa Azillash Shirka wal Mushrikeen wa Dammir A'da'al Deenil Islam. Allahuma Igfir Isa Bawa, Allahumma Arhamhu wa A'fu Anhu 😭😭😭 Was Salatu was Salamu ala Sayyidina Muhammadun An-Nabiyyil Ummiy wa ala Alihi wa Sahbihi Wa Sallam.
Don Allah shek musa kadena Raba kafa kana wannan magana.
Wallahi, tundanake, bantabakukan, zucikanmulkin, nijeria, ba, said a, akakashe, sarkin, gbr, shuwagabanninn, nijeria, Allah ya, isadakuka, kaako. I, a
يقول الله سبحانه وتعالى أذنا للذين يقاتلون بأنه ظلموا وإإن الله على أنصرهم لقدير اللهم أكفهم بما شئت
Ameen ya Allah 🙏 ❤
يا حي يا قيوم يا الجلال والإكرام
Allah yakawo mana mafita
Musa assadu kaji tsoron allah kafadi gaskiya
Allah ubangi ya kawumana sauki
Allahu akbar 😢😢😢😢😢
Ameeen
Hasbunallahu
Gwomnar sokoto da shugaban kasa,ya Allah ka wullakantar dasu,amin summa amin.
Kai hakan
Ameen
Allah Ya Isan mana
Hm😢😭 Allah yakawo mana sauki 🇳🇬🫵
Wannan gaskiya ne mlm
Ameen ya Allah 🤲😭
Gaskiya ba yan taadda ba ne kawai masu taaddacin yan sa kai su ma yan taadda kuma su ma ana basu darmin gindi,su ma suna taaddanci ana ji ana gani kuma shikenn maganann
Gaskiya asadu suna baka soran Allah kae yanzu zakasewa aykin Fulani da suke fade ah masallaci suke kona mutane da ransu kace dedene da aekin yn sa kae masu saran mutane sukana lafiya su tasi lafiya dan munafurci kace ayukansu du dayane
Nice
Wlh gwannatin sokoto kunki kunya allah y tonamaku asiri azzaluman banza
Malam musa asadu sunnah allah ya kareka ya bakalafia da rayuwa mealbaka
Towai shi yafi iyayanmu raine mutun nawa akakashe amman bakutaba futuwa kunyi maganaba sai yau wato talakka shibayada gatakenam
Allah yaqara tsare mana malaman mu ya basu kariya da kariyar sa
Wal llahei , malam Musa asadus sunnah mutume nei da zei eyah addah kabilu fadah.
Amen mlm
Ameen summa Ameen ❤
Ya kamata musan me muke yi 'yan arewa, idan ba haka yaqi zai cinye mu duka, Allah yasa mu farga
😮😮
Mlm musa dagefedayane aibaAyi gyaraba saiyanzu
Allah yamana maganin abinda yafi karfin mu
Ameen
😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🙏
Munifuki jikukin Dan ta ada danfudiwu karyakakiyi fulani jikukin dan ta ada danfudiwu Dan segaya
Bakuji dansa yace boza .da gomnati sukasa akasheshi me yayimusu Baku saniba watakilama ba Fulani ba haya aka dauko ya Allah ka tona asirin wadanda suka kasheshi da Wanda yasa akasheshi Allah yiayimasa abinda suka masa
Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu
Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne fulani
Bamuya hiba😢😢
Kagayamini ina yn sake suka ma bafulatana fade ah masallaci kuma ina suka tada kona Fulani da ransu kuma ina suka taba seda Fulani asadu suna kae munafukine hosawa du inda muka kama Fulani kukasesi
Mafita yakamata munema y,an arewa
Maciya amana marassa gaskiya kuji tsoron Allah ubangiji yaku malamai kufadi gaskiya,to kace kada gobirawa sudau hukunci haramunne to shi ta'addanci da fulani yan uwanku shi halakne
Manyan sokoto wlh kunyi abin kunya
Ya Allah idan mussa assadu yassan wannan kalaman dakeyi sonkai ne dakin gaskiya baro baro ,da kabilanci irin na assadu Sunna,ya Allah ubangiji ga doramassa sharrinsa akansa
Kuma akwai yan ta'adda acikin manyan gwamnati wanda suma se an hada dasu
Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani bakuda asuli fulani
Zahiri hakayake malm
😮b.
Aslm wannan makircin makiya Allah ne suna so suga bayan Arewacin Nigeria sabo da cibiyar musulunci ne na kasa Allah ya mana maganin su komai arewa. Maitatsine, Boko Haram, kidnapping duk a Arewa. Mu farka mu kuma Kara addu'a Allah ya mana afwa jami'an
Karyar banza azzalumai kuma barayine yen ta'addane fulani musamman assadu sunnah mugun azzalumi marasson gaskiya da rashi. Adalci gurin magana
Ka daina hakan bayi ane abkn
😂
Ameen