Darajan Biyayya ga Iyaye Wajen Yafe Zunubai - Professor Isa Ali Pantami

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 дек 2024

Комментарии • 80

  • @ZainabIsah-re4ow
    @ZainabIsah-re4ow 6 месяцев назад +1

    Masha Allah muna godiya sosai Allah yakarawa mlm lfy

  • @IbrahimIdi-nn1dj
    @IbrahimIdi-nn1dj 6 месяцев назад +1

    Allâh y'a bah ikon kyautawa iyayenmu

  • @surgeonfarooq-vf7dg
    @surgeonfarooq-vf7dg Год назад +1

    Allahu akhbar
    Allah yaji Kan iyayen mu baki daya

  • @sanimaazupanda8588
    @sanimaazupanda8588 3 года назад +6

    Ya hayyuu ya qayyuum allah kabamu ikon kyau tatawa iyaye

  • @abdlkrm3719
    @abdlkrm3719 4 месяца назад

    Mallam Allah ya karamaka darraja da dokaka ya yaffé maka da Kay da iyayenka❤

  • @MMoussaHawa-lw2qv
    @MMoussaHawa-lw2qv Год назад +1

    Allah ya kara bassira

  • @aishaahmed3661
    @aishaahmed3661 Год назад +6

    Mallan Dan Allah mike Saka kuka idon kana tafsirin mahaifa idon tarasu Allah yimatarahama

    • @NafeesaMB-fh3yp
      @NafeesaMB-fh3yp 7 месяцев назад

      Qawna ce,,wlh yaw mahaifiya ta shekarar ta 20 da rasuwa amma duk ranar dazan yi magana akanta wh ban taba gamawa ba sena zubda hawaye,yanzu haka ina rubutun nan wallahi kuka nikeyi,,idan kuwa ranar talata tazo to pa sede kome amin banana iya kome se ibada se kuka😢😢😢wayyo Allah na wayyo Allah na
      Allah yasan inasan ta,rai na yasan ta zuciya tana bege ruhi na yana qawnar uwata ,inayin yafiyar abu me radadi Don ita😢😢😢nasan dai taki tana raye, Arrahman Arrahim Allah ya ja da kwanan ta ya baku ikon mata biyayya ya rabaku lafiya 😢😢😢

    • @osmanht1327
      @osmanht1327 5 месяцев назад

      @@NafeesaMB-fh3ypAllah yayi mata rahama. da iyayan mu baki daya

  • @zainabsaifullahi934
    @zainabsaifullahi934 2 года назад +1

    Allah gafartama na muda iyayen mu bake day Allah yabamu ikon yimusu biyaya

  • @marafamadou1354
    @marafamadou1354 2 года назад +1

    Masha Allah.... Allah ya tabbata muna da alkheri....

  • @eesahuzairu4996
    @eesahuzairu4996 2 года назад +1

    Allah Ubangiji yabamu ikon bin abinda kaketunatar da mairabo yasamu

  • @احمدترها
    @احمدترها 6 месяцев назад

    Dan Allah mallan Ina da tambaya name zan tura ma baba na kudi sai dangin mahaifiya su ka bukaci kudi

  • @aishasambobaba5516
    @aishasambobaba5516 3 года назад +2

    Allah ya bamu iKon kyautawa iyayenmu.

  • @abdulsalamwadalqadarif8315
    @abdulsalamwadalqadarif8315 Год назад +1

    شكرا لك يا مولانا جزاك الله خيرا

  • @mammansumbarwot
    @mammansumbarwot Год назад +1

    Masha allah الله

  • @shamsiyaabdullahi8586
    @shamsiyaabdullahi8586 Год назад

    Allah sarki Allah uakabara 😔😔😔😔😔😔

  • @MANDIRI_ENTERTAINMENT
    @MANDIRI_ENTERTAINMENT 3 года назад +2

    Jazakallahu Khairan

  • @prophetgoodluckokemefuna4619
    @prophetgoodluckokemefuna4619 3 года назад +4

    Masha Allah

  • @mominaminakeltamarkesst
    @mominaminakeltamarkesst Год назад +1

    Malam pantami allah yabiyaka

  • @sagirmusa2936
    @sagirmusa2936 2 года назад +1

    Allah kabamu ikon biyayya garesu

  • @ibrahimyusuf8405
    @ibrahimyusuf8405 Год назад

    Allah yasaka maka da alkhairi kana karasa mana biyayyar iyaye

  • @ayoubaattahirouchafiou4484
    @ayoubaattahirouchafiou4484 3 года назад +1

    الله اكبر كبيرا
    ربنا لا تزغ قلو بنا بعد إذ هديتنا 🤲🤲🤲

  • @AwalMaryam-w5q
    @AwalMaryam-w5q 8 месяцев назад

    Allahu Akhbar

  • @abdourahamanmahamad662
    @abdourahamanmahamad662 Год назад +1

    مشاءلله تبارك الرحمن

  • @suleman3315
    @suleman3315 3 года назад +1

    Masha allah allah ya bamu ikon aikatawa

  • @suweedyyahaya507
    @suweedyyahaya507 3 года назад +2

    Gaskiya yakamata adaina bawa malam karatun nan wllhi yanxu haka kuka nakeyi sabida.......Allah ya yiwa iyayenmu rahama

  • @salsmbath9443
    @salsmbath9443 Год назад

    يارب سمحن 🤲👌☝️🤲 إِنشاءاللَِّة

  • @medawadashiru
    @medawadashiru Год назад

    Allah yasaka da alsheri

  • @mamanebakoousseini1328
    @mamanebakoousseini1328 Год назад

    Allahou Akbar ❤

  • @moustaphaazaghah8836
    @moustaphaazaghah8836 2 года назад +2

    Mach'allah🤲🤲🤲

  • @khadijathussaini5841
    @khadijathussaini5841 4 месяца назад

    Allah baka shugabancin Nigeria da mun huta kai Muminine kuma ga tausayi .ga ilimi both boko da Islamiya. da Allah yakarason Mu da kasan .gaskiya bamuda shugaba mekyau bazamu zageshiba dayana da ilimin Quran da bazai barci ba sallah zai nayi Allah yatayashi .Allah yamana jagora

  • @shawalmohammed1484
    @shawalmohammed1484 3 года назад +2

    MashaAllah

  • @UmarUmar-ds7bq
    @UmarUmar-ds7bq 3 года назад +2

    Mashallah 🤲🤲🤲

  • @fertyabber5486
    @fertyabber5486 8 месяцев назад

    Na yi wa mahaifina biyayya, har bayan ransa ina masa biyayya, ban taba saba masa ba, har aure shi ya aurar da ni ga wanda ya zaba min ba wanda na kawo ba haka kuma na karbi zabin sa hannu bibbiyu kuma na so zabin nasa,....
    Amma ji nake yanzu da ace zai dawo duniya da zan masa biyayyar da ta fi wanda na masa a baya...inda zan iya zan dinga goya shi ne a baya na ina kai shi duk inda ya ke son zuwa😭😭😭
    Kai a duniya babban ni'ima ce mallakar iyaye 😢
    Allah ya jikan waenda suka rigamu gidan gsky. Allah ya karawa rayayyun lfy da nisan kwana. ya sa mu dore cikin yi musu biyayya.

    • @NafeesaMB-fh3yp
      @NafeesaMB-fh3yp 7 месяцев назад

      Allah mishi rahama yasa ajjannatul firdaws ce makomar shi

    • @osmanht1327
      @osmanht1327 5 месяцев назад

      ameen ya Allah wlhy Same here 😢

  • @ishaqkatsina1843
    @ishaqkatsina1843 3 года назад

    Masha Allah Allah yakara lfy

  • @maryamabacha1861
    @maryamabacha1861 3 года назад

    شكرا جدا. Ubangiji yaqara bamu Ekon kyautata masu da Gangar Jikinmu dakuma dakuma Rufin asirinda Allh ymna

  • @aishahadeja9011
    @aishahadeja9011 3 года назад

    Allah yagafartama iyayenmu damu bakidaya

  • @fatiifatiii9818
    @fatiifatiii9818 Год назад

    Hummmmm 😢😢😢😢🤲🤲🤲🤲

  • @muhammada.salisu763
    @muhammada.salisu763 3 года назад +1

    Allah yasa ka mlm

  • @kaderabdoul5269
    @kaderabdoul5269 2 года назад

    M'a laayabamuolafiya

  • @bilyaumar632
    @bilyaumar632 Год назад +1

    Masha Allah 🤲🙏

  • @ibbb6817
    @ibbb6817 2 года назад

    الله أكبر

  • @m.h.mm.h.m5027
    @m.h.mm.h.m5027 3 года назад +1

    Macha Allah

  • @omarmoussa9583
    @omarmoussa9583 2 года назад +2

    ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @mahmudhamidu5253
    @mahmudhamidu5253 2 года назад

    Allahu akbar

  • @HabibaSoukouna-zm6pb
    @HabibaSoukouna-zm6pb Год назад

    Iyaye sa su rasu ne?allah y’a jikansu

  • @nazifialhassan1421
    @nazifialhassan1421 3 года назад +1

    Allah yasa mudace

  • @idrissayaro3249
    @idrissayaro3249 3 года назад

    الله أكبر 👩‍👦‍👦

  • @HadizaYahaya-xr5hy
    @HadizaYahaya-xr5hy Год назад

    Assalamualaikum sir

  • @shamsuddeenyusuf1712
    @shamsuddeenyusuf1712 2 года назад +1

    😢😢😢😭🤲

  • @Maimouna-i9d
    @Maimouna-i9d Месяц назад

    0:46 0:48 0:50 0:50 0:50 0:51 😮

  • @MouhamedKammat
    @MouhamedKammat Год назад

    ❤️❤️❤️🌹🌹🕋🌹🌹

  • @Kaisanbuzz7641
    @Kaisanbuzz7641 8 месяцев назад

    Ahh 😂😂😂

  • @mahamadounoura445
    @mahamadounoura445 2 года назад +1

    🤲🤲🤝

  • @murjanatmuhammad1598
    @murjanatmuhammad1598 3 года назад +1

    الله ا كبر
    Ya Allah ja bamu ikon biyayya ga mahaifan mu

  • @yunusbawa8167
    @yunusbawa8167 2 года назад

    Aslm

  • @Firstname-yt6ht
    @Firstname-yt6ht Год назад

    Barka. Malla

  • @سارةالقحطاني-ح2ي

    الله كبر كبيرا

  • @HajaraLawan-ji7py
    @HajaraLawan-ji7py Год назад

    Slm

  • @AdamuJiddaIbrahim
    @AdamuJiddaIbrahim Год назад

    Indiya hausa

  • @ibrahimabdou4031
    @ibrahimabdou4031 2 года назад

    Barka

  • @khaliphaumaru2217
    @khaliphaumaru2217 3 года назад +1

    Forwarding into my live

  • @djamiloubagare7591
    @djamiloubagare7591 2 года назад

    🙏🙏🇳🇪

  • @issaissaka3914
    @issaissaka3914 3 года назад

    Aslmykk

  • @mahamadounoura445
    @mahamadounoura445 2 года назад +1

    محمد حل

  • @khamisa.smuhammed5719
    @khamisa.smuhammed5719 3 года назад

    Assalamu alaikum,

  • @aminudanjuma6884
    @aminudanjuma6884 Год назад

    Allahu akbar

  • @shawalmohammed1484
    @shawalmohammed1484 3 года назад +1

    MashaAllah

  • @atikuabou5477
    @atikuabou5477 2 года назад

    Masha allah

  • @abideenyusuf9945
    @abideenyusuf9945 2 года назад

    Masha Allah