Sako Zuwa ga malama Juwairiyya kan labarin zinar uwa da danta uba da yarsa saurayi da kanwarsa..!

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 дек 2024

Комментарии • 47

  • @blackmambablackwidow9700
    @blackmambablackwidow9700 День назад +6

    Dan Allah Abu Aisha saika yiwa Abdullahi Kadan kaya shima mai cewa yaji ko wani yagaya masa...... Ya fito yaita suba akan abin da baida tabbas akai ko kuma karya ne..... Ya kuma dage akai tamkar anyi agabansa wajan badalabarin sa.....ya kuma wasa Akin Al'umma...... Sannan kuma ya dawo ya janye dan ba gaskiya alabarin. Lallai ne da akiyaye

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 День назад +2

    Gaskiya ne Sheikh Abu Aisha. Da fatan Mal.Abdullah Gadon Kaya da sauran mutane zasu hankalta. Mu rika Wa'azin akan Tauhidi, ibada da tsoron Allah. Da koyi Da kyawawan dabi'un Manzon Allah Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gare shi ❤❤❤

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu 17 часов назад

    SubhanAllah wa iyazu BilLah Allah ya sawwake ya Rabamu da sharrin shaidan mutun Dana Aljan

  • @abbakachalla4270
    @abbakachalla4270 День назад

    Assalamu Alaikum sheikh Abu Aisha.
    I am writing to express my sincerest admiration for your exceptional communication skills. Your ability to articulate complex ideas in a clear and concise manner is truly impressive.Your communication style is engaging, informative, and easy to follow. You have a remarkable ability to make complex topics accessible to a wide audience. Your eloquence, articulation, and concision are a rare combination, and I am grateful to have had the opportunity to listen to your videos. In the end thank you for your advice to malama juwayriya and the awareness that you have created regarding the danger of spreading news not from genuine source especially this type of news will take away comfortability and trust within parent, children and their siblings to mingle together.

  • @nasermukutar-iw3ly
    @nasermukutar-iw3ly День назад +1

    اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا محمد ❤

  • @AAa-z9i8w
    @AAa-z9i8w День назад +4

    Gaskiya malam koni bana yadda da maganar wannan Matar

  • @AlkasoumFatimata
    @AlkasoumFatimata 21 час назад

    Walahi gaskiyane kafada Allah yasamugane

  • @AliUsman-v3c
    @AliUsman-v3c День назад +2

    Wannan abu yana faruwa wlh amma yafi yawan faruwa agaruruwanda ba na mulusmiba

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf День назад +7

    Idan babu ilimin da za'a karantar da masu saurare dole labarai suyi yawa a bakin mei wa'azi

    • @Rabbaniy1
      @Rabbaniy1 21 час назад

      Na tabbata tafi mahaifiyarka ilimi

  • @mubarakgarba6566
    @mubarakgarba6566 День назад +2

    Allah ya kyauta. A gaskiya ya kama Malamai su digga fadar maganganu da suka dace a social media.

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض День назад

    Allah ka shirya mu

  • @AbbasSaeedu
    @AbbasSaeedu День назад

    allah yakyauta

  • @NaziruHaruna-lr4ki
    @NaziruHaruna-lr4ki День назад +1

    To wayace ana aiko manzanni Mata
    والله المستعان

  • @HassanaAbubakarMuhammad-w4s
    @HassanaAbubakarMuhammad-w4s День назад +1

    Gsky ne Allah yabasu ikon gyarawa...amma kam labarin d ayar tambaya

    • @muhammadgonia.2946
      @muhammadgonia.2946 День назад +1

      Karya ce tsagoranta da Rashin mutunci da fasikai masu yada Alfasha cikin Al'ummar. Lalattu masu son alalace. Allah ya tsare mana imani da Addinin mu.

  • @BabaIsa-pj4op
    @BabaIsa-pj4op День назад

    Aslm macha Allah

  • @hassancikamudu8139
    @hassancikamudu8139 День назад +2

    Assalam. Mlm tare da girmamawa mlm, gaskia ne, ko Ni da naji labarin na ji kamar dai, to Allah ya kauta dai.

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 День назад +2

    Shiyasa kabiru gombe yakeda farinjini gurin mata saboda in antarasu sunfison arinka yimasu karya ana daukar hankalilnsu Allah yakiyaye

  • @oumaroumati-yx9dk
    @oumaroumati-yx9dk День назад

    🤲🏻🤲🏻🤲🏻😭😭😭🙏🙏🙏

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 22 часа назад

    Slm mlm Abu Aisha wllh mun dade muna fada cewa wani lbrn koda ya kasance gsky be kamata azo ana fada ba ko rannan wani malami fada karwa akan kallon fina finan batsa kuma yake bada liked yana cewa idan ka rubuta kaza za a turo ma irin na mata kaza kaga wanna be sani ba ya samu damat yin searching

  • @bashirrabiu-x8e
    @bashirrabiu-x8e День назад +2

    Wannan cin mutuncin Adding Kuma karyane takeyi Kuma menene yasa zata fada

  • @elhoumarouisman6302
    @elhoumarouisman6302 День назад

    akasarin mimbarin malaman izala yafi yada badala akan aikin kirki.Musaman irin su gadon kaya da tramol.kuma akasarin labaran duk na karya ne.Allah ya shirye ku

  • @Nigeroisesnigeroises-i2k
    @Nigeroisesnigeroises-i2k День назад

    Ra'ayi riga ni na dadi ina nuna rashin jin dadi akan naga malami yana yada irin wannan lbr musamman malami Dr Abdullah dogan kaya wani ba dadin ji

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 День назад +3

    ✅🥲🥲🥲✅☝️☝️☝️✅🤲🤲🤲✅🕋🕋🕋✅

  • @mukhtahublack1293
    @mukhtahublack1293 День назад

    Rip

  • @IbrahimSulaiman-d1k
    @IbrahimSulaiman-d1k 7 часов назад

    Bakarya ana abunda yafi haka

  • @MeccaMecca-d8e
    @MeccaMecca-d8e День назад

    🤲🤲🤲🤔🤔😭😭

  • @ibrahimmallamsaeed5937
    @ibrahimmallamsaeed5937 День назад

    don Allah, ita mallaman a ina ta ke jin irin wadannan labarai?...shin wadanda su ka aikata alfashan ne ke zuwa su sanar da ita ko yya abin yake?

  • @BashirIsa-s7i
    @BashirIsa-s7i День назад +1

    Akwai bukatar karita kafin kamai mata nasiha a dunia. Kuma balari ne tabayar mezai hana ka binciki gaskiyarsa. Wanna zamanin abinda yafi haka ma Yana faruwa malan

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 23 часа назад

      Ai ta riga ta yada dole ai mata nasiha a fili sbd masu raunin imani kar su kwafa
      Gsky kan ze iya faruwa tunda mun ji labarai kwatankwacin haka, dole mu dinga ganin masifu. Allah mun tuba kar ya kamamu da lefin wawayen cikinmu ya kare mana imaninmu Amin

    • @BashirIsa-s7i
      @BashirIsa-s7i 19 часов назад

      @sakinadeeni4713 tu Ameen Amma kawai bukatar ki koma kiji yaukuma.ya gasgatata. Shiyasa daya kirata tun farko. Allah yasa mudace

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 22 часа назад

    Ni har yanzu ban yadda da, zeyi zina da mahaifiyar sa ba

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 День назад

    Ni wannan malamai ko Chama na dauketa قصاصة

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 День назад

    Tunda tana saurara kabiru gombe sarkin karya dolene takoyi karya Allah yakiyaye

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 День назад +1

    Ai da gadon kaya , da kabiru gombe sune malamanta shiyasa kullun burinta idan tatara mata saita nemo irin wannan labaran tayiwa mata kuma dukmaiyiwa mata wa azi saiyayi karya indai kanasan burgesu

  • @HausaBasic
    @HausaBasic День назад +1

    Wai shin su mutane komai akai ba,ayi daidai ba 🤔 Nibanga wani abu ba wannan kamar fadakarwa take tunda bata baiyana suna ba

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 23 часа назад

      Ai Allah ya hana yada Alfasha ta haka masu raunin imani suke samun idea su kwafa
      Gashi baa yanken hukunci irin wanda Allah yace shi isa 6arna take yawaita

  • @ibrahimsabo6921
    @ibrahimsabo6921 День назад

    Wannan mai maganin gargajiya ce wlh, ba malama ba

  • @laifihanjine1428
    @laifihanjine1428 День назад +1

    kaima Labaran ka tsakanin Isra'ila da Falasdinu basuda inganci

    • @AnasadamAnas-j1q
      @AnasadamAnas-j1q День назад +2

      Kai ai sai kadunga kawo nagaskiya kaji gwani

    • @msonmoze1996
      @msonmoze1996 День назад +3

      To Kai ina naka masu inganci ka kawo mana su sai mu dena sauraran nashi mu koma naka

    • @auwaluibrahimhusaini2796
      @auwaluibrahimhusaini2796 День назад

      Kai kama saurari wannan daqiqinn tayya zece ba in ganci Dan hassada vdo da akke nuna masa basu ishehe hujjaba irin wainnnan munafikkan wahalar shaani garesu

    • @HausaBasic
      @HausaBasic День назад

      Wannan gaskiya ne