TAKDAMAR JARUMI ADAM A ZANGO DA WANI MALAMI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 27 дек 2024

Комментарии • 32

  • @seinyassinoussagarbahaladu4228
    @seinyassinoussagarbahaladu4228 2 года назад

    Gaskiya ne allah yasa ka da alheri

  • @kabirurabiuusman7052
    @kabirurabiuusman7052 2 года назад

    Gaskiyane mal Allah yagara lfy

  • @fatimamuhammad798
    @fatimamuhammad798 Год назад

    Kafarayima kanka nasiha mln dan kaima Ajizine.sannan manyankuma baku barsu ba.kun raina manyan malamai.wa enda suka haifeku.kuma kuji tsoron Allah

  • @kailouabdoulrahim6991
    @kailouabdoulrahim6991 2 года назад

    Malam Kaji tsoro Allah

  • @aliousseinijiji2298
    @aliousseinijiji2298 2 года назад

    Allah kara ma hakuri zango

  • @anasismail4786
    @anasismail4786 2 года назад

    Allah yanunamana gaskiya yabamu ikon binta

  • @usmanadam2726
    @usmanadam2726 2 года назад

    Wannan malamin bashi da aiki sai batanci

  • @kailouabdoulrahim6991
    @kailouabdoulrahim6991 2 года назад

    karya ne MalAm

  • @hauwakano-w4l
    @hauwakano-w4l 2 года назад

    Mlm gaskiyya kafada wlh

  • @najeebadamu1717
    @najeebadamu1717 2 года назад

    Karya kakeyi wlh hassada kawai ce

  • @yusufbashir3709
    @yusufbashir3709 3 года назад

    Alhamdulillahi oga adam zango daukaka haka take sai hakuri na gode

  • @mohamadfkdsomaisankamfkd8959
    @mohamadfkdsomaisankamfkd8959 2 года назад

    Asalamu alaikum gaskiya malan Bana Goyon bayanka saboda bamu taba ganin mayan malamai n'a magana akan irin wanan ba saboda diba Malan Aminu daurawa
    Malan Kadan qaya
    Malan gyaro
    Malan Bashir gaba
    Malan fantami
    Malan kabiru Gombe
    Gaskiya malan wanan neman suna ne

  • @SARATOUSara-d2q
    @SARATOUSara-d2q 8 месяцев назад

    Malam kaji tsoron Allah. Kadena shiga tsakani Allah da bawansa. Kai a matsayinka na malami wa'azi ne yakamata kayi ba neman tozarta wani ba. In ma zinar yayi da dasu ko yalalatasu ay da wayensu ko?? Su sukakai kan bashine yanemesu dakarfiba balle kace fade yayi musu. Sannan kasani in yanayin luwadin ko kuma bayayi wannan laifinshe tsakanishi da ubagijinsa. Kuma kafi kowa sanin babu wanda zai dauki alkur'ani yayi rantsuwa dashi akan karya kuma yana musulmi. Kai da kanka kace kafirai ne sukayi rantsuwa akan baza suyi imani ba kuma sai Allah ya kyalesu. Shikuma musulmi ne ba kafri ba. Saboda haka kowa mai laifine ni aganina dazaka ringa tozarta wani mezai hana kaje kayi istagafari sai Allah yayafe maka naka laifin. Dan Allah ku kyale Adam zango yahuta hakanan daukaka Allah ne yayi mishi ita dan haka baku isa kurusashiba. Dan Allah malam idan kahau social media kadinga fadin abinda mutane zasu amfana shi ba dauko ruwar wani kace zaka tona mishi asiri ba.

  • @gaskiyawannandansandayabur5110
    @gaskiyawannandansandayabur5110 5 лет назад

    Malam kamarayayi kuyi masalaha cikin addini amman irin bayanan nasane baiyi daidaiba allahkasa mudace

  • @kailouabdoulrahim6991
    @kailouabdoulrahim6991 2 года назад

    karya malam

  • @shshcfzjxyzbv829
    @shshcfzjxyzbv829 5 лет назад

    Dan allah malan'ka kaleshi bayada'hankali'daman'yayi'da'mutane'dayawa'baakanka'yafara'ba'

  • @issamassta6275
    @issamassta6275 5 лет назад

    Kai dai kacika shishigi

  • @ibrahimhazaka6905
    @ibrahimhazaka6905 2 года назад

    Bagaskiyabane

  • @adamsiisah5162
    @adamsiisah5162 2 года назад

    Malan wanan ba hujja bace

  • @zabairoumdk607
    @zabairoumdk607 2 года назад

    Alarme pour magasin de skate

  • @rukayyaumarbabyhuz9912
    @rukayyaumarbabyhuz9912 5 лет назад

    Gaskiyar magana kowanne dagaskiyarshi karkudaurawa malam laefi shikadae adam zango yayi subutarbaki shima mlm yayi to dik ataru ayahakuri

  • @abubakaranababa4552
    @abubakaranababa4552 2 года назад +1

    To kai ina ruwanka dashi idan ma ba hassada ba bayan kai malami ne kuma kasan cewa zato zunubi ne koda yazamo gaskiya kuma inba ma rainin wayo ba mai yasa bakayi magana akan sauran yan kannywood ba? sai shi ? dole dai akwai dalilin dayasa kake haka domin kaci mutuncin sa.

  • @bilyaminummohamed7882
    @bilyaminummohamed7882 5 лет назад

    Kaidai munafuki ne malami

  • @nuraabubakar1975
    @nuraabubakar1975 2 года назад

    No🇱🇾📞🎤

  • @abdulisah6523
    @abdulisah6523 5 лет назад

    Mallam karka raina mana wayo mana. Wayanda kana maganan sun rantse da qur'ani a musu ruwan duwatsu su musulmai ne. Ai basu yarda dashi ba. Mukuma musulmai ne. Bari kaji

  • @uthmanbukar1837
    @uthmanbukar1837 2 года назад

    Adam a zango becareful kagane you have to metain your mouth and vocal cavity

  • @iswabd6348
    @iswabd6348 5 лет назад

    خقق

  • @sanihussaini6029
    @sanihussaini6029 Год назад

    Malam kzalince shi Allah ysakamar