GARWASHI SEASON 1, EPISODE 3 ORIGINAL.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 сен 2024
  • GARWASHI SEASON 1, EPISODE 2 ORIGINAL.
    #garwashi #movieclip #movie #hausa #officialtrailer #arewa
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 418

  • @Annakabeer
    @Annakabeer 17 дней назад +68

    Mai kaunar Annabi saw yamin like ❤❤

    • @hauwauibrahim9425
      @hauwauibrahim9425 17 дней назад +2

      Ki nema Aljanna da ya fi miki da amiki like

    • @Annakabeer
      @Annakabeer 13 дней назад +1

      @@hauwauibrahim9425 Naga AI film me muke kallon gaba dayan mu Kuma Dan kaunar Annabi nace aimin like ba Dan keba rubbish komai abun magana me mtssw

  • @SGR_TV
    @SGR_TV 17 дней назад +123

    Masoyan film din nan sumin like

  • @HamidouNafissa
    @HamidouNafissa 17 дней назад +45

    Mutuwa mai yankan kauna😭😭 Asmau kiyi hakuri fatana Allah yasa mijinki bai mutu ba😭Allah k barmu da mazan mu sabida duk maccen Auré Rufin asirinta allah ne da mijinta allah k ba mazan mu yawancin rai alfarmar annabi Muhammad S A W 🤲😭

    • @Chef_HB
      @Chef_HB 17 дней назад

      @@HamidouNafissa Sosai Amin y rabbi

    • @AishaAshiru-u6z
      @AishaAshiru-u6z 17 дней назад

      S a w

    • @ummusahal-hx8di
      @ummusahal-hx8di 16 дней назад +1

      Gaskiya wasu iyayen akwai hisabi tsakanin su da ya yan su kazo ka tara mata suyi ta aihywa ba tarbiya ga talauci kuma kake kaskantar da kanka wajan dan adam dan ya baka wallahi masu irin wanan hali na ubvan asma u lalle basu kyautawa kansu ba ita kuma babar mijin asma u jahilci ne kawai yake damunta ai tunda yanada ya ya ai gado ya zama na magada

    • @HamidouNafissa
      @HamidouNafissa 16 дней назад

      @@ummusahal-hx8di sis wanan sai mai tunani kinga fa abinda k faruwa cikin duniya ne suke nunawa wlh kam na baban asmu yy yawa gaskiya gada ko miye yk ma shine zai amince y Bayard yarsa sabida allah fa

    • @Souleyaronijarmaradi
      @Souleyaronijarmaradi 16 дней назад

      S❤A ❤w❤

  • @raliyasb550
    @raliyasb550 16 дней назад +7

    Tsakani da Allah yaza'ayi metakaba tafito da wannan Dan gyalan ai baidaceba ko kadan ashari'ance.dan Allah agyara Nan gaba

  • @SAMIRAIBRAHIMJABBO
    @SAMIRAIBRAHIMJABBO 15 дней назад +6

    Wanda yayi kuka firm din nan ya min like

  • @JamilaDanladi
    @JamilaDanladi 10 дней назад +2

    Masha Allah 🥰

  • @user-gf9sg7kc5w
    @user-gf9sg7kc5w 17 дней назад +21

    Gaskiya abin da baban asma,u yakeyi baiyi dai dai ba wlh haushi nakeji yasin😢😢

  • @ayshbeny
    @ayshbeny 14 дней назад +4

    SubhanAllah. Allah Ka raba mu da wannan irin balaeyen dangin miji. Wannan irin uwa AI sai Kayi fatan ta mutu. Kai!!!

  • @HannatuAlmustapha
    @HannatuAlmustapha 17 дней назад +20

    Wallahi inajin Dadi film din garwashi sosai da sosai fa❤❤❤❤

    • @MustafaZamfara
      @MustafaZamfara 14 дней назад

      😂😂😂😂😂 kedai fadi gaskiya

  • @user-yp7ft5ez4n
    @user-yp7ft5ez4n 17 дней назад +4

    Watching frm muscat oman🇴🇲🎉❤

  • @jamseebabyjamseebaby7966
    @jamseebabyjamseebaby7966 17 дней назад +10

    Allah Ya Ka Womu Sati Ya Ka Womu ❤💃

  • @zaraou235
    @zaraou235 16 дней назад +3

    Macha allah allah ya Gara basira Muna Jin Dadi sirinan sosai idan nine madon Jan aura ASMAOU Inga abinda ya faru ya faru ❤🎉

  • @user-vx5hm2hy6r
    @user-vx5hm2hy6r 17 дней назад +10

    To amma wannan film din ba malamai ne kuma matarshi bata gadonshi ne ko yaran shi kokuma dukkansu jahilaine.

    • @safiyyailiyas545
      @safiyyailiyas545 17 дней назад

      Atoh nima haka nagani in anyi tufka sai a warware

  • @AMMARZAFATV
    @AMMARZAFATV 17 дней назад +6

    Masha Allah

  • @AishaIdris-q1c
    @AishaIdris-q1c 17 дней назад +14

    Kai duniya Allah yasa Kabir bai mutuba

  • @FateemahMuhammad-bs2kl
    @FateemahMuhammad-bs2kl 9 дней назад +1

    Subhanallah halin baban asmau be yi ba

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 17 дней назад +11

    Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤

  • @NafesaKabiru
    @NafesaKabiru 17 дней назад +10

    Dan Allah kamare samira

  • @muhammadauwal8765
    @muhammadauwal8765 11 дней назад +1

    Masha Allah ❤

  • @MaryamUmar-b7f
    @MaryamUmar-b7f 15 дней назад +1

    For the first time Hausa film make me cry 😢 Allah sarki 😞 asamau

  • @فاطمة-ذ6ظ9س
    @فاطمة-ذ6ظ9س 17 дней назад +4

    Muna godiya sosai da sosai allah ya kara basira allah sarki A smau

  • @ummisarauniya12
    @ummisarauniya12 17 дней назад +4

    Ma sha Allah 🥰🥰🥰

  • @KabiruAdamu-mj6ow
    @KabiruAdamu-mj6ow 17 дней назад +13

    Babu masu bani haushi a film dinnan irin mudassir da asmau wlh haba hakurinsu yayi yawa yazama wawanci wlh

  • @RafiaUmar-t1v
    @RafiaUmar-t1v 17 дней назад +5

    Allah rabamu da uwar miji Jara babbr

  • @user-sd4nl7dn8s
    @user-sd4nl7dn8s 17 дней назад +7

    Wasa farin girki💃💃💃 Muje zuwadai

  • @user-ny9um6il2k
    @user-ny9um6il2k 17 дней назад +2

    ❤❤❤❤❤❤❤❤ Masha Allah my Love Mama🍯💜

  • @usmanusmanibrahim2616
    @usmanusmanibrahim2616 14 дней назад +2

    An tara legends da yawa a film din nan

  • @YakakaAlikagu
    @YakakaAlikagu 17 дней назад +10

    Gaskiya wannan baba lami muguntanta yayi yawa

  • @realqueen1795
    @realqueen1795 17 дней назад +3

    Masha Allah yayi kyau Allah yakara basira

  • @AbdulhakimAbdulkarim-b5t
    @AbdulhakimAbdulkarim-b5t 17 дней назад +7

    Beli gida

  • @HawwaBaby
    @HawwaBaby 17 дней назад +6

    Masha Allah ❤❤❤😂😂

  • @MamanKadija-kl5yj
    @MamanKadija-kl5yj 17 дней назад +3

    MashaAllah WOW ❤❤❤

  • @khadeejahsaifullah9837
    @khadeejahsaifullah9837 12 дней назад +1

    Allah sarki asma'u t bani tausayi

  • @khaleelsahmad3080
    @khaleelsahmad3080 17 дней назад +7

    Allah Yayi Mana Karasowa🎉

  • @abubakarsalisugnm
    @abubakarsalisugnm 12 дней назад +1

    ❤❤❤nice garwashe

  • @AishaAbdullahi-o3p
    @AishaAbdullahi-o3p 17 дней назад +7

    Yayi Sugar sosae

  • @AishaIdris-q1c
    @AishaIdris-q1c 17 дней назад +6

    Nice

  • @fatimamuhammad8577
    @fatimamuhammad8577 13 дней назад +1

    Gaskiya baban asma'u asararre ne banza

  • @Ygfhv-i8u
    @Ygfhv-i8u 17 дней назад +5

    Macha allah

  • @user-fq2po6bp4k
    @user-fq2po6bp4k 17 дней назад +3

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @user-of1it5bo2d
    @user-of1it5bo2d 16 дней назад +2

    Wllh babansu Asma'u baqaramin bani dariya yake ba😅😅wai yace to nidai nagama abunda yakkawoni, jidali kuma ku tsira daganan har rana ta fadi😅😅👏

  • @ibrahimyakase9855
    @ibrahimyakase9855 17 дней назад +6

    Kai😂😂😂

  • @user-ps9wq9im1n
    @user-ps9wq9im1n 17 дней назад +4

    Masha Allahu ❤

  • @MutariMutari-g1s
    @MutariMutari-g1s 13 дней назад +2

    Mutari227 ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉abdulDoe❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @RASHIDAHASSANBULAMA
    @RASHIDAHASSANBULAMA 17 дней назад +8

    Allah ya shirye wannan tsohowan

  • @OussoumaneYaronso-f2o
    @OussoumaneYaronso-f2o 17 дней назад +5

    Amma kaima baba dan sokoto ana zuwa dakay😊

  • @AbakarmaradiNigeria
    @AbakarmaradiNigeria 17 дней назад +5

    ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @MallawiGagawa
    @MallawiGagawa 14 дней назад +1

    Masha. Allah🎉

  • @Isahdanwayutv
    @Isahdanwayutv 17 дней назад +3

    Gaskiya wannan babarsu mudan dinnan tana bani haushi wallahi

  • @IbrahimIbrahim-fk6xp
    @IbrahimIbrahim-fk6xp 17 дней назад +5

    ❤❤❤

  • @mohammedfaisalahmedaji3799
    @mohammedfaisalahmedaji3799 17 дней назад +4

    Na tsani abin haushi wlh Allah

  • @BigXee
    @BigXee 17 дней назад +11

    Kai this mother in law has brought her wickedness from Mayan Mata series to dis place also😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @user-zn9ju8ee6m
    @user-zn9ju8ee6m 17 дней назад +2

    Masha Allah tabarakalla

  • @HadizaAdamu-xn1bz
    @HadizaAdamu-xn1bz 15 дней назад +1

    Gaskiya baba lami Bata keutaba

  • @Mmscarfs
    @Mmscarfs 15 дней назад +2

    Good🎉🎉❤❤😅😅😅😅😅😅

  • @fatimaaminu6571
    @fatimaaminu6571 17 дней назад +16

    Bai kamata Asmau ta fito da wannan kayan ba a matsayinta na wacce take takaba

  • @MdMd-g6g4u
    @MdMd-g6g4u 17 дней назад +4

    ❤❤❤❤🎉

  • @YoussoufaMahamansiradji
    @YoussoufaMahamansiradji 17 дней назад +5

    San duniya

  • @LantanaLantana-d9p
    @LantanaLantana-d9p 17 дней назад +2

    Allah ya Kara basira

  • @hassansulaiman886
    @hassansulaiman886 17 дней назад +5

    amma darakta ina hukumar hizbane bazakununa wa asama u takai mahaifiyar kabirba kuma kunce kunafadakarwane haka akefadakarwarkenan

  • @fiddausimusa-h4b
    @fiddausimusa-h4b 17 дней назад +7

    Nice ❤

  • @farhanyahuzah147
    @farhanyahuzah147 17 дней назад +13

    How did I realize the death of Kabir is a plan, he’s definitely going to come back

  • @MdThohel-j5i
    @MdThohel-j5i 17 дней назад +4

    ❤❤❤❤❤❤

  • @yaranzamaniviptv3818
    @yaranzamaniviptv3818 8 дней назад

    Wato man Sagir nifa wlh Asma'u tayimin kawai matsalar da aka samu tashiga film amma gsky director ka taimaka min😂😂😂❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Nafara sonta

  • @muhammadibrahimmaji4623
    @muhammadibrahimmaji4623 17 дней назад +4

    gaskiya Film yana kyau amman bangoyi bayan gaddafi ya auri ma'u ba sai dai inzaiyi hankali

  • @user-ck3lj1kj9z
    @user-ck3lj1kj9z 17 дней назад +6

    she sati me zuwa nayi comment in sha ALLAH Amma me takaba Inzata fitane yakamata ta saka hijabi ba agida ba

  • @FatimaSafiyanu-v8y
    @FatimaSafiyanu-v8y 17 дней назад +5

  • @MustaphaAhmad-dd7sz
    @MustaphaAhmad-dd7sz 17 дней назад

    Watching from Libya 🇱🇾

  • @MamanIhasn
    @MamanIhasn 2 дня назад

    Allah yaqara sittira daiman

  • @MaryamMuhammadHaruna-nf2zt
    @MaryamMuhammadHaruna-nf2zt 17 дней назад +4

    Wann in an gaske angama cin mutuncin asma,u😢

  • @Abdulrahmanmaryam-ln8qj
    @Abdulrahmanmaryam-ln8qj 17 дней назад +5

    😢😢😢

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 9 дней назад

    I love this film ♥️♥️♥️

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani 17 дней назад +1

    Very good 🎉🎉 very much ❤❤❤

  • @AishaAbdullahi-o3p
    @AishaAbdullahi-o3p 17 дней назад +7

    Dan Allah baban asmau yadaina sakkwatanci mana

  • @MuhammadUmar-sk5qi
    @MuhammadUmar-sk5qi 17 дней назад +3

    ❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @user-ve6hf9tc4z
    @user-ve6hf9tc4z 17 дней назад +4

    😢😢😢❤❤❤

  • @user-vf6dk7om7j
    @user-vf6dk7om7j 17 дней назад +6

    Ni wlh banban Asma u yake bani haushi 🙄

  • @user-mc5dg7tl3p
    @user-mc5dg7tl3p 17 дней назад +4

    ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @UmarYusuf-yz1zp
    @UmarYusuf-yz1zp 17 дней назад +3

    𝔻𝕠𝕟'𝕥 𝕨𝕠𝕣𝕣𝕪 𝕒𝕚 𝕞𝕦𝕜𝕖 𝕕𝕒 𝕘𝕠𝕕𝕚𝕪𝕒 𝔸𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕕𝕒𝕚 𝕪𝕒𝕢𝕒𝕣𝕒 𝕝𝕡𝕪 𝕕𝕒 𝕓𝕒𝕤𝕚𝕣𝕒❤❤❤❤

  • @OussoumaneYaronso-f2o
    @OussoumaneYaronso-f2o 17 дней назад +3

    Amma matar mudan bakida tausayi da imani

  • @AnasAbdulrahim-wj9zm
    @AnasAbdulrahim-wj9zm 17 дней назад +2

    gaskiya didda shirine director yakamata yayi wani abu Kai hakurin yayi yawa

    • @hauwauibrahim9425
      @hauwauibrahim9425 17 дней назад

      Gadkiya nima kam da tuni nayi balai😂😂😂😂

  • @AbdulAzeez-vl2vk
    @AbdulAzeez-vl2vk 17 дней назад +5

    Wlh wannan shirin yanada wayatarwa Amman gaskiy ayakamata kuyi adjust na advertisement sbd yana yawa is like more than half of it kawai tallane

  • @user-db2id2mx1f
    @user-db2id2mx1f 17 дней назад +4

    Wannan baban yar iskace wlhy inda suruka tace saita gane batada wayau danma film ne wlhy haba abin yyi yawa shegiyar tsohuwa

  • @talhaabubakar3290
    @talhaabubakar3290 17 дней назад +1

    I rather not have a father than a father like Asmau's. He even annoys me more than baba lami by far. Dabba ďan jagalia, so shameless and a big fool😒

  • @jamilumuhammad6377
    @jamilumuhammad6377 17 дней назад +1

    Allah yayi wadaran irin wannan mahaifin,na asmau..wllh baisan hakkin haihuwa ba

  • @MUHAMMADMUSASALE
    @MUHAMMADMUSASALE 15 дней назад

    Gaskiya ana matsawa mutum daya da yawa.

  • @محمدحمزه-ض2ن
    @محمدحمزه-ض2ن 17 дней назад +3

    😂😂😂😂😂😂Baban asa amau kutu mar ubanka

  • @sanusialasan4938
    @sanusialasan4938 17 дней назад +1

    Gaskiya film dinnan yayi kyau sosai❤❤❤

  • @AminaAmina-k1h
    @AminaAmina-k1h 12 дней назад

    😢😢😢😢😢🎉Masha IIah😢😢😢😢❤❤❤❤❤❤

  • @user-vx5hm2hy6r
    @user-vx5hm2hy6r 17 дней назад +4

    Wannan film gaskiya baiyiba asake tunani ai gwamdama adawo mana da fatake yafi ma'ana.

  • @uwanigarewa6085
    @uwanigarewa6085 День назад

    Gaskiya asmau kin Fara bani haushi kibar daukar wanan iskancin Koda akan uwar mijinki

  • @NafesaKabiru
    @NafesaKabiru 17 дней назад +6

    Gaskiya nusaiba kiyi acting wlh

  • @hassanharuna1237
    @hassanharuna1237 17 дней назад +4

    Gaskia wannan film din baita wata maana shirme yayı yawa a cikin sa wallahi
    Bansan me kuke koyawa ba akan sa

  • @SulaimanAabdurahaman
    @SulaimanAabdurahaman 17 дней назад +1

    Film yayi yadda akeso allah kara fikira

  • @Yarghanahausatv
    @Yarghanahausatv 17 дней назад +8

    Welcome 👍👍👍👍👍❤❤

  • @SaidaBadamasi
    @SaidaBadamasi 17 дней назад +1

    Har naji tsoron kawaye arayuwata Kuma wlhy haka Yana faruwa butulci Kai mutum

  • @shamsiyyabasiru1192
    @shamsiyyabasiru1192 11 дней назад

    Masha Allah 😂😂😂😂❤😢😊

  • @NURAIBRAHIMKANOTV
    @NURAIBRAHIMKANOTV 17 дней назад +1

    Dab nake da maka Director din film dinnan da Baba Lami a kotu😂

  • @AbakarmaradiNigeria
    @AbakarmaradiNigeria 17 дней назад +3

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @IbrahimAbduollahi
    @IbrahimAbduollahi 17 дней назад +1

    Macha allah ❤❤