Yanda aka kashe sarkin kanya kebbi bayan sace shi, tare hanyar zamfara da kashe mutane da sace wasu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 окт 2024

Комментарии • 46

  • @Nuramuhammad-uy4ok
    @Nuramuhammad-uy4ok Час назад +2

    Allah ya jikan sarkin kanya ya Allah 👋

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi 3 часа назад +1

    Kai Jama'a Allah yayi mana tsakani da rashin imanin karshen zamani
    Saisu dage babu damuwa itama Jahannama nan tana jira hawuya mudai dage da addu'a akwai Allah wanda baya bukatar lauya ko canba

  • @Nuramuhammad-uy4ok
    @Nuramuhammad-uy4ok 32 минуты назад +1

    Wallahi malam wannan maganan gaskiya ne sanata shehu buba mutumin arzikine
    Kuma yawancin yan uwansa muna tare dasu
    Ni nasan Dokan daya kafa ma yan'uwan sa cewa duk wanda yana fashi ko makamancin haka to shida kansa zansa a kamashi

  • @MamanrabiouHima
    @MamanrabiouHima 3 часа назад

    Allahu Akbar wannan Nigeria kenan alhamdullah Allah dabai
    Halliceni a Nijeriya ba wllh

  • @zainabmusa4199
    @zainabmusa4199 Час назад

    Allah ya gafarta maka Baba isah daya, sarkin garin mu ne.jahar kebbi ne karamar hukumar danko/wasagu . wallahi sun dade suna farautar rayuwarsa. to yanzun su zauna ga duniya nan wanda baizo ba ma tana jiransa

  • @abdoulazizkassoumi4663
    @abdoulazizkassoumi4663 3 часа назад +2

    Allah ya jiqan sarkin kanya, to sauran saraki ya kamata ku shiga taitayinku, kuna daurewa shuwagabanni azzalumai gindi, kuma abin ya fara kawwowa a kanku, Allah ya taimaki yan Nigeriya kuma Allah ya kawo qarshan bandits, kyma inaga har da laifin wasu maluma. Tun a baya su bari a sanar da matunan karkara addinni, wasu dikkikan maluman galgajiya suka ki, kuma su ka ki su karantar da mutana nan, su kayi ta musu tatsuniyan walliyai, yau gashi bakin jahili ya dau bindiga yana kashe mutane yana cewa Allahu Akbar, Allah ya isa Wallahi.

  • @ابراهيمالانصاري-ص6ن
    @ابراهيمالانصاري-ص6ن 2 часа назад +1

    Allah yagafartamichi Allah yasa yahuta Allah yasa ce tafiye michi nana

  • @FatimaUmar-r5m
    @FatimaUmar-r5m 57 минут назад

    Ameen ya Rabbi

  • @Mohamed-d6t5h
    @Mohamed-d6t5h 4 часа назад +2

    Ina lilahi wa ina ileihi raji'un Allah ubangiji ya jiqanshi da rhm Allah ya gafartami😭😭😭😭ya ubangiji Allah ka tonawa wa anda sukayimishi wanan aiki asiri ya Allah ka bi mishi hakishi 🤲🤲🤲🤲

  • @abdouhalilou-r8x
    @abdouhalilou-r8x 2 часа назад

    ai yagama magana tunda yace Allah ba sauran wani zance

  • @MamanrabiouHima
    @MamanrabiouHima 3 часа назад

    Allah ya jikansa da rahama

  • @mubasshirabubakar
    @mubasshirabubakar Час назад

    Allah ya kawo mana karshen wannan abu

  • @Chamaki-qb9eu
    @Chamaki-qb9eu 4 часа назад +1

    Subbahalla
    Allah ubangiji yasa sunhuta 🤲🥹

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 3 часа назад +1

    Shi Kenan Yau Ankashe wan nan gobe an kashe wan chan,
    Babu magani , Tir da qhugabannin Nigeria,

  • @Habibamuhammadd
    @Habibamuhammadd 4 часа назад +1

    Amen ya Allah

  • @ismailbawanallah2199
    @ismailbawanallah2199 2 часа назад

    Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un allah ya gafarta masa

  • @aysaahmmed7925
    @aysaahmmed7925 Час назад +1

    😭😭😭😭😭😭

  • @HamisuAliyu-x4j
    @HamisuAliyu-x4j 3 часа назад

    Allah yamasa rahama

  • @belloyahaya8007
    @belloyahaya8007 4 часа назад +1

    Allah ya gafarta masa

  • @SamallaIbrahim-yc4cu
    @SamallaIbrahim-yc4cu Час назад

    انا لله وانا اليه راجعون من ،😭😭😭😭😭

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 2 часа назад

    Gaskia shuwagabanni Nigeria ba suda Imani.kunaji kuna gani .anatakashé mutane sunagani Sun kasa magancé😭😭😭 matsalar tsaro .Nigeria Kenan komi zasuyi basayin gaskia azzalumai sunfi mutanen kirki yawa ,shiyasa Yanzu dan Nigeria duk rantsuwarda zaiyimaka dan uwa kada kayarda dashi KO Yana rantsuwa all qurani Yana fitowa gabakinshi kada kayarda 🇳🇪👈

    • @TUNATARWAHAUSATV
      @TUNATARWAHAUSATV Час назад

      Kaji d'an wahala toh kada ayarda damu d'in mana saime toh, Amma kada kamanta duk lalacewar mutane akwai na kirki. mtwwww

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 2 часа назад

    انا لله وانا اليه راجعون

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l 2 часа назад +1

    Kebi ne ba neja ba

  • @mdkmsato3913
    @mdkmsato3913 3 часа назад

    😢😢😢

  • @اناانت-ص6ذ
    @اناانت-ص6ذ 2 часа назад

    😢😢

  • @buharimusa7185
    @buharimusa7185 3 часа назад

    😭😭😭🤲🤲🤲🙏

  • @AwllAwll-q6h
    @AwllAwll-q6h 3 часа назад

    😭😭😭😭

  • @AbdallaSuliman-w4h
    @AbdallaSuliman-w4h 2 часа назад

    😥😥😥😥😥😭😭😭😭🤲🤲🤲

  • @YounussaMohamade
    @YounussaMohamade 2 часа назад

    Mu hausawa fullni so cea amanra mu

  • @Habiba779-om5bd
    @Habiba779-om5bd 3 часа назад +1

    🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 3 часа назад

    Don kurika Adalci batun kabila'ci ba hujja bane , ayi magani Yan ta Adda kowa'e ne kawaii ,
    Kudai'a Linke mutane da sunan labila'nci

  • @EvansKennedy-q8h
    @EvansKennedy-q8h 2 часа назад

    The fulanis re killing the Hausas emir, putting there own brother's fulanis, while Hausas people re seen as nothing, so so funny, the Hausas land's re gone

  • @walidiallahi
    @walidiallahi 2 часа назад

    😂😂 Allah yajeqanshi
    dagafara

  • @ShaawanaMuhammad
    @ShaawanaMuhammad 3 часа назад +1

    Jahar kebbi ne ba nijer ba

  • @gmlibya-5359
    @gmlibya-5359 3 часа назад

    😭😭😭😭😭