Nidai yar najeriA ce amma inah tayaku murnah Allah ya temaka ya karemu damu da qasashinmu nejir najeriA yakaremu shirrin shuwagabanni azzalimai AMIN ya rabbi
Wayyo duniya , duk wanda ya bar gida, gida ma ya barshi . Bidiyon naku yayi wlhi .Allah ya saka muku da alkhairi . Haka ne Nijar kasa ce mai matukar faman talauci, amma kuma tanada arziki sosai kaman yanda kuka gabatar. Ni a gurina Cin hanci da rashawa ne kawai suka maida kasanmu ta nijar baya
يارب استودعناك دولة النيجر فاحفظها من الفتن والانقسام والاختلاف و تولى امرها بنفسك ولا تتركها لاحد غيرك يارب بدل حالهم الى خير وعفو وعافية في كل امور حياتهم وبارك لهم وولي عليها القوي الامين في امورهم كلها وارزقهم نعمة الامن والامان والاستقرار وبارك لهم في ثرواتهم وانفعهم بها
Muna arziki mai tarin yawa a kasar mu ta Nijar. Saidai kawai Shuwagabbanin mu ne ke maida kasar mu a baya basu kishin kasar mu ta Nijar saidai kishin aljihun su kawai suke
sama sama Niger, Niger na da arziki acikin kasa da Wanda aka fara fitar wa, kamar su: itace na daya a Uranium, tana da petroleum, Gold,cement, iron-ore, da sauran su
Eh haka ne toh a.nemi shugaba mai adal.ci a zabe shi domin ya fito da tatatalin arzikin kasar Domin niger" ta samu cigaba kamar kasa.shen doniya' Kuma ya zama dule" a sauke wanan azalumin" dan ba adara kwai😉😉
Nidai yar najeriA ce amma inah tayaku murnah Allah ya temaka ya karemu damu da qasashinmu nejir najeriA yakaremu shirrin shuwagabanni azzalimai AMIN ya rabbi
Amine
Ni naji dadi da Allah ya yini dan Nijar . NIJAR KASAR GADO . INA Alfahari dake .Allah ya kara Arziki da Kwanciyar Hankali .amin
ماشاء الله تبارك الله
حماك الله يا وطني 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
شكراً على الفيديو يعطيك العافية 🌹
❤❤❤macha allah nijar kasa arziki allah ya taymakama yakarawa hugananinmu adalci
Gaskiya inason kasar Niger sosai, Ibrahim Ka'almashi Allah ya saka maka da alheri.
Je suis convaincu que le Niger est riche, mais il est mal géré, merci beaucoup pour ce grand reportage Ibrahim Garba.
Ikramu Masari
fdhc
Masha. Allah❤
Wayyo duniya , duk wanda ya bar gida, gida ma ya barshi . Bidiyon naku yayi wlhi .Allah ya saka muku da alkhairi .
Haka ne Nijar kasa ce mai matukar faman talauci, amma kuma tanada arziki sosai kaman yanda kuka gabatar. Ni a gurina Cin hanci da rashawa ne kawai suka maida kasanmu ta nijar baya
Masha Allah dakyau Niger bonne chance in sha Allah
يارب استودعناك دولة النيجر فاحفظها من الفتن والانقسام والاختلاف و تولى امرها بنفسك ولا تتركها لاحد غيرك يارب بدل حالهم الى خير وعفو وعافية في كل امور حياتهم وبارك لهم وولي عليها القوي الامين في امورهم كلها وارزقهم نعمة الامن والامان والاستقرار وبارك لهم في ثرواتهم وانفعهم بها
❤Neger ❤🇳🇪🤲🏿🤲🏿🤲🏿
ماشاء الله تبارك الله.
الله يعمرها بالخير ويحفظ ساكنيها بالطاعه والدين ويبعدهم عن كل شر.
الي الامام والازدهار تمنياتي بالتوفيق
اللهم امين
اللهم امين شكرآ لك
xlt
اللهم امين يارب
Karyanababukomi aniger
Masha Allah dakyau Allah yasaka da alkairi
Masha Allahu tabarakallah Allah kaqara kawomana cigaba alfarmar sayidina rasulillah s a w Ameen ya Allah gaskiya video nan yayi sosai Allah biya
Allah yabamou zaman lafiya nijare
Godiya Ta Tabbata ga Allah Ma daukakin Sarki, Masha Allah Tabarakallah
To yayikyu Allah yakara arziki mai albarka
Allah yabamu shuwagabani nagiri don isar annabi muhammad s a w
ALLAHU Yaradukaka.NIGER😘🤗😍Ameen Yarabbanah ☝️
nidan nagirayani amma inatayakumarna
@@aliyuabdullahi4977
Barakallahu feekum Allah Yak'arad'ukaka.Mudoka dayane😍👍
niger gida inch'allah
Masha allha
Allah ya bamu iko muje yawwo buda ida gaskiya kasar ta burgeni Allah ya qara daukaksu
Yasalam Yasalam ameen y'a allah
Allhu yaisa
ربي يحفظ النيجر واهلها
Muna arziki mai tarin yawa a kasar mu ta Nijar. Saidai kawai Shuwagabbanin mu ne ke maida kasar mu a baya basu kishin kasar mu ta Nijar saidai kishin aljihun su kawai suke
Macha allah
Wannan gaskiyani ba shaka
Wai basuɗa manyan motocine
En tout cas Habsou Garba est une femme de sagesse
Nice ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
💪💪💪
Macha Allah
Allah ya kara wa kasarmou albarka
Allah daukaka nijar
Allah ya taimakemu
Muna sanku mutanan NIGER Dafatan Alkhari Agareku .....Yan'uwanku daga Arewacin NIGERIA.
@@chrisoghenetegamaloney5799 l really doubt much if you understand my comment. You just response to what you don't even have understanding of.
ماشاء الله
Batafi Dauraba akyau
❤❤❤
😍👍🤔🤗Allahu Yarabbanah ☝️
mun gnd allah
Mhd Mhd
sama sama Niger, Niger na da arziki acikin kasa da Wanda aka fara fitar wa, kamar su: itace na daya a Uranium, tana da petroleum, Gold,cement, iron-ore, da sauran su
My phone number for a few minutes
masha allah
SALHA Assoumane HAvsA
Inasan agadas sosai
allah y'a kara daukaka ta
Allah Akara man tcigaba
🇳🇪😍😍😍😍😍
merci pour la video
I love nijar Allah y taimaka
Propre joli
Salissu2020
Uya
Na ji dadi
tanimmerte✌✌✌✌👏👏
Allah ya taukakka kasa ta
Inda kassa hirar matasan a Fili
Eh haka ne toh a.nemi shugaba mai adal.ci a zabe shi domin ya fito da tatatalin arzikin kasar
Domin niger" ta samu cigaba kamar kasa.shen doniya'
Kuma ya zama dule" a sauke wanan azalumin" dan ba adara kwai😉😉
naji dadi sosai wlh
What are u talking about? Subtitles please
allah yakari kasata
Dakyu
Gaskiya ne
Dakyau nima najidadi
👍👍👏🌹👍👍👍🇳🇪🇳🇪🇳🇪🌹
🇳🇪😍😍😍😍😘😘
Oumar attaher
Yanayin kasar ya kayatar dani amma wata rana zanje nijar dan hutu in Allah ya yarda.
Batakai ta kanoba
Hahaha da nice
Youssef Mohamed g
Fucked country
غ
Masha allah
Macha allah
Masha Allah
Masha Allah