Ameen ya Allah. Allah ya sakama da alkairi malan. Allah ya kara budu gaskiya kuma Allah ya sakama sheikh dr. Ahmad abubakar gumi, sheikh ahmad gumi yada yana fadin irin wannan gaskiyar da kafa malan Abdulmudallif akai.yima malan maganar dabata daceba.
ALLAH YA SAKA MAKA DA MAFIFICIN ALHERAI MALL, WALLAHI KAI DABAN NE DAGA CIKIN MASU DA'AWAR IZALA TA YANZU, GASKIYA NE KAWAI AGABAN KA MALL, WALLAHI IRINKU BASU DAYAWA WALLAHI..MUNA GODIYA MALL ALLAH YA BIYAKA DA IRINKU BAKI DAYA, YA KUMA SHIRYA SAURAN MASU MATSALAN TA'ASUBANCI AMEEN
Subhanallah
Allah kabamu kariya daga dukkan sharrin yahudawa da "Yan kanzaginsu, kakare addininka da musulmai ameen
Kayimana maganinsu ameen
Wannan sune malamai masu fadan Gaskiya
Ameen ya Allah.
Allah ya sakama da alkairi malan.
Allah ya kara budu gaskiya kuma Allah ya sakama sheikh dr. Ahmad abubakar gumi, sheikh ahmad gumi yada yana fadin irin wannan gaskiyar da kafa malan Abdulmudallif akai.yima malan maganar dabata daceba.
Malam Ina Saudi Arabia a wani yanki ba sai na fadi sunan grin ba, Wallahi Wallahi Giya Da yawan su musamman matasa ba wani abu bane a wajen su.
Ameen ya hayyu ya qayyum Allah kasa aljannace makomarmu
Allah bada lada,gaba dei gaba dei sunna
Allah ya Saka maka da alheri mallam duniya da lahira, ire iren ku kadan ne suka rage a duniya musulunci
Allah ya sakamaka da mafificin Alkhairinsa, Allah ya kara tufa maka Asiri ya ƙara Arziki da wadata Allahumma Ameen yaa rabbal aalameen
جزاك الله خيرا و جعل هذا على ميزانك الحسنه
Allah yasa tsare addininsa daga wadannan miyagun Shugabanni
Allahoumma aamiin malam
Allah Ya kara Ilmi d nisan kwana ❤
Allah kayi muna maganinsu, munafukai masu saida musulunci
Fadin gaskiya sai ƙalilan malamai irin ku. Da wahala a samu malamin izala ya soki Sayyiduna. Daga kai sai Ahmad Gumi, Lukuwa da Bello Yabo
ALLAH YA SAKA MAKA DA MAFIFICIN ALHERAI MALL, WALLAHI KAI DABAN NE DAGA CIKIN MASU DA'AWAR IZALA TA YANZU, GASKIYA NE KAWAI AGABAN KA MALL, WALLAHI IRINKU BASU DAYAWA WALLAHI..MUNA GODIYA MALL ALLAH YA BIYAKA DA IRINKU BAKI DAYA, YA KUMA SHIRYA SAURAN MASU MATSALAN TA'ASUBANCI AMEEN
😮 aikin banza,su zakaje ka gayawa, magana kake abayan fage
Masha Allah tabarakallah
Ameen thumma ameen
Ameen ya rabbi
Allah ka taimaki addninka
Allah ya karawa malam lfy
Allah ya saka da alkhari
Ameen ya rabbih
🤲🤲
La.haula.wala.kuwwata.illa.billa.karshan.duniya.knan.allah.yasa.mucika.dà.imani
Inna lillahi wa inna Ilaihi raju'uuune 😢 Allah kawo ɗauki
Nagode da kayi magana, akan wannN abun da ke faruwa akasan saudiya. Ina jira inga sauran malaman izala tayi condemning act dinnan.
Innalillahi wainna ilaihirajuun
wllh donshi nakeson "yan resistance duka su kwace Arabian peninsula
Mlm inasonka dan fadan gaskiya da hikima
إن لله وإن إليه رجعون 😢😢😢😢😢😢😢😢
Ameen yarabbi
Gaskiya ni
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢