| Nadama | Regret | 1999 Hausa Film |

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 окт 2024

Комментарии • 23

  • @سلوىمحمد-ف6ب
    @سلوىمحمد-ف6ب 3 года назад +1

    Woow masha Allah gaskiya mungode wallahi kona biyana stohowar ajiya Allah yasa kufihaka Allah yakara daukaka

  • @sayudibello252
    @sayudibello252 3 года назад +1

    Allah ya kara basira don Allah ku saka mana sabani na shehu hassan kano da hauwa ali dodo da halima adamu

    • @TsohuwarAjiya
      @TsohuwarAjiya  3 года назад

      Amin, summa amin. A halin yanzu bani dashi gaskiya, amma idan na same shi zan dora in Allah ya yarda.

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 3 года назад +1

    A gaskiya mun gode sosai kuma muna jin dadin irin wadannan fina-finan. Tun muna yara sosai.

  • @yahayalumu6804
    @yahayalumu6804 3 года назад +1

    Dan Allah inason, Gobara Daga Kogi,na Mandawari Ent Pris.

    • @TsohuwarAjiya
      @TsohuwarAjiya  3 года назад

      Gaskiya bani da shi, sai dai idan Allah yasa na samu, zan kokari in saka shi in Allah ya yarda. nagode.

  • @hamzazubairu3327
    @hamzazubairu3327 3 года назад +1

    Dan ALLAH a sa mana hujja da yanci izaya 1

  • @musbahusanijahun4186
    @musbahusanijahun4186 2 года назад +1

    Aminu Asis

  • @yahayalumu6804
    @yahayalumu6804 3 года назад +1

    Aslm,a gsky munajin dadin saka finafinan nan da kukeyi,kuma inason Gobara daga Kogi.

    • @TsohuwarAjiya
      @TsohuwarAjiya  3 года назад

      Nima ina neman sa, in Allah ya yarda, zan samo shi.

    • @yahayalumu6804
      @yahayalumu6804 3 года назад +1

      Aslm,Dan Allah inason film Dare Daya..na Iman ventures.
      Nagode

    • @TsohuwarAjiya
      @TsohuwarAjiya  3 года назад

      @@yahayalumu6804 ok. Akwai shi.

  • @aliyusuf4480
    @aliyusuf4480 3 года назад +1

    Don Allah kusa mana tangarda na fati Muhammad da maishinku da kuma Yar gudille pls mun gode

    • @TsohuwarAjiya
      @TsohuwarAjiya  3 года назад

      Bani da tangarda, amma ina da yar gudille na 1.

    • @aliyusuf4480
      @aliyusuf4480 3 года назад +1

      Don Allah ayi kokari asa mana ko da part 1 ne