Film ɗin yayi kyau sosai Amman kusani yakusa fita ran mutane saboda rashin addu'a Yakamata arikayin addu'a aciki koda za ace in anyi adu'ar abin zuwa anjima yadawo sai akomayi
Slm shawarakki tayi kuma zamuyi hakan in sha Allah dama manufarmu addua itace maganin duk wata masifa mungode daga kawu ali jarimin mater aljan inagodeya
Masha allah 🇳🇪🇩🇿
Masha Allah
Masha allah yayi sosai🇳🇪🇳🇪🇸🇦🇸🇦💯💯👍👍👍🌷🌷🌷
film Yana dadi amman gaskiya a gyara film din nan gaskiya duk Abu iri daya nakasa gane yawe mutun waye aljan din
Ko Ina aljan yayi yawa wllh
Hhhhhhh muna godiya da nishadiii🤗🤗🤗
Shkran
Shikran lek
🤣🤣🤣🤔🤔👍👍
SLM SHKRAN
Machaàllah
Dan allah arikasakawa safe korana
Masha allah Watching from Saudiya 🇳🇬🇸🇦🤞
machi allah allah yakara lfy inason ku
Amma a gaskia wannan film din naku,yayi amma a guri daya yasamu kuskure sakacin addu'a
Slm kada kadamu dole muyi Hakan kafin adduar zamununa
@@naannabitv6388 OK yayi ai muna jira
SALAM MUNGODE
Ma sha allah yayi kyau
Macha allah yayi daidai
Nine3
amma kusan baidace ba koma chida yakamata yanada adua
SLM MUNA GODEYA DABAMU SHAWARA DAKAI MANUFARMU MUNUNA KARFIN ADDUAR ZAMUNUNA INSHA ALLAH MUNA GODEYA,,, SA ADAI TV
I can't stop laughing, scaring but funny 😅😅😅
Yayi🇳🇪🇳🇪🇳🇪
masha allah 👍👍🇳🇬🇳🇪🇱🇾🌷😄😄
Masha allah film yayi dadi sosai
Film ɗin yayi kyau sosai Amman kusani yakusa fita ran mutane saboda rashin addu'a Yakamata arikayin addu'a aciki koda za ace in anyi adu'ar abin zuwa anjima yadawo sai akomayi
Slm shawarakki tayi kuma zamuyi hakan in sha Allah dama manufarmu addua itace maganin duk wata masifa mungode daga kawu ali jarimin mater aljan inagodeya
Masha Allah 🙏🙏
Masha Allah shiri yanata kyau
Cette foi.ci vous avez pri beaucoup de temps avant de nous balancer lepisode 6 mais merci kan mem😍
Slm
Wlk sallam
Macha allah gaskiya mina jindadi kalan chirinko allah qara basira 🙏🙏🙏
Yhyi dede
Ok
Jv
😂😂😂😂❤❤😂😂
Macha Allah yayi kyau sosai fa
Wannan film baiyi tsari ba wlh
Nima haka na gani
Yes
Allah yasa mudace
Amman baikamata ace ba adu'a aciki komai idan akasaka Ubangiji saikaga yafi ɗaukaka hardai in faɗakarwace kukeyi
Yama fara fita rai mutane saboda rashin addu'a wlh
Slm bahaka bane kadaka damu kaima Kasan mu musulmaine yazama dole mubi umarninku kumasu kallammu muna godiya
👍👍👍
Mataraljan
Nine na farkon kallo
Slm gaskiya muna masu godeya
Mtsssss😏😏😏
Masha allah allah yataimaka
Hhhhhhhhhhhh whl in da yabani da riya gurin da aka biyosu da wuka
May good😂
Zahira Hassan abasu.addu.a dansuhuta🤲🤩😭
Wannan GaskiyA ne yar uwa Duk wanda yatuna Allah zai isar masa Duniya da lahira Har abada
SALAM MUNA GODEYA ZAABASU INSHA ALLAH
❤️🤲🤲🤲🤲🤲👍👍👍🇱🇾
Hhh🤣🤣
I can stop laughing, scaring but funny
🤩👍😍
Hhhhhj
🇸🇦🇬🇭🙄
C pas Un jeni.
Magnifique
Ameen
Gsky iro kana wuta
Likee
😂😂😂🤣😅
😂😂😂😂😂
♥️🇳🇪🇳🇬🇱🇾👍👍👍💯
😂😂
Masha Allah
Mataraljan
Ok
Masha Allah
Masha allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
👍👍👍
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha allah