MUQABALA AKA AHULBAITI,PROF MAQARI DA ABDULMUDALIB...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 авг 2021

Комментарии • 70

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah1735 4 месяца назад +5

    Allah yakara kareka prof

  • @abubakarkabiru4770
    @abubakarkabiru4770 2 года назад +7

    Gaskiya ne Allah y Kara lafiya mlm Prof

    • @aliyuhaydar9067
      @aliyuhaydar9067 Год назад

      Gaskia prof kaban mamaki kanajin tsoransa ma kafadi gaskia wlh imamu Ali sahabine kuma babbane acikin shugaban sahabbaine kagayamasa mana

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 7 месяцев назад +2

    Alhamdulillahi. Kowa yaje yayi karatu don wanna zamanin na masu karatu ne. Allah yasa muyi karatu sbd Allah da Manzon sa bisa koyawar magabata nagari. Ameen ❤

  • @user-mf9lq6tb5u
    @user-mf9lq6tb5u 2 года назад +5

    اللهم صل على محمد وآل على محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وآل على محمد كما بركة على ابراهيم وعلى ال ابراهيم في العالمين انك حميد مجيد

  • @IbrahimAbdullahi-nk4we
    @IbrahimAbdullahi-nk4we 4 месяца назад +3

    Masha allah 🥰

  • @ibrahimidrisngr4774
    @ibrahimidrisngr4774 Год назад +5

    Izala gidan sharri da kage da son Neman suna allah ya tsaremu da izala

    • @user-rz2sp1yt3o
      @user-rz2sp1yt3o 19 дней назад

      Ai neman suna karshenshi nadama wlh tallahi

  • @zynarbmustapher6588
    @zynarbmustapher6588 2 года назад +2

    Allah ya kara daukaka malan abdulmutallib

  • @usmanhassan5360
    @usmanhassan5360 Год назад +2

    Jazakhallahu khairan sheikh abdusalam

  • @dsunnahsy390
    @dsunnahsy390 Год назад

    Allah sarki,
    Wato ayanzu kasancewar sheikh maqari limamin Central mosque akowane lokaci jira kawai akeyi yayi kuskure to tuntuben harshe sai a fara kalubalantar shi domin asamu inda yagaza domin a rinka muzantashi acikin jamaah ,
    Muna rokon Allah yabawa malam kariya daga zamiya.

  • @suleimanabdullahi9591
    @suleimanabdullahi9591 Год назад

    Allah ya Kara lfy professor ibrahim maqari

  • @mubarakyahaya7381
    @mubarakyahaya7381 2 года назад +6

    Gaskiya rashin fahimta baiyiba Wannan son tozarta mutum ne Allah yamaidama aniyarka Allah yakare prof 🙏

    • @yahayagoumbi8340
      @yahayagoumbi8340 Год назад +1

      Mubarak Yahaya,ka bude zuciyarsa kaga da niyyar tozarta wa ne yayyi?yanzu idan malami yayyi magana idan wani dan uwansa malami bai ganeba,maimakon ya je yayi masa raddi sai ya kiraye shi,yin haka laifi ne?ku da antaba malaman ku kamar anyi sabo,alhali ku naku suna yin haka,kuma baku kwabarsu,to,hakan yanada muhimmanci rage guluwi da aka samu Ako wane bangare,na daukaka malami akai shi inda bai kai ba ko kuma kaskantar da wa'ansu malamai akan wa'ansu,amma idan Anka kara ko wa zai ga kowa

    • @user-lq9us2xl7b
      @user-lq9us2xl7b 2 месяца назад +1

      M. Mubarak shi musulunci dakake gani dan hujjane sabanin malami rahama ne bakasan cewa sahabbai bama sunazama su warware wata matsala data shafi addini shi malan badan yawulakanta prof ba yayi ya'n media ne masu rubuta abunda suka ga dama

  • @MusaMohammed-cv8iv
    @MusaMohammed-cv8iv 2 месяца назад

    Masha allah

  • @user-de6wp8tf6k
    @user-de6wp8tf6k Месяц назад

    Pasto Ayouba Ariwa

  • @babangidaisah4585
    @babangidaisah4585 2 года назад +2

    Abdulmudallib,, kayi kokari sosai wllh,, amman proff bakada girman kai gaskia kana da saukin kai,,,,

  • @kabirusoja6459
    @kabirusoja6459 2 года назад +2

    Allah yaƙara fahimta prof allah yakareka daga sharrin mahassada saboda Annabi Muhammad. S.A.W

  • @muhdumarmuhd6294
    @muhdumarmuhd6294 Год назад +2

    Munafiki kaman yana son maaiki da gaske , wai me sayyadina Ali yy muku sahabin maaiki tsabar kin Gaskiya musu da jahilai masu son gardama beyi ba wlhi , allah ya kara daukaka mlm prof

  • @salissouharouna6798
    @salissouharouna6798 2 года назад +3

    Macha allaha sunnah

  • @hamisuibrahim901
    @hamisuibrahim901 2 года назад +1

    Masha Allah pro makari

  • @MahamadouMaha-lo1uy
    @MahamadouMaha-lo1uy 8 месяцев назад +1

    Malam pouf makari Ibrahim ina gesuwa

  • @maryamlamin6563
    @maryamlamin6563 Месяц назад +1

    Babbar bukatar daliban ilimi
    Su fahimci kitabu was sunna
    Agaskiya dalibai nashiga shubuha amaidakai anuna mana abinda zamuyi ibada
    Abar jayayya dan girman Allah

  • @rahilagano897
    @rahilagano897 2 года назад +3

    Baba maihakuri

  • @Bnbakr552
    @Bnbakr552 2 года назад +1

    "Kafadi gaskiya ba tare da lura wa zai batawa ba ko wa zai dadatawa" Maqari

  • @rahilagano897
    @rahilagano897 2 года назад +2

    Allah yakarama imani

  • @abdallahadamou1223
    @abdallahadamou1223 Год назад

    allah yakara sani da takuwa makari

  • @yahouzamoussa665
    @yahouzamoussa665 Год назад

    Masha allahu maqari

  • @numilanumila6935
    @numilanumila6935 2 года назад +2

    Allah yakare manakai

  • @oumarousanda7976
    @oumarousanda7976 Год назад

    Up prof maqari

  • @umarmuofkibrahim4309
    @umarmuofkibrahim4309 2 года назад +3

    Allah kara daukaka Prof.

  • @abubakarbanguis5253
    @abubakarbanguis5253 2 года назад +2

    Porf 💚💚💚

  • @gonimouhamad149
    @gonimouhamad149 Год назад

    Kay mey tewa kana moukabala da prof makari kayi ladabi da chekh Ibrahim Allah ne ya dorachi ba ina da tambaya da douk malaman izala na nageria douk awaza sunada amsa zasu iya kiran chourguaban kassa sou tchemassa yayi lefi ko wani chourguaba ? Gyara wa chourguaba da Allah ya ba shi jagoranci douk ya bi abinda kay kakaranta kouyiwa mayan malay ladabi idan kotun karanta ko koudjekou karanta littattafan ladabi choukran kouma emsan da zasu bayar don Annabi kowa Allah yassa yagua amssanssou yassa posta a you tube ya Publier zenguani KO kou posta tambayan douk nageria sou guani a posta amssan

  • @yarankanokids5527
    @yarankanokids5527 Год назад +1

    Kaiiiii Mallam kaje kasake karatu Maqari yafika gaskia kuma kanasan laillai saikayi masa kage

    • @user-lq9us2xl7b
      @user-lq9us2xl7b 2 месяца назад

      Hmm shi prof din yasan malan nada ilimin shiyasa har yatsaya yasaurareshi waye bemagana kuma yacanza kasani kullu bani adama qadda'un

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 2 года назад +1

    Malam Nima dakai naji dain tambayan dayayi Nima ada narikice nace mun anfana idan zaku Karanta gwarigwari yanda mu kana Nan Almajirai

  • @abdullahialiyu5410
    @abdullahialiyu5410 2 года назад +3

    Ina yinka over Prof Makari. Allah ya saka.

  • @buabengnicholas8824
    @buabengnicholas8824 2 года назад

    This audio is more than 2yrs.

  • @shewidihusseini1632
    @shewidihusseini1632 Год назад

    Allah yakara lafiya babanmou mounagodiya

  • @mustaphaabdurrahman2004
    @mustaphaabdurrahman2004 Год назад

    Wanda aka sanya hotonsa a matsayin Mlm Abdulmuddalib ba shi bane...Wanda ke cikin hoto Sheikh Abubakar Abdussalam Baban gwale ne.

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 2 года назад

    Prof Maqari is a very controversial person wllhy....

  • @AA-rk1zw
    @AA-rk1zw 2 года назад

    KACAN ZAHOTAN ABUBAR BABAN GWALI SE KADORA NA MALAM KAFIRO 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬👂👈

  • @amgyobetv5668
    @amgyobetv5668 2 года назад

    Allah yabayyana Gaskiya

  • @numilanumila6935
    @numilanumila6935 2 года назад

    Yababa

  • @aisarjamil7613
    @aisarjamil7613 2 года назад

    Izala bateba

  • @rahilagano897
    @rahilagano897 2 года назад

    Kaikanaso kari malam ne

  • @abdulkadirabubakar7107
    @abdulkadirabubakar7107 2 года назад

    Astagfirillahal azeem

  • @balarabeshehu4994
    @balarabeshehu4994 5 месяцев назад

    Dan Allah mu dinga tsoron Ubangiji in za muyi tambaya

  • @adamubelloabubakar1002
    @adamubelloabubakar1002 3 месяца назад

    Up prop

  • @aliyubadamasi6006
    @aliyubadamasi6006 2 года назад

    kai wai waye wannan Abdulmudalib din sam baida fahimta

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 2 года назад

    To Ai malam makoci yake bani hujja da abida kafa malam don Allah , adnga ma gwarf gwari ko

  • @yaanayaana9722
    @yaanayaana9722 2 года назад

    Izala shegen bawa

  • @bashiruaraba2817
    @bashiruaraba2817 Год назад

    Sheikh Jalo Jalingo ya kira Sayyadina Ali munafikin,Mai Hassadar manzon Allah Shima Yana nuna martabar Sayyidina Ali ne ?
    Akwai Anas Ghana Shima ya fada akan haka

  • @aisarjamil7613
    @aisarjamil7613 2 года назад

    Kagaya mana izala

  • @minhalabaran9581
    @minhalabaran9581 2 года назад

    Wannan mai tambayar jahili ne wlh

  • @muhammadgarba7081
    @muhammadgarba7081 2 года назад

    Dan izala mugun bawa

  • @AbdulraufUmarDukkuyel-kw4mb
    @AbdulraufUmarDukkuyel-kw4mb Год назад

    Gida

  • @aisarjamil7613
    @aisarjamil7613 2 года назад

    Kaidai baka da kunya wawa kawai

  • @abassarouna2511
    @abassarouna2511 2 года назад

    wahabiya Ba ta damoto

  • @abassarouna2511
    @abassarouna2511 2 года назад +1

    hasada wahabiya

  • @ahmedebrahim9787
    @ahmedebrahim9787 2 года назад +1

    Mlm maqari kadena Magana dajahili Dan maja izala makiran munafukan duniya da lahira

    • @meyoutv9385
      @meyoutv9385 Год назад

      Kai kasan wa kakewa jahili an rutsa mutum shi maqari ai bazai fadi cewa shi malam abdulmatallib jahili ne

    • @aliyuhaydar9067
      @aliyuhaydar9067 Год назад

      Haba prof baikamata kana magana da kowanne jaki ba wlh haba malam prof